Khadijatul iman ilyasu, ni haifaffiyar garin kano wata qauye gora dake madobi local government , ni 'ya ce ga alhaji ilyasu musa Mai shanaye .
Alhaji musa Mai shanaye , asalin bafulatanine , Wanda suka koro shanaye daga niger , sukayi setting a Nan qauyen. Yana da yara hudu , mace ce baffa , yapendo rabo, sai babana , sai baffa ardo,sai karamin su baffa ayuba. Dukkansu Sun taso cikin so da kaunan junansu dukda bawai Suna da arziki can bane Amma Suna da rufin asirinsu da kwanciyar, hankali da farinciki. Kowa yana da shashin sa a Nan cikin gidan Wanda yaxama Family compound kenan.
Pendo rabo tana aure a kwankwaso itama a madobi local gov din take ,tana da 'ya'ya guda hudu,hamza, sabo, najaatu,da zaliha.
Sai babana yana da 'ya'ya 17, matansa hudu, yayah rukayyatu , goggo saude , hajiya hafsatu , sai anty amarya ummul khair.
yayah tana da yara guda 5 _aishat, Maryam, rumaisa'u,bilkisu, dalhatu
Goggo tana da 7__hamma mahmud( shine babba a gidan gaba Daya , da yake yayah bata haihu da wuri ba, sanda goggo ta haifi yara 3 kafun ta fara haihuwa), sai hamma aliyu, sai hamma ibrahim, sai Ahmad da auta hafsatu
Sai hajiyata tana da 3_Adda Halima, sai Khadijatul_iman, sai zainabu
Anty amarya tana da 2_ umaru da habibaSai baffa ardo, yana da mata biyu
Talatuwa, hama
Yana da yara 7
Ayuba, labaran,musa, Khadija amma (dija ake ce mata), salame,lawisa,asmauSai baffa ayuba, yana da mata Daya,ma'u
T
Yana da yara biyu ,abudrahman,abdulraheem
🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟
babana kasancewarsa babba a gidan, yan mata da sun Kai 17/18 years ake musu aure, kuma yawanchi ba wani karatu arziki a keyi ba ga 'ya'ya mata , Amma hajiyar mu ta dage sai munyi
(kasancewa ita tayi karatu yar kano ce ita, tazo nysc inta ne, Allah ya hada ta da baban, kunsan so babu ruwansa da arzikin mutum da sauransu, Kuma gidan su hajiya yan boko ne, Dan sai mutum ya gama degree zayi aure).
Bayan wannan, sai Adda halima ta nuna ita bazatayi ba, sai hajiya ta kyale ta,
Bayan su Adda halima sunyi aure, ya rage mune manyan emmata, ni da bilkisu,hafsatu,lawisa. Mu Huda bayan mun gama secondary,baba yasa muka fidda miji zai Mana aure duk mun fidda. Amma abun mmki gab da ana saura wasu yan kwanaki auren mu mijin da xan aura yace yafasa. Duk da cewa nayi bakinciki da hakan Amma na dake na barma Allah komai Dan shi kadai yasan daidai. Bayan auren su ne, duk saurayin danayi danace ya turo bazan sake ganinsa ba,har kanne na yawanchin su sunyi aure ma da Hajiyata ta ga zaman bazai yuwu ba shine tasama min admission a BUK inda na karanta Biology Education har nayi service dina,shine nake koyarwa a mkrntar anguwan mu.
Wannan kenan.
••••••••••••••••••••••••••
Barkan ku da warhaka,
Hope Kuna lfy.
Y kukaji Novel din
Is it a yay or nay
••••••••••••••••••••••••••

YOU ARE READING
sabuwar rayuwa
RomanceIt's all about love, destiny,and fate. life is not always a bed full of roses......