Iman ce zaune a palour bayan sallah isha'i, tana hada ma Ahmad Tea, shi kuwa ya tsareta da idanu ko K'aftawa baya yi , ta dago da nufin bashi tea din taga ita yake kallo ,gaba daya hankalinshi da natsuwarshi yana gareta , nan da nan wata kunya ta lallabe , a Sanyaye tace masa ga tea din .
Karan wayarsa ce ta dawo dasu daga tunain da kowa yake yi
"Hello guy , how far ?" Cewa Ahmad
Dayan bangaren kuma yace " muna bakin kofa azo a bude mana "
"Olright "cewar Ahmad tare da ajje tea dinsa , sanna ya kalle iman wace "mrs Ahmad, gasu mubarak sunzo fah"
Sai itama ta mike suka wuce daki tare ya sako jallabiya , ita kuma ta sako hijab
Ahmad ya wuce staight bakin kofa
Ita kuma ta wuce kitchen"Assalamu alaikum " cewar su mubarak da matansa
"Wa'alaykumus salam "cewar AhmadMusabaha sukayi ahmad mubarak sanna
Anisa Matar mubarak ta gaida Ahmad ya amsaAhmad yace musu su zauna Sai mubarak ya Hararesa yace "da man ba Sai kace ba zama zamuyi😂🤣😂"
Ahmad ma ya maida hararan shima yace "Ai ba Dan Kai nace ku zauna saboda madam nace ku zauna idan ta kaine Ka shekara a tsaye"
Sallamar iman ce ta Katse musu maganar tasu
Dauke da drinks da snacks
Gaisawa sukayi cikin sakin fuska , sanan sukayi fira na wajen hour daya , karfin kiran shine Ahmad da mubarak , anisa bata Wani saki jiki da iman ba , ita kuma ba me yawan magana bace Sai suka zama kurameBayan sun Raka Su mubarak, Sai kowa ya wuce nasa dakin ,
Iman zama tayi ka kuma gyara dakin , ta wanke toilet da saka turaren wuta , sanna ta shiga wanka ,
Futowa tayi sanye da Guntun towel ,tana tsaye gaban madubi , futowanta kenan taji karan wayanta alamar shigowan sako wayan , Sai ta dauka ta duba ,aiko Sai ganin text din Maryam tayi ,replying take mata , Sai Gazga uban murmushi take
Dagowar da zatayi Suka hada ido da ahmad ta jikin madubi, yana tsaye a bayanta
Kawai sai ta fasa kara , Dan duk a tunanita yaga reply din da take ma Maryam ,shine nan jinga mata kallon yar iska😢
Cikin sauri ya tallabota , yana tuanin Anya yarinyar nan ita daya ce , cikin Tabara ta Kashe wayan ta daura kan madubi
Shi kuwa rungumeta yayi tsam a jikinsa ,bemasan me take boye ba .Kallonta yayi yace "mata Mesa kin cika tsoro ne"
Dan turo baki tayi ba tare da tace masa Komai ba ,
Maza je ki shirya ,muyi karatu kinga jiya bamuyi ba ,amsawa tayi da Tohmm ,tana Allah Allah ya futo
Ile kuwa sai ya juya ya tafi Dan yasan idan yace zai zauna ya shiryata zaa iya samun matsala🤭🤪~~~~~~~~~~~~
Washe GariIman ce ke gyaran gidan ta gama komai mopping kawai takeyi , sanye take da wata boomshot blue da wata yellow top , tana aikin tana karatun da kiraanta me dadin sauraro batayi tunanin Ahmad zai futo yanxu ba , saboda taga yayi sassafe , kawai Sai ganinshi tayi , take ta tsorata , cikin hanzari zata gudu daki ta Sanyo hijab , Sai yayi Saurin tareta .
Yace tazo
Zuwa tayi ta ragube kaman wata munafuka , Sai yayi murmushi yace taje ta Sanyo hijab din tazoAiko cikin sauri kaman zata tashi sama taje ta sako hijab ,
Tusss tayi ganin ahmad ta dauki Moper din ya Cigaba dayi, Banza yayi da ita sanda ya gamaIta kuma har lokacin tana tsaye inda ta tsaya , sanda ya maida Komai inda ya kamata ne yazo yace mata tazo ta zauna
Takowa take kaman Wanda egg ya fashe mata a ciki.
Zama tayi a kujeran kusa dashi ,
Kallonta yayi a natse yace mata magana za suyi
Nan take gabanta ya fadi Sai tayi tunain akan message din jiya ne .Hannunta ya dago ya jayota chair din da yake zaune ya daurata akan cinyarsa "Khadija miyasa kika kasa sakin jikine dani har yanzun?, nifa sonake mu shinfid'a k'yak'yk'yawar rayuwar aure, Khadija aure hak'urine kawai acikinsa, bakomaine ake nema asamuba, duk abinda akace masa ibadane to tabbas yanada wahala, banmiki alk'awarin farinciki 100% ba a aurenmu, Dan zomu zauna zomu sa6a,
zan iya miki laifi , Sai ki fahimtar dani cewar na miki laifi , Sai na baki hakuri , kema haka .Ki bakison su malam suyi alfahari da aurenmu me?"
Kai ta girgiza masa ,
Sanna ya Cigaba da cewa "tohm kin gani "
Jikinta duk yayi sanyi , Sai tace masa " yi hakuri ya Ahmad Insha Allah bazan Kara ba "
Kallon ta yayi Sai ta basa dariya Sai yace bazai hakura ba
Ai sai ta zazzaro ido me yayi nufi da bazai hakura ba ,
Sai yace "ehhh bazai hakura ba , Sai ta bada cin hanchi abu guda biyu ""
Tace "cin hanchi 🙄"
Sai yace "ehhh"
"Sai kin dena cemin ya Ahmad, koni ba mijinki bane Sai na biyun Sai kinmun deep kiss 💋.Zaro ido ta kuma yi(Sanda yafi idon Xarathy girma😱😂🤣😂🤣)
Sai tace "ehhh naji zan iya na farkon Amma na biyu kam uhmm"
Dariya yaso yi Amma Sai ya maze yace bazai yarda ba
Kallonsa tayi ta rasa me zata ce masa , tana ta wasa da yatsun hannunta , ba zato babu tsammani Sai taji bakinsa cikin nata ,Sai ta Gwalalo idanu, tashin hankali bata manta wancan ranar nan ba 🤫................

YOU ARE READING
sabuwar rayuwa
RomansaIt's all about love, destiny,and fate. life is not always a bed full of roses......