Page 48

234 14 1
                                    

Ringing wayan tayi baa dauka ba ,suna bacci ...
Ta kira wajen 3miscalls baa dauka ba

Mommy tayi tsaki babu adadi ,ta kosa ta balbale Ahmad Dan dashi ta kwana a rainta 💔

Ganin tana bata lokaci ne yasa kawia ta tashi ta wuce  kitchen ta hada breakfast............

      Ahmad kuwa yana tashi yaga babu iman a dakin ,agogo ya kalla yaga karfe 9:30, Mikewa yayi yana mi'ka ,toilet ya wuce yayi brush yayi wanka
Sannan ya wuce palour , gidan yayi fess abunsa
Sai kamshi da Gyalli yake tayi .

A kitchen yaji Buruntu alaman iman tana kitchen,zuwa kitchen din yayi , tsaye ya ganta tana gaban gas Amma ta rufe hanchinta ,bata son kamshin  gas din .

Rumgumeta yayi ta baya yana cewa"wifey Mesa baki tasheni na miki aikin ba ,keda baki da lafiya kuma "
Murmushi tayi cikin Jin dadi da annashuwa tace "qalbee good morning ,dafatan Ka tashi lafiya "

Amsawa yayi da cewa "lafiya qlau wifey ,ya jikin ki "

"Alhamdullah,na tashi babu wani matsala"

Aikin ya Tayata sunayi suna fira Abunsu ,har suka gama aiki .
Sunan tsaka da cin abinchi ne Ahmad yaji ringing din waya ,bayan sun gama Sai ya tashi ya koma palour jin wani ringing din wayan .

Yana daga wayan yaga mubarak ne.
Amsawa yayi suka gaisa ,yake tambaynsa ya jikin iman ,yace "taji sauki"

Suna gama wayan ya ajje wajen ,ba tare da ya duba wayan ba,balle yaga wani miscalls 🥺....

Bayan ya gama aladunsa wajen karfe11 ya Dauka waya zai kira su daddy ya gaishesu kawai yaci karo da miscalls din mommy harda message dinta

Tashin hankali yace , gabansa Sai faduwa ,harga Allah ya manta da wanchan maganar iman tunaninshi Wani abune ya faru ,wayan ya daga ya Kira mommy har sau uku bata dauka ba ,Sai ya Kira auta itama bata dauka ba Sai ya tuna tana makaranta by this tym ,
Daddy ya Kira ,
Dauka wayan daddy yayi suka gaisa yake tambayansa ya jikin iman ,
Cikin Jin kunya yace"da sauki yau muka tashi "

"Alhamdullah ,Allah ya Kara Sauki "Cewar daddy

"Amin ,daddy wani abune ya faru naga miscalls din mommy da sassafe kuma na kira bata dauka ba"cewar Ahmad cikin  Dardar

"Lahh Babana Ai da uwarkace bana shiga tsakaninku ,wai jiya ta tafi da matanka bata da lafiya ,kuma ta muku girki ,kun sata Asara abinchi"

Wani irin ajiyar zuciya Ahmad ya sauke sanan yace"Wallahi daddy naji tsoro ,nasha Wani abune ya faru wallahi"

Dariya daddy yayi sannan yace "aiko tun jiya take ta fada ko abinchi dare bata ci ,da abun ta kwana a rainta "

Subhallahi Ahmad yace sanna yace anjima zaije ya bata hakuri shida Iman

Sallama sukayi da daddy ya kashe wayan .......

Mikewa yayi yana tunanin yadda zaiyi da mommy ,dakin iman ya wuce ,yaga ta fada tunani Sai yaji yana son neman fadanta ,
Tafiya yayi a hankali har ya isa inda take ,ya ja yatsar kafanta daya ,tsorata tayi ta fasa kara ,

Gefe ya koma yana dariya kaman cikinsa  zai fashe yana cewa"daman haka kike da tsoro🤣😂🤣"

Cikin shagwa6a iman  Kace  " ni kakema dariya ko? Babu komai zan rama ne  aii, kuma saina had'aka da mommy harda da sharri".

     Dariya yakuma tuntsirewa dashi, yamatso kusada iman , ''kinga sorry mrs Ahmad ,wifey d'ina, aii had'ani da Mommy Ai gwanda kin watsamin ruwan zafi ne ."

      ''ai Kai dai Sai na fada mata din".cewar iman cikin shagwab'a

"Haba my love ki rufa mun asiri ,mana daman gashi nayi ma mommy laifi saboda da ke "

Ido ka gwallalo tace "saboda ni kuma?"

Amsawa yayi sannan yace "saboda jiya na taho da ke ,kuma ta miki abinchi ,tayi asara baki Ciba ."
Idan hankalin Aisha yayi dubu ya tashi ta ,hawaye ne suka fara futowa a idonta ,zatayi magana kenan Ahmad ya hade bakinsu waje daya ,shi bazai iya da wannan darun ba .🧚🏻‍♀️🧚🏻‍♀️🧚🏻‍♀️🧚🏻‍♀️🧚🏻‍♀️🧚🏻‍♀️

Sanda ya mora son ranshi sanna ya saketa harda mugunta ya hada mata ,ta bude baki zata mishi kuka yace"Wallahi kika kara zubo da hawayenan Sai na miki wanda yafi na yanxu ,na fada miki bana din kina fitarmun da hawayen nan"

Baki ta murguda masa sannna tace "Wallahi Sai na fada ma mommy "

  Dariya yayi sosia sannan yace "kice mana nayi kissing dinki ko mene?"

Banza tayi dashi ,Sai kuma tace "duk abunda kamun idan Ka Haifa naka yarinyar sai mijinta ya mata Wanda yafi naki "
  Dariya ya kuma yi sanna yace "yi hakuri wifey kar ayi ma baby girl Dina ,na shiga uku😂😂😂"

Ai gwanda ki fada ma mommy da kimun wanna fatan ........

Tashi yayi yace bari ya tafi wajen mommy ,
Tambayanta yayi yace "ko zaki je "

Amsawa tayi ...............

Tohmm jama'a ya mommy zasu karke da Ahmad
Wani hukunchi zata bashi?????

Mu hade a next page Insha Allah
Ina muku so fisabillahi 🥰❤️

sabuwar rayuwaWhere stories live. Discover now