Page 37

234 13 0
                                    

Bayan sallah azahar ,ya Ahmad ya futo yake ce mata yau su mommy zasu dawo ,ta shirya kafun  magrib  suje gidan ,
Amsawa iman tayi sannan tace"nisful qalb me zai hana ayi musu girki ,sannan muje mu dakko su idan sun iso"

Matsowa yayi ya kamo hannun iman cikin tsantsar farin ciki da kaunar matansa "yace gaskiya kin kawo shawara me kyau ,Amma kuma maganar dakko su daddy Zege dakkosu ko Munje Motar mijinta zata shiga "

"Duk da haka ko daddy zaije , ur presence matters ,idan ta ganka zata ji dadi "fada tare da kashe masa ido

Kai ya girgiza mata alarm ya yadda , sanna yace "me zaa dafa mata?"

"Nooo wanan kuma kai zaa tambaya ,me favorite dinta "
"Uhmmm Tuwon shinkafa miyan taushe ,Amma kuma auta bata cin tuwo "

"Okhh ,auta rigima ita kuma me favorite dinta "
Kai ya daga sama yana tunanin ne favorite dinta "Sai yace kawai a mata macroni ita da daddy tunda daddy baya cin abinchi me nauyi da daddare

Kai ta girziga cikin gamsuwa ,Sai yace"kiyi maza kimun list abunda zaa siyo , nace na siyo ".

Memo ta 'dakko tazo ta fara masa list ,bayan ta gama ta mika masa , key din mota kawai ya dakko ya wuce .

Ita kuma iman ta wuce kitchen ta daura Tuwon shinkafa
~~~~~~~~~~~~~~~

"Wifey ,tunda mun gama girkin ki bari idan munyi wanka mun shirya , Sai ayi packaging abinchin time na tafiya fah "cewar Ahmad

"Haba nurul qalb Ka bari kawai basai munyi wanka tare ba ,kawai je kayi , nima idan na gama zanyi "cewar iman tana addua Allah yasa ya yarda ita bata son yace suyi tare kunya yake bata sosai .
Dariya ta basa yasan me take tsoro cikin salon wayo yace mata "Haba wifey je kiyi wankan kawai ,kinga kinsha aiki babu abunda nayi Sai greating din kayan Miya , ya yanka kazaji ,Amma ke kikayi tuwo , Miya ,macroni da papper chicken, kinga dole na Sara miki kuma na tausaya miki kinsha aiki , Bari na karasa kawai , I love you ❤️😘"

Cikin Jin dadi da kaunar mijinta tace "noo qalbee kawia kaje bari na karasa"
"Nooo Allah wifey ki tafi kawai kinyi "yace mata cikin yaudara

Mikewa tayi taje ta wanke hannu ta wuce dakinta ,shi kuma dariya ta bashi ya Cigaba da aikinsa ,sauri sauri yayi ya gama ya Kai Warmers din palour ,
Ya wuce dakinsa ya 'dakko kayan da zai saka
Ya wuce dakin iman

Ita kuma iman tana barin kitchen sanda ta gyara gadonta , ta wanke toilet din tafun ta fara wanka ,

Sai da ya futo mata da kayan da zata saka , sanna ya shige toilet din dinma🙈
,tana cikin wanka kawia tagi an bude burun an shigo
   Da sauri tabud'e idanu tareda zabura zata tashi, yamaidata cikin ruwan, amma baice komaiba, itama shiru tayi takasa fitar, takoma ta lafe a k'irjinsa saboda rungumota dayayi, ahankali yake shafa gashin kanta idonsa a lumshe, duk suna cikin ruwan, d'uminsa na ratsa dukkan wata ga6a ta jikinsu.

       Kusan mimtuna 40 suka d'auka cikin ruwan, sanan sukayi wanka da taimakon ya khaleel, yanad'o Khadijarsa 🤪 a towel yafito, itadai tama kasa kallonsa saboda kunya sa .

    Dakansa ya shiryata cikin wata uban lace Maroon da piche  colour , basai na fada muku kalan kyua da iman tayi ba , shi kuma ahmad yadi ya saka fari , Mai shara shara .

Kayan abinchi  Ahmad ya Diba , ya Kai Mota da drinks da zobun da iman tayi ,

~~~~~~~~~~~~~~~~~
Ahmad yana parking mota , daddy yayi parking shima ,su kuma su mommy isowarsu kenan ,cikin farin ciki suka gaida daddy ,ya amsa shima cikin kulawa ,
Da gudu auta tazo ta rugume dady tana murna ganinsu , ita kuma mommy ta rungume iman ,iman cikin Jin nauyinta da kunyarta ta rungumeta back ,

Turo baki Ahmad yayi yace "ni baa sona shiyasa babu Wanda ya rungemshi "
Dariya sukayi duka akayi gaishe gaishe
Suka wuce mota
Mommy da dady suka shiga motan dady
Iman da Ahmad da auta suka shiga motar Ahmad 🚘🚖

sabuwar rayuwaWhere stories live. Discover now