AHALI GUDA HAUSA NOVEL📔📖*
'''PART 3'''
✨ *PAGE 8* ✨
_SYESERM_ ✍🏾✍🏾✍🏾
KAMFANIN ALHAJI SANI.
Abbas Fitowa yayi daga Office din Fayz din.
Fayz tashi yayi daga kan kujerar sa sannan shima ya fito zai fita.
RAY EXPORTS.
DPO: Yanzu Sanadiyarki gashi yarinya ta sami 'yanci kuma nima aiki na yadawo gareni.
RAY: Hmm Kaima kana daya daga cikin wadanda suka bani karfin gwiwa wajen nema mata haqqinta.
Saboda haka kaima dole ne a jinjina maka.
DPO: Masha Allah, Dama nazone domin yi miki godia sannan da sanar dake cewar An daukeni daga garin nan zan koma garin GWANAYE da aiki.
RAY: Woww Congratulations Dpo Shagari.
DPO: Thank You Rayheelah Ai hakan ya faru ne duka sanadiyarki.
Kuma Zan sanar da ita akan ya kamata tazo tayi miki godia itama.
RAY: No Dpo aiba nayi hakan bane don tazo, da ace akwai yanda za'ayi ma kada sunana ya fito da hakan zanyi.
DPO: Ai dole sunanki ya fito a wannan lamarin yanzu sanadiyarki gashi zataci gaba da harkokinta.
RAY: Ai haka akeso.
Frans ne ya shigo Office din Ray.
FRANS: Sannu Dpo,
DPO: Fransis Ya aiki?
FRANS: Aiki gashinan munyi busy Dpo, nace Antura miki kudi ne jiya saboda akwai kaya da akayi Order zan turasu yanzu kuma banga payment dinba a record book.
RAY: Yeah I'm sorry, Jiya Wata Hajja Fatee ta turamin 6M Tanason Jewels London Design.
Kudin na Account dina saboda dama Abokiyar kasuwan ci ce.
Zan tura maka anjima izuwa Acc din Company.
FRANS: Okay, Dama i just wanna Confirm before na tura kayan.
RAY: No Problem katura kawai.
Fita frans yayi daga Office din nata don cigaba da aikin gabansa.
Wayarta ta dauka don tura kudi.
Alert ne ya shigo Dpo wayarsa ya duba sannan yace
DPO: Rayheelah wannan kudinfa?RAY: DPO Shagari Wannan Karamar Kyautace daga gareni sannan kuma a bisa nasarar aiki da mukayi nidakai.
Kasa Mai izuwa garin GWANAYE.
DPO: Hhm toh Ikon Allah Rayheelah Mai kuma harna 2M Ai kudin sunyi yawa.
RAY: A ah kudi baiyi yawa ba kaida zakaje sabon gari kana bukatar kudi kafin Albashi.
Ray ta fada cikin murmushi.
DPO: Toh gaskia Nagode Rayheelah, Allah ya saka kinjiko Allah kuma ya kawo kasuwa mai Albarka.
RAY: Amen Dpo Thank You.
DPO: Ni barina wuce dama sallama nazo yi miki daga nan zan wuce.
RAY: Toh Allah ya tsare Dpo sai mun sake haduwa idan nazo garin Gwanaye.
DPO: Thom Sai Na ganki Rayheelah.
RAY: Dama i have lots of customers there.
DPO: Wow da yiwuwar zakizo One day

YOU ARE READING
AHALI GUDA CHAPTER ONE
Tiểu Thuyết ChungLABARI AKAN SOYAYYA, YAUDARA DA CIN AMANA, LITTAFIN AHALI GUDA YANA DAUKE DA DARUSSAN ZAMANTAKEWA DA KUMA SAKO NA MUSAMMAN GA MASU KARATU.