AHALI GUDA HAUSA NOVEL📔📖*
'''PART 3'''
✨ *PAGE 5* ✨
_SYESERM_ ✍🏾✍🏾✍🏾
'''QUEEN PALACE.
RAY: What do you want me to do now?
DPO: Abinda yasa na nemeki yanzu shine lets put our hands together domin musamarwa da Christina justice.
You can't do this alone Ray likewise, so let's do something we have all the evidences.
RAY: Tell me why should i believe you again Shagari?
DPO: I'm the only one who knows everything in this very case.
And nine nakeda dukkanin wani shaida da hujja da kotu zata bukata yayin gurfanar da Alex a gaban shari'ah.
RAY: Kasan me muke tinkara Dpo? Kasan irin girman wannan case din kuwa?
Kanada rauni ta bangaren iyali i don't think you deserve this job.
DPO: I have nothing to loose now i fear no one Ray.
Look i sent my family far from this city, i already lost my job nothing else can scare me.
RAY: Whatup your life Dpo? This is very serious.
DPO: I can give my life for this girl Christina i just need justice for her i don't fucking care what will happen at the end.
RAY: Good thats all i wanna know, if you want me to believe you pass all the evidences to me this night then we can have the deal.
DPO: I have everything in my car out there you can have it now.
But where is Lobby?
RAY: I sent Lobby far away from this, she don't deserve any of this violence again I'm sorry i can't tell... but for her safety.
DPO: No don't worry i don't wanna know either.
FRANS: Let's Move now.
GIDAN SU RAYHAN.
ABBAS: In Shaa Allah Zanyi magana kuma za'azo za'ayi magana da manyan.
Ba abune na bata lokaci ba koba haka ba.
SIYAMA: Hakane Gaskia.
Abbas mika mata wani abu yayi a cikin leda.
SIYAMA: Mene wannan?
ABBAS: kikarba mana Siyama kigani da idonki.
Karba tayi don ganin mene a ciki.
Waya ta gani kirar Iphone ta yayi ta zamani mai tsadar gaske.
SIYAMA: Kaima kasan bazan karba ba.
ABBAS: Baki fadamin cewar bakida waya ba saboda bakyaso naji kamar sokike na siyo miki.
Wannan hankalin naki da tinani da sanin ya kamata yayimin sosai.
Bayan tsawon lokaci a duk lokacin dana tambayi Rayhan akanki cemin takeyi itama bakwa waya saboda bakida waya.
A takaice dai rashin wayane ya nisan tani dake bazan kara maimaita wannan kuskuren ba na barinki babu waya Siyama.
SIYAMA: Ai bawai banida wayar bane ajiyeta nayi lokacin karatu na yanzu kuma na gama zan daukota naci gaba da amfani da ita.
ABBAS: Thom Naji Yanzu dai ba rokona kikayi ba nine naga ya dace na siya miki.
Fiye da komai keba wadda zanyiwa kyauta ki dawomin da ita bane.

YOU ARE READING
AHALI GUDA CHAPTER ONE
Ficción GeneralLABARI AKAN SOYAYYA, YAUDARA DA CIN AMANA, LITTAFIN AHALI GUDA YANA DAUKE DA DARUSSAN ZAMANTAKEWA DA KUMA SAKO NA MUSAMMAN GA MASU KARATU.