AHALI GUDA PART 3 PAGE 3

2 0 0
                                    

AHALI GUDA HAUSA NOVEL📔📖*

'''PART 3'''

✨ *PAGE 3* ✨

_SYESERM_ ✍🏾✍🏾✍🏾

'''PRIVATE PARK.

Rayhan ce itada Fayz zaune kan wata sallaya doguwa susu kadai da snacks da drinks.

RAYHAN: Wallahi Jinake dama mu dawwama a haka Yallabai.

FAYZ: Hmm Rayhan kenan, Koda bamu dawwama a haka ba zamu kasance tare ai nidake.

Rayhan dan murmusawa tayi ta kalleshi.

RAYHAN: Ina fatan hakan amman gani nakeyi kamar zan rasaka koda yaushe tinani na haka yake bani.

Idan ina tare dakai kuma saina dingajin dama karna rabu dakai.

FAYZ: Nima inajin hakan Rayhan, Musamman yanzu damuka dade bama tare.

Rayhan karki damu kamar yadda na fada miki zan aureki saidai idan har kece kika canja shawara a kaina.

RAYHAN: kaima kasan da zan canja shawara a kanka da basai yanzu zan canja ba.

Duka tsawon wannan lokacin da nake tare dakai kai kadai kawai nake kallo a matsayin mijina wanda zan aura kuma wanda zan iya rayuwa dashi.

Bazan iya daina sonka ba koda ace kai zaka daina sona.

FAYZ: Hm Rayhan kenan, Nima bazan daina sonki ba saidai kuma idan Allah ya kawo wani abinda ba fata muke ba.

Misali ko bana raye amman muddun ina raye bazan iya daina sonki ba.

RAYHAN: kadaina fadin ko baka raye babu inda zakaje ina tare dakai kajiko.

FAYZ: shikenan yanzu mukarasa ko?

RAYHAN: Kacemin fa yau gaba daya ranatace..

FAYZ: Ehmanah aiba ina nufin mukarasa mutafi ba.

Yau ina tare dake kamar yadda nayi miki Alqawari.

Fayz ya fadi cikin murmushi.

Rayhan dinma kallansa tayi cikin murmushi.

GIDAN MS. DEBORAH.

PA ne ya shigo cikin gidan.

Ms. Deborah da Alex ne suka tashi tsayi da kallonsa.

MS. DEBORAH: Suncireshi?

PA: Wanda suka dora na farko na basu 1M suncireshi but the problem Ma'am is there's lots of bloggers still posting.

ALEX: wha.. what? Mesuke bukata danine wai? Menayi musu hakane?

MS. DEBORAH: Kwantar da hankalinka Alex, just don't worry Okay.

Who ever leaked this, the person must know something.

Alex do you know this girl Christina they are talking about...?

ALEX: I... I.. I really don't have any idea. She's just my Ex Girlfriend Mom.

Na rabu da ita kuma then why would i kidnap her for what reason?...

It doesn't make any sense.

MS. DEBORAH: Okay listen kwantar da hankalinka. You know nothing okay.

And don't worry i know what to do.

Ms. Deborah cikin dakinta ta shiga cikin fusata.

Alex binta yayi da kallo.
Bude Kofa yayi ya fito waje.

MIDDLE OF OCCEAN.
TSAKIYAR TEKU.

Wani Tamfatsetsen jirgin Ruwa ne babba sosai na gani na fada.

Babu abinda babu a cikinsa babbane sosai kuma kamar hotel yake dakuna dakuna ne a cikinsa.

AHALI GUDA CHAPTER ONEWhere stories live. Discover now