AHALI GUDA PART 1 PAGE 11

1 0 0
                                    

*AHALI GUDA HAUSA NOVEL📔📖*

'''PART ONE'''

*PAGE   1️⃣1️⃣*

_SYESERM_ ✍🏾✍🏾✍🏾

'''GIDAN MS. DEBORAH.

Cikin Hanzari Alex ya kashe waya ya fito da sauri ya shiga motarsa ya nufi gidan Christina.

GIDAN ALHAJI SANI.

Yaune Alhaji Sani Maliya zai dawo kasar waje sai shirye shiryen tarbarsa ake gida ya runcabe.

Hamrah da Zarah suma sunyi busy.

Fayz ne ya fito daga Dakinsa.

HAJIA: karfe nawa jirgin nasu zai sauka ne?

FAYZ: Nanda 1hour ne zamuje nida Abbas mu daukoshi daga Office zamu wuce.

HAJIA: Okay, shikenan amman akwai Alhaji Barau ya kamata kusameshi kuje tare don tinda Alhaji yatafi yana daya daga cikin mutanen da suke zuwa duba lafiyar mu.

A cikin gidan nan.

FAYZ: Hakane babu damuwa zamuyi masa magana inyaso saimu tafi tare baki daya.

HAJIA: Yauwa tho Allah Ya dawo dashi Lafia.

FAYZ: Ameen Ameen.

QUEEN PALACE.

Mahmoud ne shida Luba zaune.

Sai Syed tareda Rayheelah. Suna magana.

RAY: Shiyasa nazo domin nasami shawara daga gareka Syed. Domin a duk lokacin dana shiga damuwa na rasa mafita kaine kadai kake iya samarmin da Solution.

SYED: Rayheelah i believe kinsan yanda Mom ke kaunarki.

Kuma nasan kinsan bazata aura miki wanda bai cancanceki ba.

Ina ganin kibashi dama kawai ki aminta da Alex.

Alex loves you, duka munsani.

Rayheelah kara sauke numfashinta tayi sannan tace.
RAY: A koda yaushe idan abubuwa sukayimin zafi ina neman shawaranka zuciyana yake samin sauki.

You're a good friend Syed, thank you for everything.

Kuma zanyi kokarin yin amfani da shawaran ka Ray ta girgida kanta.

SYED: Nagode da daukan shawara na da kikayi Ray.

RAY: Ina Matanka?
Syed cikin Dariya yace harma ta zama matata?

Ray itama Murmushi tayi tace
RAY: yeah ai tawuce budurwanka yanzu.

SYED: Gaskia ne fadar Syed.

Farhan na gida, kinsan Al'adanmu tanata shirye shirye da gyare gyare.

Henna,stretching da sauran gyaran jiki.

RAY: Yeah sure but i like too, nima idan bikina ya tashi zanyi.

Wallay i like Hausa Traditions, indai bikina ya tashi har irin wannan kade kaden naku da busa duka za'aimin.

SYED: Hh lallai Nikuma kinga banson hayaniya shiyasa bazanyi ba but inaso. karar bushe bushen ne banso.

RAY: Ayyah, yanzu saura kwana nawa bikin?

SYED: Hmm Ai Biki Next week ne ya matso sosai.

RAY: Woww, Syed the groom fadin Ray cikin Faran faran.

Murmushi Syed yayi,
SYED: kema kifito da miji na'aurar dake kinji ko?

RAY: Hmm Syed let's move da Allah.

AHALI GUDA CHAPTER ONEWhere stories live. Discover now