fans comments 💖

8.4K 637 62
                                        

*RUMFAR BAYI*

juwairiyya kaddara ita ta dauke ki ta kaiki daura kina diyar sarki jikan sarki amma kikai rayuwa a wani wuri a matsayin baiwa ta silar haka har ki ka hadu da jalal ynxu ga shi kin zama tauraruwa a cikin ko ina kowa burin shi ya kyautata miki

Jalal ynxu ne za ka san kai auren soyayya auren zabin ka 😍😍😍😍Ashe dai kai ma dn gwarzo ne wurin iya tsara Kalama soyayya

Surayya baza ki gane baki da amfani ba sai kin yi ido biyu da wacca kika raina wacca kika maida ta kaskantacciya yau ita ce matsayin kishiya kuma jinin sarauta wacca ta siye zuciyar mijin ku😀😀😀nji dadi da boka ya warware sihirin nan sannan umaima ta Kara dulmiya ki akan sai kin samu Ciki ku waiwayo kan amaryan 🤣🤣🤣zku kwashi siyar ku ku kadai

Hansai laure watan yancin ku yzo 💃💃💃💃ina taya ku murna

Yau dai zbi kuzo mu garzaya wurin taron miki kar ayi bamu💃💃💃💃ni dai na shirya tsaf sai daura dan mu tari amarya💃💃💃💃

@⁨Pherty⁩ Muna godiya

*#teamJalJuw*

*Meela😉*

***********
[25/09, 4:13 PM]  Daurin Aure issa goal, sarauniya juwy issa goal, sarki jalal issa goal, soyayya issa goal💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
[25/09, 4:19 PM]  Kai wannan biki baayi babu ni ba jama'a wanda babban leshi ya aramin,kunsan bikin na manya ne dole saida kayanmanya😀😀😀

Rumfar bayi Where stories live. Discover now