*AHALI GUDA HAUSA NOVEL📔📖*
'''PART 2'''
✨ *PAGE 4* ✨
_SYESERM_ ✍🏾✍🏾✍🏾
'''GIDAN CHAIRMAN FAYZ.
NAJMA: Wannan wace iriyar wayace haka cikin dare?
Najma ta tambayi Fayz.
Daga tambayar datayi masa yasan cewar bataji wayar da yayi ba.
FAYZ: Ohh ina magana ne da Wani Abokin kasuwanci na daga kasar America.
Tokinsan su acen yanzune Rana nikuma anan kinga yanzu dare ne.
Shine ya kirani bama muyi maganar da zamuyi ba nace masa ai mu cikin dare ne yabari zan kirashi da safe.
NAJMA: Okay Allah sarki,
FAYZ: Amman ya akayi kikasan bana dakin keda bacci kikeyi?
Hmmm Ajikina naji cewar mijina baya kusa dani ina bude idona naga baka kan gado shine na duba toilet naga baka nan.
Shine na fito nan.
Harzance towayene ya sacemin Mijina.FAYZ: Hmmm babu wani wanda ya sace miki mijinki babu kuma wanda zai sace miki mijinki.
Yanzu muje mukwanta..
NAJMA: Ai tinda munrigada muntashi ya kamata kafin mu koma muyi sallah koda raka'a biyu ce.
FAYZ: Ehh hakane Kinyi gaskia Fayz ya fada.
Hankalinsa kwanciya yayi domin kuwa da ace Najma ta kamashi tofa baisan abinda zaice mata ba.
Komawa daki sukayi.
WASHE GARI.
GIDAN MS. DEBORAH.
Ms. Deborah ce ta shirya a dakinta tana saka sarka a wuyanta.
Ray ce tashigo dakinta,
RAY: Good Morning Mom.Ms. Deborah shiru tayi mata bata amsa mata ba.
Cikin damuwa Ray ta karasa wajen Mom dinta da fadin kiyi hakuri Mom.
Wallay banyi komai donna bata miki ranki ba.
Kawai na fadi komai ne batareda tinanin yazaki fahimci abinba.
MS. DEBORAH: Get out of my way Rayheelah Mom dinta tafadi sannan ta fita ta barta a wajen...
Rayheelah bin Mom dinta tayi da kallo ta zauna kan gadonta cikin damuwa.
SOMEWHERE IN THE STATE.
TOM: Amman Nayi mamakin yadda aka sami duka wadannan hujjojin Boss.
Tommy ne shida Alex suna magana.
ALEX: Tom, i have told you cewar banason a sami wani prob.
Wannan Case idanya fita zansami matsala nida mahaifina.
Siyasarsa zata tabu and kasan yadda abin yake.
Look Tom you better find out who's behind this.Ka kawarmin dashi, domin idan yaci gaba da fito da abubuwan da zasu janyoni cikin case dinnan to akwai matsala.
Tom find out wayene yake attacking dina yakeso ya tonamin asiri.
TOM: Boss zan bincika yau basai gobe ba.
But I was very surprised domin bamubar duka wata hujja da zata nuna cewar anshiga gidan ba.
Amman how tayaya?
Tom ya fada.Well I'll find out who is ever behind this.
And I'll take very serious action, I'll take him/her down.

YOU ARE READING
AHALI GUDA CHAPTER ONE
Fiksi UmumLABARI AKAN SOYAYYA, YAUDARA DA CIN AMANA, LITTAFIN AHALI GUDA YANA DAUKE DA DARUSSAN ZAMANTAKEWA DA KUMA SAKO NA MUSAMMAN GA MASU KARATU.