AHALI GUDA PART 2 PAGE 9

5 0 0
                                    

*AHALI GUDA HAUSA NOVEL📔📖*

'''PART 2'''

✨ *PAGE   9* ✨

_SYESERM_ ✍🏾✍🏾✍🏾

'''MAXWELL EVENT.

Syed zaune take shida Mahmoud suna magana.

ABBAS: bazakaje kuhadu da Chairman din Ansari Global Resources dinba?

Gashicen Available.

FAYZ: Oh Yeah.
Fayz yace Yakamata gaskia muje muhadu dashi.

Tashi sukayi suka karasa wajen Syed da suke zaune.

Sallama sukayi, sukuma suka amsa musu kamar yadda addini ya koyar.

Mahmoud ne yace Toh kaikuma Anan?

Domin ya gane Abbas din saboda ya taba zuwa kamfaninsu sunkuma hadu.

ABBAS: Nine Ya Ayyukan? Suka gaisa.

Wannan shine Chairman na MALIYA CO-OPERATION.

SYED: Maliya Cooperation dai wanda na sani na Baba Sani?

ABBAS: Ehh Shi Wannan shine Dansa Fayz kuma shine Chairman na kamfanin nikuma Manager dinsa ne.

SYED: Woww Mahmoud kaga wani ikon Allah fa Baba Sani sundade da Abbah.

Sama da shekaru but kaga this is the first time da mu 'ya'yansu muke gamuwa.

Cike da dariya suke,
MAHMOUD: Mahmoud din yace bakwa zumunci ne ai.

SYED: No ba haka bane yaushe nadawo daga kasar Mahmoud?

MAHMOUD: daga an tabaka saikace yaushe kadawo Syed ko a England aka haifeka ai kadai dawo.

Kuma kafin ka tafi fa kawai Malam Zumunci ne bakwayi ka amsa kawai.

Cikin Dariya suke dukansu sannan Syed yace

SYED: TOH! Chairman Fayz Mu Amsa mun Amsa.

Sunji dadin haduwar matuka domin kuwa Har Syed dinma ya basu Kwangilar aiki batareda Sanin Fayz dinba.

Nan suka fara hira gefe kuma Nasir ne yake waya da 'yar farar sa.

RAY: Hey, Ray tacewa Fransis.

Juyowa yayi da cewa
FRANS: Hi Cikin Fara'a.

RAY: How are you? Ray ta tambayeshi.

FRANS: Shima mayar mata yayi da am fine you?

RAY: I'm good Fransis, but wha.. what are you doing here?

I can see you're wearing a uniform are you a event planner?

Cikin Fara'a Fransis yace
FRANS: No am not...

Am just a hustler, i move where ever i can make my self comfortable.

RAY: Good i like hustlers.

Fitowa sukayi suna magana Fransis cire hular Pcap dinsa yayi ya riketa a hannu.

RAY: Well what do you do for a living Fransis?

FRANS: Hmm Rayheelah, like i told you Amma Hustler.

I can Wash a car today tomorrow be washing machine next tomorrow selling pure water.

Am doing different businesses. cikin murmushi Fransis yaceda Ray.

Cikin tausayinsa ta kalleshi, da cewa RAY: kayi karatu ne?

FRANS: Yeah i studied Engineering.

RAY: Woww Nice Course.
So no wonder that day you fixed my car then told me you just tried.

AHALI GUDA CHAPTER ONEWhere stories live. Discover now