AHALI GUDA PART 3 PAGE 11

2 0 0
                                    

PART 3'''

✨ *PAGE 11* ✨

_SYESERM_ ✍🏾✍🏾✍🏾

GIDAN ALEX.

CHRISTINA: Karaso ki zauna Mana Lobby.

LOBBY: Yeah Christina.

Lobby karasawa tayi ta zauna akan kujera

Alex binta yayi kawai da kallo inda ya dauki wayoyinsa ya wuce sama abinsa ransa a bace.

LOBBY: Why the groom so upset?

CHRISTINA: Don't mind him Lobby yakike?

LOBBY: I must ask Christina you're now married to him Alex has power akanki over me.

CHRISTINA: Hmm Lobby, Bayan duk abinda Alex yayimin and you're saying this again.?

LOBBY: Forget about the Past, Kinsa na baro garinda nake meyasa kikeson ganina?

CHRISTINA: Banida kawa a kusa dani and inason ki kusa dani saboda kiga yadda zanyi treating nasa kamar yadda yayi mana.

LOBBY: No Is wrong Christina, bakiga fuskanshi ba he's full of regret mubarshi haka ma.

Alex yayi nadama idanda ace Alex din dane nima i won't even try coming here.

CHRISTINA: You're right, Shin mekikajeyi garinku again?

LOBBY: Ray ce ta turani, Domin lafia na.

Bayan duk abinda ya faru dani ta kula dani ta bani kudade ta turani domin in kula da lafia na.

CHRISTINA: Ray dai Ex din Alex?

LOBBY: You mean he's Cousin Sister!

CHRISTINA: Yeah Cousin sister dinsa sannan itafa sotayi ta aureshi.

LOBBY: Nah! Ba haka bane you'd misunderstood the situation Christina.

Ray batason Alex, kuma shinema ya kara bata kwarin gwiwa wajen ganin nidake munsami Adalchi duka.

Abinda baki sani ba shine auren Alex da kikeyi yanzu itace silarsa.

Domin itace ta tabbata cewar ta watsa abin a social Media domin kisami adalchi a hukuntashi.

A karshe tasamu ta turani nabar gari kekuma tasa kika sami Adalchi ta hanyar auren sa.

Christina cikin Mamaki tace No Wonder cikin Tinani.

LOBBY: Nima Na dawo Saboda Birthday dinta da za'ayi Gobe sannan inaso kije kiyi mata godia kema a bisa abinda tayi miki.

CHRISTINA: Yess Of Course zanje Zamuje tare.

Ai banda masaniyan cewar She's behind all of this.

Woww! Gaskia na jinjina mata she did a very good job.

LOBBY: Christina, shin kinason Alex? Kinason kasancewa dashi kokuma kawai saboda daukan fansar kine?

CHRISTINA: Hmm Lobby kinfi kowa sani banida dabi'ar daukan fansa idan anyimin abu.

Sannan inason Alex fiye da sonda nakema kaina.

Is just that Alex ya wulakantani ne dakema shine nake kokarin ganar dashi kuskurensa.

LOBBY: Hm You don't have to do that, he's now your man.
Your's Only.

Tinda kinsameshi make him love you, not suffer, make him appreciate you not by hurting him.

Alex yagane yayi kuskure i saw it in hes eyes.

Please kidage kirikeshi yanzu tinda burinki ya cika kinsameshi kin mallakeshi.

AHALI GUDA CHAPTER ONEWhere stories live. Discover now