AHALI GUDA PART 1 PAGE 8

2 0 0
                                    

*AHALI GUDA HAUSA NOVEL📔📖*

'''PART ONE'''

*PAGE 8️⃣*

_SYESERM_ ✍🏾✍🏾✍🏾

'''GIDAN ALHAJI SALEH.

Hajia Khadeejah ce tareda Alhaji Saleh.

Shiyasa nace kizo domin Syed dan dakin kine.

Duka wani abu da za'ayi na aurensa kece nakeso na dora akai.

Thom Shikenan Yaya In Shaa Allah zanyi komai kamar yadda ka bukata.

Kuma Ai Syed nawajena ne Akan hidimarsa sai inda karfina ya kare.

Masha Allah, Naji dadin jin wannan daga gareki.

Zan baku kudi domin hado masa kayan lefe nagani na fada.

Domin nasanki sarkin ado ce ke duk wasu kaya masu kyau kinsansu.

Kuma kaga Yaya Da ace ina Dubai kayimin magana da acen zan siyo masa kayayyaki.

Kuma masu kyau wallahi.

Babu damuwa banason dora miki wani nauyi shiyasa na bari idan kika dawo muyi magana dake saimuyi shawara.

Hakane, Thom babu damuwa Yaya.

Anan dinma akwai inda zanje ai.

Yauwa Kanwata Sai Najiki ko?

Thom Yaya In Shaa Allah Kafito lafia.

Hajia Khadeejah kanwace wajen Alhaji Saleh Ansari.

Babban Yayansu kuma Alhaji Junaid shine baya rayuwa a kasar saboda babban malami ne yawace yawace yakeyi domin musuluntar da Al'umma.

Fitowa tayi Farlo.

Mama ce zaune a Farlo tace har kungama?

Ehh dayake dama Munfara magana dashi dai a waya to shine dai nazo mukarasa.

Ai banmasan kindawo daga Dubai dinba.

Wallahi aida yake banma gama uzirin danajeyi ba.

Naje na sayo kayayyaki ne kuma inacen wani abin ya tasomin yasa dole saina dawo.

Kuma ga Bikin Syed kinga dole sai an gama baki daya zan koma.

Hakane gaskia.
Ina shi Syed dinnema Ko nemana bayayi.

Hmm ai yanzu idan kinga Syed to Sa'a kikayi.

Don tinda aka fara shirye shiryen bikinnan shikenan kuma.

Yau yana cen gobe yanacen.

Ikon Allah, waikiga yau Maganar auren Syed akeyi.

Ko nawa yake oho yaushe ya daina zuwa gidana hutu?

Mama Dariya tayi tace Aikuwa Hajia khadeejah Syed dai ya kai munzalin aure yanzu idan kikaga Nasir ai yafi Syed cika idoma.

Wasuma da basusansu ba basa yarda cewar shine karami.

Ikon Allah, Allah dai ya shiga lamuransu baki daya.

Ameen ameen Hajia Khadeejah.

GIDAN ALHAJI SAMINU.

Yanzu sai yaushe kenan?

Hmm kaizan tambaya, sai yaushe zan kara ganinka?

Ni ai ko yaushe kikeson ganina zaki ganni.

Furtawa kawai zakiyi.

Aa ai nabarka kahuta kayi ayyukan da suke gabanka.

Sannan kaima ai akwai shirye shiryen da zakayi kokuwa?

AHALI GUDA CHAPTER ONEWhere stories live. Discover now