AHALI GUDA HAUSA NOVEL📔📖*
'''PART 4'''
✨ *PAGE 6* ✨
_SYESERM_ ✍🏾✍🏾✍🏾
GIDAN ALHAJI SAMINU.
DAKIN HAFSAT.
AUNTY HAFSAT: Kamar Kwankwasa kofa nakeji?
Alhaji Saminu Bacci yakeyi inda take tashinsa.
ALHAJI SAMINU: Meyafaru kinsan fa a gajiye nake?
AUNTY HAFSAT: Kwankwasa kofa akefa?
Moh ne waje yanata kiran Daddy.
Ai Mohammad nema zunbur ta tashi zata bude.
ALHAJI SAMINU: Dawo kikwanta kinsan fitinar yaron nan yanzu haka Sadiya ce tayi bacci tabarshi.
Ya kasa bacci muma yakeso saiya tashemu.
AUNTY HAFSAT: A a Alhaji wannan baiyi kamada bogun lafia ba sannan kasan fa yana tareda marar lafia.
Adaiduba kodama hakanne yadda ka fada.
ALHAJI SAMINU: Thom Saiki bude ai kiduba tinda kin matsa saikin duba.
Tashi tayi ta bude moh ne tsaye cikin kuka yanata kiran Mommy naa.
AUNTY HAFSAT: Muje dakinnata Moh.
DAKIN SADIYA.
Nishi kawai takeyi cikin ciwo hawayene yaketa zuba a idanuwanya.
Aunty hafsat ce itada moh suka shigo.
AUNTY HAFSAT: Innalillahi Wa'inna ilaihi raji'un, Sadiya ai kinfara zubar da jini barina tashi Alhaji mutafi Asibiti.
Girgida mata kawai kai tayi Sadiya don takasa magana da kyar take iyayi.
MOH: Mommy kidena kuka.
SADIYA: Mutuwa zanyi na barka Moh, kazama namiji kaji.Kaima kadaina kuka, idan Allah yasa na haifi baby kadinga wasa da ita.
Idan kuma tare muka tafi har ita kadinga mana addua kajiko?
MOH: Mommy bazaki mutu ba, Dan Allah, cikin kuka yake fadin haka tareda sigar abin tausayi.
DAKIN AUNTY HAFSAT.
AUNTY HAFSAT: Tashi Alhaji jikin Hafsat ya tashi haihuwa zatayi.
Alhaji tashi yayi cikin yanayi najin bacci.
ALHAJI SAMINU: Mikomin mukullin motata.
Tashi yayi babu inda suka nufa sai Asibiti.
WASHE GARI.
PRIVATE HOSPITAL.Doctor ne ya fito daga wajen theater.
ALHAJI SAMINU: Doctor haryanzu babu wani bayani tin jiya ake abu daya.
DOCTOR: Alhaji An samu nasar Samin Baby mace.
But I'm sorry Allah yayima mamanta rasuwa...DARAM DAM DAM!!! A kunnan Moh.
MOH: Mommy!! Kuka kawai yakeyi, Mommy naa! Ni zanbi Mommy na.
Cika Asibitin nan yayi da kuka.
Aunty Hafsat da take tsayene Itama cikin hawaye bataji dadi ba.
Alhaji kuwa dafe kansa yayi.
BAYAN KWANA UKU.
GIDAN ALHAJI SAMINUALHAJI SAMINU: kamar yadda na fada miki hafsat batada kowa a kasar nan.
Tin aurenmu saiyanzu da Ta'aziyyar tane ahalinta sukazo.
Sunbukaci dana basu baby da kuma Mohammad amman naki saboda inason 'ya'ya na kusa dani.

YOU ARE READING
AHALI GUDA CHAPTER ONE
General FictionLABARI AKAN SOYAYYA, YAUDARA DA CIN AMANA, LITTAFIN AHALI GUDA YANA DAUKE DA DARUSSAN ZAMANTAKEWA DA KUMA SAKO NA MUSAMMAN GA MASU KARATU.