AHALI GUDA HAUSA NOVEL📔📖*
'''PART 2'''
✨ *PAGE 11* ✨
_SYESERM_ ✍🏾✍🏾✍🏾
'''GHETTO AREA.
(UNGUWAR MARASA KARFI)Ray ce cikin Mota Itada Fransis, unguwar batada kyau kwata kwata.
Kofar wani gida suke ita dashi cikin mota.
Nuna mata gidansa yayi
FRANS: This is my HOUSE.Ray kallan Fransis tayi tace you mean this is your house? Like where you're living?
Murmushi yayi mata yace
FRANS: Yess this where I'm living Ray.Ray tanajin dadin yadda Francis bayayi mata karya komai yakan fada mata gaskiar sa.
Harma ta fara tausayinsa kuma tafarajin wani abu a tattare dashi.
Am going... fadar Fransis.
RAY: Wait... Frans Ray ta fada.
Tsayawa yayi kafinya fita daga cikin motar.
Ray ce ta dauko Makodan kudade tace RAY: gashi.
Kallanta yayi cikin mamaki yace
FRANS: What's for?RAY: You deserve it Frans...
FRANS: Like i don't understand Ray.
RAY: I mean kayimin abubuwa daga haduwa da kai zuwa yau kakasance tare dani yau kuma kasani cikin farin ciki.
Ka taimakeni i think you don't need any other reason.
FRANS: Hmm Ray, i did everything to you becouse you also deserve it.
Nayi miki komai saboda ya kamata nayi miki, ko banyi miki ba wani zaiyi miki.
Thanks for being you Ray, you're such a wonderful person i really appreciate your efforts towards me but i can't collect your money.
Ray understand me, is good to be good this is who you're... and this is me also.
I think you don't need any other reason for not collecting your money Frans ya murmusa.
Ray Idonsa ta kalla tace
RAY: Thank You Frans.Shima kallanta yayi yace
FRANS: You're always welcome Bye.Girgida kanta tayi cike da murmushi a fuskarta tace
RAY: Bye.Fransis fita yayi daga motarta ya tsaya, gabansa Ray ta juya domin tafiya.
Wayartace ke Ringing dagawa tayi.
DPO SHAGARI: "Hello Rayheelah,
RAY: Who is this please?
DPO SHAGARI: "This is Dpo Shagari I'll like to meet you please"
RAY: Okay, Send me your location sir let me meet you cewar Rayheelah.
Sannan ta kashe waya.
KAMFANIN ALHAJI SANI.
Abbas ne ya shigo Office din Fayz tareda Sallama.
Fayz din tinani yakeyi bai amsa ba.
Sallama Abbas din ya karayi, tareda taba Fayz din.
Fayz din dan murmurewa yayi
FAYZ: Abbas dawani cigaba ne?ABBAS: No babu wani cigaba but i need a minute to talk to you Chairman.
FAYZ: Okay, da wani matsala ne?

YOU ARE READING
AHALI GUDA CHAPTER ONE
Aktuelle LiteraturLABARI AKAN SOYAYYA, YAUDARA DA CIN AMANA, LITTAFIN AHALI GUDA YANA DAUKE DA DARUSSAN ZAMANTAKEWA DA KUMA SAKO NA MUSAMMAN GA MASU KARATU.