(Please inaso wata baiwar Allah a cikinku ta rubuta mana Lessons din wannan novel din na RUMFAR BAYI,i will really appreciate)
Fans comments 👇
rumfar bayi y kare Allah y saka da Alkairi muna matukar godiya afra bhai Allah y bada saan jarabawa
😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍much lov
Masha ALLAH
Bangajiya da kammala wannan labari ALLAH ya ƙara basira.Mungode afrah much luv❤🥰[02/10, 9:46 AM] Pherty: Wayyo Sury ta zama yar kallo, taga karshen mugun hali da yima Allah shisshigi, Allah yasa mufi karfin zukatanmu.
Nide afra ta biyani tunda tamin takwara😎 ban karanta rumfar bayi a hakanan ba, Bintu pls a mika gaisuwa.
Buk yayi sai fatan Allah ya kara basira💓
[02/10, 9:46 AM] Pherty: Laifin dadi karewa godiya mai yawa a gareki afrah Allah yasaka miki da aljanatul firdausi Allah munji dadin nvl dinki sosai
[02/10, 9:46 AM] Pherty: Wayyo surayya har yanzu bata haihuba kai bnji dadiba wlh naso ko dai ne abata amma badamuwa littafin yafadakar kuma yayi sweet Allah dai yasakamiki kuma yakara basira jinjina da bangirma ga wannan marubuciya
[02/10, 9:46 AM] Pherty: Laifin dadi karewa Allah ya kara basira da zakin hannu kin fadakar kin waazantar kin nishadantar kin nuna amfanin hakuri da yadda da kaddara
[02/10, 9:46 AM] Pherty: Allah yasaka da alhairi
Darussan ciki Allah yya bada aikin koyi dasu laifukan ciki Allah ya yafe miki damu duka ya kara basira ya bada saaar jarabawaMungode @ bintu🌹💋
[02/10, 9:46 AM] Pherty: Rumfar bayi ya nishadantar muna godiya afrah Allah ya kara baseera@Pherty Allah ya kara baseera
[02/10, 10:18 AM] Chef Dee: Mashaa Allah! Bahaushe yayi gaskiya da yace laifin daɗi ƙarewa, tamkar kar a gama labarinan gaskiya labari yayi daɗi ya kua yi ma'ana gashi mun nishaɗantu, ya kuma ƙayatar damu ga darusan da ke ciki. Allah ya ƙara basira da zaƙin hannu Allah baki sa'an jarabawa ya sa kiga sakamako mai kyau amin. Sai mun jiki a sabon littafinki nan gaba in muna cikin rayayyu
@Chef Dee Ƴan Rash Kardam muna godiya da sunan ya shiga cikin jerin masoya Allah ya ƙara zumunci da basira amin son so ❤
[02/10, 10:19 AM] Chef Dee: Allah yasa ka da alkhairi mungode
Allah ya yafe miki abinda kikayi na kuskure
Iya wuya muna jone a next novelNAGODE DUK MASU COMMENTS ALLAH YABAR KAUNA..
SAURA KUMA A DAINA ZUMUNCIN YANZU TUNDA ABUN NEMA YA SAMU KO😅
NI AFRAH INA YINKU SOSAI WLH..
YOU ARE READING
Rumfar bayi
Historical FictionA historical romantic hausa love story.. Between a prince and his maid