P5

1K 45 2
                                    

💕 *NOORUL* 💕
      (Haske nah)

By
*Salmerh MD*

 

*Wattpad @*
*Serlmerh-md*

💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASSOCIATION*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*

Dedicated to MeemarTJ

Nagode sosai da Addu'o'in ku masoyana ubangiji Allah saka da mafificin alkkhairi.

*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*

🅿 *5*

'Dakin ba wani haske sosai dan haka kawai sai ta 'karasa bakin gadon ta tsaya 'dan takaitaccen kallo tayi masa cuz rashin hasken 'dakin bai hana ta kallon fuskar sa dake 'dauke da lumsassun idanu da kyau ba, sam sai taji bata yadda baccin yake yi dagaske ba, 'dan  murmushi ta saki da ya tsaya mata iya kan fuskar ta sannan a hankali ta haura gadon tare da matsawa jikin sa ta kwantar da kanta bisa hannun sa tayi shiru tana 'dan tunani.
     Ga dukkan alamu yau 'din _Mu'inuddeen_ 'din da ta sani tun baya ne ya motsa, musamman data ga yanda yake ta faman share ta ta fuskan magana, shi bai nuna 'karara cewa yana fushi da  ita ba amma azahiri yanayin da yake yi matan sosai yake ta6ata.

Ajiyan zuciya ta sau'ke a hankali....shiru tayi na 'dan lokaci itama tana sau'ke ajiyan zuciya tare da 'dan lumshe idanu.
     Tunanin irin matsayin da _Jiddah_ take dashi a wurin sa takeyi, wannan shine karo ba biyu da taga 'kiran Jiddah a wayar shi, sai dai kuma na yau 'din taga ko bi takan wayar be 'karayi ba har yanzu tana nan ajiye a parlour kan center table tunda ta kashe ta ajiye a wurin shima bai sake dubawa ba,  sa6anin ranar farko da Jiddahn ta ta6a 'kiran sa, a lokacin kam taga 'kiran ya 'dan 'dauki hankalin sa ka'dan.
       Bata san manufar sa a yau 'din ba da be duba wayar ba.  
       Baki ta ta6e tare da ayyana " ALLAH YASA IYAKAN ALA'KAR KENAN".

Ganin har a lokacin DEEN bai motsa ba sai ta fara 'kiran sunansa a hankali tare da yi masa yawo da hannun ta saman 'kirjin sa.

Deen kuwa bai amsa sunan shin da ta 'kira ba duk kuwa da cewa sarai yaji ta amma still sai yayi kamar bai ji ta ba a yanda ta samo shin ko motsin kirki bai yi ba, 'ko'kari yake yi kawai ya nuna mata kuskuren ta akan abinda ya faru 'dazun.... amma ba wai dan yaja maganar ko kuma dan ya 6ata ranta ba.
    Duk da hakan kuma ma sai yaji ba zai iya yin fushi da ita na dogon lokaci ba cus he missed her alots, and kuma bama ya son ace daga zuwan sa har sun samu sa6ani akan abinda bai taka kara ya karya ba, abin doesn't make any sence at all.
( shi a ganin sa)
 
Sunan shin data 'kara ambata ne ya sanya shi bu'de idanu amma da yake tayi 'kasa da fuskar sa sai bata san hakan ba yayin da taci gaba da yi masa yawo da hannun ta saman jikin sa da har yake 'ko'karin canza masa yanayi ba tare da ta sani ba.

Deen sake lumshe idanu yayi tsawon da'ki'ku yana ji da sauraron abinda take yi masan har ya fara jin tana neman 'kure shi musamman data ke yi masa wasa da nipple 'din sa tana 'dan ja ka'dan-ka'dan, dama gashi gwanin son ayi masa hakan sai kuma yaji bazai iya jurewa ba.
        Karo 'daya kawai ya birkito ta take ya maida ita 'kasan sa.

Kallon fuskar ta ya tsaya yi kamar mai karantar wani abu har zuwa cikin idanun ta.
    Kallon-kallo suka tsaya yiwa juna na 'dan lokaci batare da sun furta komai ba.
   Noor ce ta bu'di baki a hankali tace " i'm sorry plz Yah Deen.....kayi ha'kuri kaji?"

Deen bai tanka mata ba sai kawai ya lumshe idanu ya kuma bu'de su akan nata.

Tana shirin sake magana sai yayi saurin matsar da fuskar ta ya ha'de bakin su waje guda, kissing 'din ta ya fara azafafe tare da sarrafa dukkan ilahirin jikin ta zuwa wani yanayi na daban mai wuyar fassaruwa.


NOORUL✔️Où les histoires vivent. Découvrez maintenant