page 10

367 20 0
                                    

"For god sake kuyi min sauri , nidama nasan hajiya ta hadani da aiki ne ,na baku 10min inba haka ba zaku nemeni Ku rasa" cewar Ahmad yana katse wayan  tare da dogon tsaki ba tare da yajira a amsa masa maganar ba

*Ohhhhh ni  khadijatu dama haka yake fada, Ashe fadansa ya wuce yadda nake zato , uhmmm Allah dai ya kyauta, amma duk da haka voice dinsa so cool, kaman ba namiji ba*

"Sisi kin cika tunani, hala yaya fada yayi koh, karki damu dashi haka yake , shi rayuwansa baa birgesa kome zaayi , kinga duk saurin da mukeyi bazai gani ba  , shiyasa nace kiyi picking dan nayi sauri na dauka abunda suka rage" cewar Maryam tana duba provisions kaman ba ita ke magana ba

Murmushi kawai nayi mata, na cigaba  da taimaka mata, cikin ikon Allah cikin mintuna 6 Sai gashi mun gama siyan abunda zamu Siya,

"Masha Allah sisi, muyi sauri Mu tafi kafun yaya ya tafi ya barmu"

"Aikuwa,amma kin fini sauri Sai kin ringa jirana"

" okhhh bari nayi sauri Sai na fara saka kayan kafun ki karaso"

"Okh sis"

A haka na karasa na same Maryam da porters suna ta kokarin zuba kayan a booth , amma yaya koh futowa baiyi ba, yama lumche  ido kaman mai bacci ,
Na karaso na tayata , har muka gama, muka shiga mota bai sakko ba.
Saida ya kusan 5min sannan ya kunna  mortar yayi reverse , muka kama hanya

Yadda muka zo kaman kurame haka muka kama hanya babu Wanda yayi ma dan uwansa magana,
Saima yayan da ya sauka ya siyi fruits Leda biyu

"Sisi idan yaya ya saukeki a kofar gidan malam. Ki dauki ledan fruit daya ki tafi dashi"

"Why"
"Dama haka yakeyi indai zai siya biyu yake siyasa".
"Amma shi ya kamata ya......" Take nayi shuru sakamakon bude motan da yayi

A haka suka kama hanya ba um ba um um  har zai wuce kofar gidan malam Sai Maryam tace "yaya iman zata sauka"

Sai a locakin yatuna da mutum a motan

sallama tamusu ta wuce ba tare data jira amsarsuba Maryam NATA mata signal dan ta dauka fruit  din amma ina tuni ta shiga gida ...
Da sallama tashi  ga shiga straight dakin ta ta wuce dan yin  sallah

Bayan sunkai gida har Maryam tagama sauke kayan ita da mai gadi   ,ahmad bai tayasu ba , saima alwala da yayi ya tafi masallachi

hajiya ke tambayar Maryam  ina iman
Sai Maryam tace "ai an sauketa a gida"
Sai hajiya tadanyi murmushi tace Khadijatul iman

~~~~~~~~~~~~~~

Bayan na  idar da sallah sai nafito
sai dakin Ummah nataddata zaune  da malam suna  hira

" AA amaryata Harkin dawo"

"Sai nace eh, har nayi sallah "

Sai umma tace "kwajidashi Wai gada a kabari"
sai mukayi dariya muka ci  gaba da hira.
Duk yawanchi akan hakurin hajiyata ne, saboda Allah yayi mata hakuri,

chan wajen 8:30pm saiga Ahmad yazo
Da sallamarsa a raina nace kaman salihi mutum.

"Iman !!!!!"

"Naam umma"

"Jeki kawo mana abinchi"

"Nace tohmmm, Wai bazaa bar mutum ya huta ba, daga dawowar mutum zaa damesa"
Aikuwa karab muka hboothido

*Lallai yarinyar nan ma , ji yadda take wani shagwaba kamar wata yar tsana, dama bata da kunya ma Ashe........*

sabuwar rayuwaWhere stories live. Discover now