💍CIKAKKIYAR MACE💍
✍🏻 Real Rashida Bature.
PAGE1️⃣2️⃣
*Wannan page nakine BASMA QAMSHI KIJI DAD'INKI MY DEAR 😘*
Wani dattijo ne zaune amma kud'i da jin dad'i sun boye tsufar farine sol tamkar balarabe ba wani bane illa kwamishnar kudi Wanda yakeci ayanzu duban dan nasa yayi yace amjaad dillalin danasa yake luramin da filaye na na garin buzaye kwanaki ya kirani yake cewa wai yaga d'aya daga cikin filayena nagurin anyi gini aciki to naso naje dakaina amma aiyuka sunyimin yawa shine nakeson ku tafi kaida safwan ku dubamin don bazan samu zuwaba ga hajiyarka duk ta damu tunda mukayi hiran da ita tanaga kamar filinta dayake garin ne akayi gini shine da nakeson naje da kaina tun lokacin da saminu dillali ya kirani yake tambayata kona sayar da filinne yaga anyi gini acikin filin to bansamu lokaci ba hajiya kuma duk ta damu aduba mata don goben in sha Allah zan tafi Paris shiyasa bazan samu zuwa da kaina ba anyway duk yanda ake ciki sannan bani son wannan zafin zuciyar don Allah kasan mutanan garin suna ganin mutun tani banson abunda bai kamata ba duk da nasan baku da matsala Amma tuna tarwa ne to shikenan abba in sha Allah zamu kiyaye zan kira safwan na gaya masa don mutafi da wuri to hakanma ba laifi bane Allah ya muku albarka amiin abba .
*******************
Kukan kaji ne ya katsemin barcin danakeyi don kukan yayi yawa sosai wayata na lalub'o agefen gadona na duba lokaci naga karfe uku na dare wutar d'akin na kunna na nufi kofarmu wanda zai sadaka da cikin gidan gonar dubawa nayi naga Babu komai a tsakar gurin sannnan na nufi d'akin kajin na shiga don naga meyafaru suke wannan kukan haka ,ruwa ne naga Babu a abun ruwansu sannan Babu abinci ma a roban su futowa nayi na duba d'akin da yake cikin gurin domin kwanan masu duty dare,ya Kamal da ya jamal na tarar se barcinsu sukeyi hankali kwance juya wa nàyi na d'ibi abinci na zuzzuba musu na zuba musu ruwa dayake ajirance suke da abincin nan take suka bar kukan suka farma abincin na kulle d'akin na koma cikin gida ban koma barci ba na shige bathroom na dauro alwala nazo nafara nafula har zuwa sallan asuba sannan na sake komawa barci .
Nagama komai Wanda zanyi acikin gida sannna na nufi gidan gona nashigo na dudduba kaji sannan na duba egg na dawo reception yanda na matar dashi kamar office d'inane gurin na zauna tare da d'aura bag dina asaman table din ,rabe ne ya kawomin littafin lissafi bayan na dudduba cinikin da akayi daku ma abubuwan da akwai dakuma Wanda babu ,bayan na duba na dubi ya Kamal da ya jamal dasuke tsaye zanyi magana naga an bud'e k'ofar gate malam saminu dillali ne naga yq shigo na kawar da fuska ta na cigaba da abunda nakeyi sallama yayi muka amsa mishi batare da na d'ago fuskata ba yace hajiya kina da baki awaje dago kaina nayi Ina dubansa kafun nace baba saminu baki kuma ? yace ey daga burni suke sukece nayi musu iso agurinki ,shiru nayi Ina nazari sannan na dubeshi nace zaka iya shigowa dasu ciki nacigaba da rubutu a littafin gabana bai jimaba suka shigo don nikam ban d'ago kainaba Ina aikin gabana me kula da baki itace ta musu iso a rumfar gaban table dina sannan ta kawo musu chips da zob'o da kunun aya , d'ago kaina nayi na dubi su ya Kamal Wanda suke tsaye agefena nace Kamal da jamal na dakatar da aikin ku tsawon na sati biyu sannan in zaku dawo kowa ya tabbatar ya dawo da iyayensa don bazan lamunci rashin kula da aikiba ga wasa da rayukan kajina na hard'e hannuna a kirjina Ina dubansu ya jamal ne yace hajiya laifin me mukayi aka dakatar damu ? shiru ne ya biyo baya ban kulasuba Kamal yace dan Allah boss karki koremu kiyi hakuri ki gaya mana laifinmu semu gyara shima shiru nayi ban kulasuba kamar minti biyar kafun nace well dukanku ma'ikatar gidannan Ina biyanku kudinku iya yanda mukayi daku sannnan Ina ganin na bama kowa hakkinsa inason kusani bàwai nasanya wuta da fanka don kawai kuzo ku kwanta kusha iska ku tashiba aiki na d'ebeku ba barci ba ,shin me ya hanaku kubama kaji abinci da ruwa na da daddare ? shin ku zaku iya kwana baku ciba ?ko kuwa salon kashe mun kajin kuka d'auko yi ? Ina me dubansu shiru sukayi don tsakani da Allah sun manta daren jiya basu zuba ma kajin abunciba cewar jamal dayake tunawa a zuciyarsa sannan ya dubeni amana afwa hajiya qamshi zamu gyara ...hanu na daga masa Ina me dakatar dashi nace no no anyi na farko baza'ayi nabiyu daniba don haka zaku iya tafiya kowa yazo da iyayensa chapter close. Aswad na Kira wata acikin ma'aikata na ta karaso yes ma nace Ina face masks dinda nace ki fito mun dashi ta durkusa tabani na dubeta nace ki ajiye akan kujera kibama kowa d'aya banson naga mutum babu face masks agidannan .ta fara taba musu kowa se godiya sukemun nace no miye na saurin godemun abunda in sha Allah zan cire naira tamanin din kudin face masks din a albashinku bawaifa kyauta na bakuba kowa shiru sukayi sannna nace kowa zai iya komawa bakin aikinshi ,tsaki naji anja daga gefena shiyaja hankalina harna dubi wajan na kafesu da ido tareda mamakin meya kawosu nan .
tashi nayi na karaso gurinsu na nemi kujera na zauna tareda cewa baba saminu antashi lpia y iyalai yace lpia lw se alheri na subi na gefena wato safwan na gasheshi cikin mututawa nace bakuma ci abunda aka kawo munkuba yace nikam alhamdulillah bansaniba inaga abokin nawa zaici don nasan ko karyawa baiyiba wata uwar harara amjaad ya wurgi safwan dashi sannan yacigaba da dannan wayarsa ,nadubi baba saminu nace to bisimillah Kai nake sauraro yace ey to masu filin gefennan ne gamasu filin sunzo dubawa suka tarar da gini a filin su shine nace suzo muzo girinki muji mabanshi nayi nace sune masu filin ko kuma aikosu akayi ? a'a su wakilan mahaifin su ne sun wakilceshi ne ,nace ammma baba kana sane na gaya maka bazan yi magana da kowaba seda me filin don banson zafun kai .
wani wawan kallo ya wirgomin daga gurin dayake yace kekuma asuwa zaki bud'e rub'abb'en bakin ki kin zauna kin amsa mana tambayo yinmu ko kuwa nima duban nashi nayi nace to Ina ruwan su solo6iyo ansamu naki .Rashows ce😘
Vote please.

YOU ARE READING
CIKAKKIYAR MACE
قصص عامةLittafi ne na CIKAKKUN MATA wa da suka amsa sunansu CIKAKKUN MATA M , yarinyace wacce take da burin ganin kowace mace agarin tazamo CIKAKKIYAR MACE wacce zata iya sarrafa mijin ta ,ta tarairayeshi ,ta nuna masa tsantsar soyayya,wacce zata zamo tana...