"Hajiya barka da gida" ,
"Barka dai iman"
"Yau nasha kinyi hijirane:
Lahhhhhh hajiya!!!!!!!!! Uhmmmm daman.........
Aaaaa Iman nasan komai babanki ya Kira ya fada min komai
Koda Naga banganki ba , har cikin Raina nasan bazakiyi abunda zanyi danasani ba,
Kuma nasan kina hakuri , Kuma ki Kara hakuri, Allah ya futo Miki da miji na gari
Amin hajiya, Ina alfahari da ku a matsayin iyaye Allah ya Mar munun ku
Amin cewar baba da ya nufo palon kenan ..Assalamualaikum
Waalaykumusallam
Uwa da 'ya 😁
Barka da zuwa babana
Barkanki dai Iman
Baba ya aiki
Alhmdllh..Barka da zuwa alhaji 😍(with so much love and care, kunsan Yan boko)
Barka dai hajjajuna , dafatan na sameki lafiya
Lafiya qlau
Har na tashi zan futa, sai baba ya dawo Dani Yana cewa
Dawo iman ai wanna zuwan naki neTake gabana yayi mugun faduwa, sakamakon nasan dalilin Kiran ,
A Raina Ina adduan Allah yasa naji alkhairi
Bismilla rahmanir Rahim
Iman kinsan rayuwan Nan ba komai mutum yake samu ba, Kuma ba komai bane zakiga Yana tafiyar Miki daidai ba ,zakiga kowa da irin jarabawar da Allah yake Masa,
Dan haka rayuwan gaba daya Saida hakuri
Hamma ya sameni da maganarki
Kuma alhmdllh na gamsu da haka
Yanxu abunda nake so dake shine kiyi hakuri , Kuma ki yafema mutanen gida da sauran wa inda suka Bata Miki..Yanxu shawaran dana yanke shine , Zaki shirya ki tafi kano gidan kakaninki , ki cigaba da zama ,Idan kinga karatu Zaki cigaba dayi babu matsala , Allah yayi jagora.
Nayi waya dashi kakanki , yanxu Zaki shirya ki tafi zuwa jibi, Dan bana son wanchan mgrn kawunki ya bullo kina gidan Nan,Sai ya juya wajen hajiya da tayi tagumi tana kallon mu
Yace mata hajjajuna dafatan komai da kikaji yayi miki ,
A sanyaye tace komai yayi alhaji babu wani abu , Allah yasa shine yafi alkhairi
Amma zanfi son ta cigaba da karatun kawai
Duk abunda Kika ce hajjajuna haka xaa yi,
Nan take ta Fara murmushiSai ya juyo kaina yace mamana dafatan komai ya Miki ,
ehhh baba komai yayi , nagodewa Allah da ya bani iyaye masu fahimta , Allah ya saka da alkahiri,
Ameen .•••••••••••••••••••••••••••••••••••••
Ummata ummata
Kai wanna tsowon bazaka bar min mata ta huta ba, kullum kana takura mata da fira da surutu
Hhhhhh kayi ka gama, bayan ma ta tsufa,
Dama kiranka ma zanyi
nace Idan mun hadu a sallar azahar, sai na same ka,
Masu aikin gyaran daki , zaayi pentin wancan dakin , zaa saka sabon gadoHehehe😂😂 lallai wannan tsohon da gaske kake, zaka kwacemin mata karfi da yaji
Haba dai Kai shashasha, Mai zanyi da wanan tsohowar,
Sabuwar jina zaa kawo min, sai ku karata Kai da mubarak da wannan ..Hhhhhh angona , rabu dashi zai dawo Kan hanya ne,
Abunda kishin da zanyi na kwana biyu ne
Zaka ga sun Fara fada da amaryan
Saboda miskilanchinta, shi kuma malam surutuHhhhhh kice ke fa kin samu television ne kawai
AikuwaHabawa zakusha mamaki sosai
Wannan Karan zamuyi shiri da itaYanxu yaushe zaa kawo sabuwar amaryan
Jibi Idan Allah ya kaimu
Wai da wuri haka
Babu damuwa , yau zan mene su , indaso sai ayi gyaran yau, gobe sai a saka kayan dakin,Allah ya kaimu
Ummata yunwa fa nake ji , wannan tsohon yasa kin manta Dani
Ai kuwa , bari na tashi na kawo maka abinchin yanxu
Yawwa ,Kai Ina mubarak Naga banganku tare ba
Wallahi malam kwana biyu baya gari ne, ya tafi Dubai saro Kaya
Lafiya dai baka tafi ba
Lafiya qlau,
ammi nake jira
Daga Nan zaayi siyayan Maryam
Auhhhtohh Allah ya bada saa Amin Amin
YOU ARE READING
sabuwar rayuwa
RomanceIt's all about love, destiny,and fate. life is not always a bed full of roses......