*AHALI GUDA HAUSA NOVEL📔📖*
'''PART 2'''
✨ *PAGE 6* ✨
_SYESERM_ ✍🏾✍🏾✍🏾
'''GIDAN CHAIRMAN FAYZ.
ABBAS: "Amman Munyi dashi dama zamu hadu saboda akwai zaman da zamuyi dashi yau din."
NAJMA: Yauwa koda naji domin cemin yayi zaizo zai hadu da kai.
ABBAS: "Ehh hakane duk yadda akayi to koya wuce wajen Alhaji domin dama abinda zamu tattauna yanada Alaqa dashi.
Koyaje yi masa bayani ne"
NAJMA: Ehh to babu mamaki, babu damuwa dai Najma ta fadi cikin yarda.
Abbas kuwa cike da Mamaki da tinani ya ce sai anjima domin kuwa basu waniyi zasu hadu da Fayz ba.
Baimasan inda yakeba a halin yanzu sannan gashi yabar wayarsa a gida ballan tanama ya nemeshi.
Ajiye wayarsa yayi a kan Table ya fadi cikin Tinani.
ABBAS: Ina kaje Fayz kayiwa Matarka karya da cewar zamu hadu da kai?
Shin kana ina haka?
GIDAN MS. DEBORAH.
Ray ce cikin dakin Alex tashigo tana nemansa.
Baya cikin dakin, kallon cikin dakin Takeyi.
ALEX: What are you doing in my room?
Muryar Alex ta bayanta.Juyowa tayi cikin rashin Fara'a
RAY: Am looking for evidence da zai tabbatarwa da Mom cewar bakada gaskia.Shigowa ya karasayi cikin dakin ya kalleta.
ALEX: I told you to stay out of this Ray.
This is too dangerous, and it's gonna hurt you.This is bigger than what you're thinking.
RAY: Tinda harkasan kanada laifi kuma ka amsa.
Neman hujja don tona maka Asiri shiyafi komai sauqi a wajena.
ALEX: What's wrong with you Ray?
Forget about all this let's just get marriage
Mu gina rayuwa...
Cikin ya mutse fuska Ray ta kalleshi.
RAY: Kai bakaji kunya bama, ko ada da bansan halinka ba bansoka ba ballan tana yanzu daka nunamin asalin halinka.
Let me tell you Alex, wallay I'll never marry you.
Kuma saina tabbata Na tona maka asiri Christina tasamu Adalchi.
Rike mata hannu yayi da cewa
ALEX: dole saikin aureni Ray.I deserved to be loved by you.
Your mom loves me, dole kema saikin soni.
RAY: Sakeni and don't dare toch me again Alex.
If not sainayi maka abinda baka taba tinani ba.
Aikin banza kawai cikin fushi ta fice daga dakinsa.
Tinaninta yadda zata hada duka hujjoji domin sawa a yarda da ita akuma dauki mataki akan Alex takeyi.
Dakinta ta wuce kai tsaye.
KAMFANIN ALHAJI SANI.
Abbas ne zaune yana cike takardun wata yarjejeniya.
Fayz ne ya shigo Office dinsa dayi masa Sallama.
Abbas dagowa yayi ya kalleshi cikin mamaki.
ABBAS: Kaikuma?
Ya tambayi Fayz.Ina wayarka take?
Inata nemanka a waya bansameka ba.
YOU ARE READING
AHALI GUDA CHAPTER ONE
General FictionLABARI AKAN SOYAYYA, YAUDARA DA CIN AMANA, LITTAFIN AHALI GUDA YANA DAUKE DA DARUSSAN ZAMANTAKEWA DA KUMA SAKO NA MUSAMMAN GA MASU KARATU.