Chakwakiya

180 15 13
                                    

*🌺🌺🌺CHAKWAKIYA🌺🌺*

_Assalamu Alaikum, masoyana, masoyan littafin Chakwakiya zakujini shiru naɗan kwana biyu sakamakon rasuwar da akaimin yanzu bana zama koda yaushe ina gidan rasuwa, bazan samu damar yi muku typing ba har sai na samu natsuwa, nagode ƙwarai da irin ƙaunar da kuke nunawa wannan littafin nawa, masu min ta'aziya ina matuƙar godiya, masu flashing kuma ina godiya amma dan Allah a dainamin Flashing da yawa, in baki da kuɗi ki haƙura Allah yaga zuciyarki, masu min Messages kuma ina matuƙar godiya Allah yabar ƙauna, nagode Fans ina muku Son so Fisabilillah❤️ har ila yau nice taku Mum Irfaan💗_

    *Ubangiji yayi miki Rahama Aunty Fatima🤲🏼*

CHAKWAKIYAWhere stories live. Discover now