Page 34

214 23 15
                                    

*🌺🌺🌺CHAKWAKIYA🌺🌺*

*MALLAKAR*
*_'Yar Gafai_*
*(Mum Irfaan)*

*WATTPAD*
*_MumIrfaan_*

 
                               *34*

*SADAUKARWA*
*_Teetee me rice_*
*_Mrs Audu_*
*_Oum Ramadan_*

*Kai masha Allah, yanzu babu ruwana da zuwa kasuwa cikin cunkoso, Lanika shin kinsan shararriyar nan mai saida kayyakin abubuwan more rayuwa?, to ƴar uwa kamfanin Maman Fatiman Collection ya kawo mana abubuwa da dama kamarsu Bedsheet, Furnitures, Kitchen Wire, Carfet, Night Gown, Laces, Materials, Shadda, Atamfofi, Baby set da sauransu, maza ki samu Maman Fatima Collection domin samun kaya cikin sauƙi da rahusa, Lanika kallan Binafa tayi tace "Tayaya zan samu wannan Maman Fatima Collection ɗin?, domin ga dukkan alamu kayanta suna da matuƙar kyau d inganci, Binafa ai naga ba a ko ina kike siyayya ba", Binafa murmushi tayi ta jujjuya mata bayanta tace "Kinga tun daga kan takalmin ƙafata har zuwa kan Veil a wajanta na siya, nifa bazan iya siyayya agun kowa ba inba agun Maman Fatima Collection ba", lanika cike da zaƙuwa tace "Dan Allah tayaya zan samu wannan Maman Fatima Collection ɗin?, yatsina fuska Binafa tayi ta ciro wayarta tace "Ga numbernta badan halinki ba 08178627493", lumshe ido Lanika tayi tace "Ina matuƙar godiya ƴar uwata, amma dan Allah nasan irin wa ƴannan ƴan kasuwan basu rasa Group ɗin da suke posting, yaya za'ai na shiga Group ɗinta dan ganin ingantattun kayanta?", binafa tace "karki damu yanzu kuwa zan turo miki da link din" godiya Lanika tayi tace "Yanzu zan kira Ya Mahmud domin sanar dashi kamfanin Maman Fatima Collection don ya haɗomin akwatin aurena acan", dariya Binafa tayi tace "Wallahi baki da kunya ko kaɗan"*
*Domin samun damar shiga Link ɗin Maman fatima Collection antayo cikin nan amma dan Allah banda maza, idan kanason hada akwatinka ne to ka turo Auntynka ko matar da zaka aura don ta shiga*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/8FW9h373nOWE3ZYHyiZL1Q

Suna zuwa ya nufa Bedroom ɗinsa kasancewar komai nasa acan yake, itama Binafa nuna mata yayi sannan ya komo ɗakinsa dan watsa ruwa, yana gama Wanka alwala yayi yay Sallah sannan ya fito ya doshi nata Bedroom ɗin, tana zaune ta rafka tagumi tana tunanin, da sallama ya shigo cikin ɗakin, ɗaga kanta tayi tana dubansa cikin sanyin murya ta amsa, matsowa yayi gabda ita tare da ruƙo hannunta yace "Bazaki wanka ba?"
Gyaɗa mishi kanta tayi tace "Yanzu da zamu taho nayi"
Shirune ya biyo baya sannan yace "Jininki ya ɗauke?"
Girgiza kanta tayi tana kallan Wardrobe ɗinta.
Tashi yayi ya ɗauko mata wasu fitinannun Night Gown ya miƙa mata yace "Tashi ki sa"
Kallan kayan tayi dakyau taga dasu gwanda babu, kauda kanta tayi tace "Ya Ahmad kayi haƙuri dan Allah ni bazan iya saka kayannan ba"
Murmushi yayi ya janyota jikinsa yace "Please ki sakamin su nakeso"

Karɓa tayi domin batason yawan magana, Hijab ta ɗauko ta shiga bayi ta canza, ta daɗe tana kallan jikinta ganin dasu gwanda babu, Hijab ɗinta ta maida ta saka ta fito hannunta ruƙe da kayan data cire, miƙewa yayi yazo har inda take yace "Ya naga kin saka Hijab kuma?"

Cikin muryar shagwaɓa tace "Ya Ahmad bazan iya fito dasu haka ba, ni wallahi kunya nakeji" ta ƙarashe faɗa idanunta suka ciko da ƙwalla.

Ahmad yace "Sorry Sweetheart please haɗiye hawayannan karsu ɓatamin kyakykyawar fuskarki"
Murmushi tayi, Ahmad Hugging ɗinta yayi yana ƙoƙarin cire mata Hijab ɗin jikinta, tsam ta ruƙe ta marairaice fuska tace "Please Ya Ahmad"
Murmushi yayi ya saketa tare da zuwa ya kashe musu Bulb, da Hasken wayarsa ya haska harya isa gareta, masauki yayi mata akan tamfatsetsen gadonsu sannan ya fara ƙoƙarin zame Hijab ɗin jikinta, ganin da duhu yasa batai masa jayayya sosai ba saidai yana ƙoƙarin cirewa amma tana noƙe jikinta a haka har ya samu damar cire Hijab ɗin, hannunsa ya saka ya rungumo da ita nan takd yaji wani irin Shock, runtse ido yayi ya tashi tare da ɗauko wayarsa ya haska cikinta.

CHAKWAKIYAWhere stories live. Discover now