"Assalamu alaykum" cewar iman tana kokarin shiga islamiyya, tasa lemon green hijab , da niqab
"Waalaikumus salaam"cewar malam Ibrahim headmaster
"Barka da yamma"
"Barka dai,an wuni lafiya ya gida"
"Alhamdullahi"
"Masha Allah, yanxu ina da meeting dasu mai anguwa , insha Allah ,zuwa gobe zan miki bayanin"
"Tohmmm Allah ya kaimu"
Timetable ya miko min , na amsa ina dubawa, sunana da yawa nagani,Sai abun ya daure min kai
Nadaga kai zanyi magana , malam ya tsayar Dani da cewa sai gobe insha Allah, yayi gaba abunsa, shiru nayi nadan lokaci na rasa abuncewa , na kuma dubawa a karo na biyu gana yanzu haka ina da aji 5
Hakana dinga duba islamiyan babu abunda me tashi sai karatun dalibai
, islamiyan tsaf dashi,babu datti ko daya, kaina nasa a sama Ina duba kofar ajujuwa inda aka rubuta number aji har nazo kan aji 5 din , na shiga da sallama, nasamesu suna murajia, sai suka birgeni , suna ganina dukda basu da tabbacin nice malamar da malam Ibrahim ya fada musu an chanza,Naje gaban allo,
ألسلام عليكم يا طلاب. كيف حالكم ؟
نحن بخير الحمد لله.
مشاء الله. إسم خديحةالإيمان. سأكون معلمتكم جديد في درس قراة آلقرآن كريم.
"Aslm Alkhm ya ku dalubai. Ya kuke?
Muna lpy. Alhmdllh.
MashaAllah. Suna na khadijatul iman. Nice sabuwar malamar da zata rinka krnt muku alquran."
اهلا و سهلا يا استاذا"
شكرا لكم حبيبوان. اين تواقف في القراة القرآن الكريم ؟
توقفنا في السورة مريم.
حسنا اقرؤ"
"Oh welcome ya ustadha.
Thank you sweethearts. A ina kuka tsaya a karatun Al quran?
Aa suratul marayam muka tsaya.
OK toh ku krnt muji."
~~~~~~~
"Malam ni kuwa yanxu haka zamu tsaya muna kallon iman , Haba ya kamata musan abunyi" cewar umma tsakani da Allah tanason iman tayi aure saboda tana da natsuwa sosai
"Uhmmmm hajiyata kenan, ai babu damuwa insha Allah, wallahi akwai Abu a raina kuma ina fatan ya zamo gaskiya" cewar malam
"Hhhhh alhajina me kenan ?" Cewar umma cikin tsantsar soyayyah mijinta , tana mugun son yace mata hajiyata
"Ya kika gani idan aka hada auren Ahmad da iman" cewar malam yana kashe mata ido
"Ayyiriri ,wallahi kaman ka shiga zuciyata" cewar umma cikin murna tana buda
~~~~~~
"Mubarak kana jina , kazo gida yanxu nan" cewar amminsa cikin bada umurni ba tare data jira yace wani abunbaBayan 5min sai gashi yayi sallama , ya shigo
"Barka da gidan ammi"
"Barka dai"
"Ammi lafiya naga kaman ranki a bace?"
"Uhmmm ba dole ba , kawunan ka suna kokarin nuna sun fini ikon akan ka , tsakani da Allah har suje Neman aurenka ba tare da sun fada min ba , sai bayan sun dawo suka zo suna fada min, koda nima zanyi alfahari da auren"
"Ammi aure? , da wa?
" yes aure, da yaruwanka aneesa"
"Aneesa"
"Innalillahi wainna ilaihir rajiun , wayyo ammi , wallahi dawo wata nayi budurwa wallahi ina son iman sosai sosai "
"Waye iman" cewar ammi cikin alamar tambaya
"Jikan gidan malam kyauta"
"Tohhmm amma banda rashin kunya agaban idona ka kalleni kace baka son yar kanwata " Cewar ammi cikin baccin rai
~~~~~~
*BAYAN WATA DAYA*
"umma nikan kwana biyu banga Maryam ba, anjima bayan laasar zan shiga na gaida ummansu"cewar iman
"Allah ya kaimu , ai dole tayi fushi tunda kika taba zuwa sau daya baki karaba , amma ita kuwa kullum sai tazo"cewar Umma
"Ai umma wallahi bana son futa ne , islamiyya dama dan babu yadda zanyi ne, yanxu ya Ahmad yace Zan fara lectures na postgraduate next week shima ina tunanin yadda zanyi"
"Allah ya kyauta mutum kaman kifin cikin rijiya , kinga idan kinyi aure makota bazasu shiga gidanki ba , saboda idan ka shiga saudaya ke baki zo ba , bazasu kara zuwa ba kuwa ,ko da yake bason mutane kike ba , Allah dai ya shiya"cewar umma
"Wai gulman wa kukeyi ne , tun dazun nake jin kuskuskus"cewar Malam da ke kokarin futowa daga daki , duk ya rame bai cika futowaba ya danyi ciwo kwana biyu
"Malam ya jiki "suka hada baki wajen tambayan ya
"Alhamdullah"cewar Malam. yana kokarin zaunawa ,
iman babanki yace"zaayi bikin kannenki su hudu, watan gobe insha Allah"
"Masha Allah Allah ya Kaimu "cewar umma
"Ehhh ya fada min "Cewar iman
"Iman inason a hada aurenki da yan uwanki"
"Malam aure , dawa zanyi aure bayan banda mijin aure??? "
"Iman ni dinnan na miki miji ,sai dai idan baza ki mana biyayya ba"cewar malam cikin alamar cin jikin ciwo
"Aure aure aure Malam, cewar iman cikin hawaye"
~~~~~~
"Ahmad ya kake son nayi da rayuwata , ansa ni auren dole kuma aneesa fa , yarinyar da nayi rainonta da hannu na, lallai ma, matsalata iman, shiyasa har gidan Malam na kasa zuwa , dan idan na ganta bana iya hakura kuma"Cewar mubarka cikin tashin hankali
"Abokina hakuri zakayi kawai, sannan kuma kashirya kaje ,ka ma Malam bayani karyaga ka fara zuwa wajen iman ka daina , kar suga kaman yaudara ne"cewar Ahmad cikin tausayin abokinsa
"Yanxu ya kake ganin zan fuskance iman da maganar, bayan kai kasan da kyar ta yadda Dani,kuma da alama ta samu heartbreak sosai sosai"
"Innalillahi wainna ilaihir rajiun , Allah ya kawo mana dauki, nima daddy ya tambayeni wai ina da budurwa? nace masa A'A, shine yace yamin Mata,amma Ina tunanin wasa yake min"cewar Ahmad
"Amin abokina"cewar mubakar
~~~~~~
"assalamu alaykum "Cewar daddyn su ahmad"waalaikumus salaam "cewar Malam
"Ya karfin jiki ,da fatan kana jikin da sauki"
"Alhamdullahi jiki yayi sauki kam."
"Malam daman maganar da muka fara ne, na tuntubi yaron yace min bashi da kowa a kasa"daddyn Ahmad ya fada cikin jin Dadi saboda yana mugunson malam yana son su hada zuria dashi , gashi iman tana da hankali da natsuwa
"Masha Allah , dama babanta zaiyi aure yaransa , sai a hada Dana iman ,sanna na fada masa nayi mata miji , yana ta murna"cewar malam
"Tohmm Alhamdullah , Tohmm yanxu ya zaayi "cewar daddy cikin zakuwa

YOU ARE READING
sabuwar rayuwa
RomanceIt's all about love, destiny,and fate. life is not always a bed full of roses......