💍CIKAKKIYAR MACE💍
✍️Real Rashida Bature.
PAGE1️⃣3️⃣
Dubansu nayi nace Ina ruwan su solo6iyo ansamu baki na fad'a kasa kasa ido ya yazubamin kamar me karantar abunda nake fada a lab'bana ,kauda kaina nayi gefe don bazan iya jure wannnan kallon ba ,saminu dillali ne ya duben wato hajiya qamshi wannan shine AMJAAD dan alhaj majeed arab shine kwamishinan kudi na yanzu kuma mahaifin sa shine me filin da kika shigar da gidan gonarki cikin filinsa lokacin da kika fara aikinki bani gari seda na dawo na tarar da gini har anyi rafta ana kokarin Sanya kwano banyi k'asa a guiwaba na tafi gurin alhajinki don na san shine me filin inakuma da tabbaccin shine zai gina filinsa amma abun mamaki dana sameshi da zancen se yace shi baisan anshiga filin àlhàji ba don haka nidashi muka futo mukazo gurin na nuna masa yace tabbas an taba filin mutane amma zai kiraki yaji garin Yaya hakan takasance inbaki mantaba muna cikin maganar kika foto zaki wani gurin mahaifinki ya kiraki yace na miki bayanin abunda yake tafe dani kikace me filin kikeson gani shine nagayama alhaji yazo ya gani don karyaji agurin wani gara yaji daga gareni.
shirune ya biyo bayan maganar ,numfasawa safwan yayi tareda cewa qamshi gamu munzo munason muji dalilin diban filin da ba nakiba sannnan ba tare da izinin meshi ba safwan yayi maganar yana tsareni da ido ,nima idon na Sanya masa sannan nace fili nasan ba nawa bane domin sanda na tura a nemomin kai baba saminu aka tarar baka gari nikuma kasan bazan tsaya jiranka har seka dawoba don haka nace adibi duk yanda zaiyi a filin in ma duka filin zasu diba karsuji komai a diba duk randa me filin ya bayyana seyayima filin kudi na biyashi kud'in sa ko atunanin ku zanci filin haram ne Sam iya abunda na diba shi zanbiya bazanyi karyaba don seda nasa aka dubamin yawan yanda na diba don haka kunake sauraro sekuyi kud'in filinku nikuma ashirye nake nabiyaku nayi maganar tareda daga kafad'a how dare you ? ke harkina da kud'in da zaki biya mune waye ubanki dakike takama dashi me kika mallaka dazakice zaki biya mu kewai a tunaninki kin waye ne har zaki iya tsayuwa agabanmu kina wannan fitsaran dawani gantalaliyar fuskarki ya k'arasa maganar tareda buga table din damuke kai nida baba saminu sanda muka razana amma na dake na dubeshi nace yana daga cikin abunda yasa nace bazanyi magana da kaiba ko yanzu ma albarkacin baba saminu kaci na tsaya bata lokacina na saurareku don haka me filin zai iya zuwa ya samen na mik'e nayi tafiyata nakai kusa da kofar da zai kaini cikin gida naji anfisgoni ya had'ani dajikin bangon kofar cikin kakkausar muryanshi yace uban waye yabaki izinin tashi Ina magana ?waya gayamiki in Ina magana ana dakatar dani yana zazzaremin idon sa ,duk da makureni dayayi bai hanani mganaba nace antashi makan Kai waye da zan zauna agurin kuma ka gaggauta futamin daga gidan gona ragon namiji kawai me fad'a da mata in kacika namiji kaje kayi da namiji mana idonsa ne naga sunyi ja jijiyoyin kansa sunfito yace daman Ina nemanki na satar da kikamin yau zaki gane ke k'aramar mara kunya ne ,duk da haka bai cire hannunsa daya shakemin wuya ba ,dayar hannun naji ajikina yana yawo dashi yana shashshafani sannnan ya kafeni da idonsa masu kamar zaiyi barci ,jikina ne ya d'auki rawa Ina zaro ido waje,miye haka banison iskanci in iskanci kake so kaje ka nemo Yan iska irinka baniba Ina maganar Ina rike masa hannu nace wllh allah ya isa tabamin jiki dakakeyi kuma ka....ban k'arasaba naji bakinsa anawa yana min wata irin tsotsa tureshi nakeyi Amma na kasa wuyarsa na kama na yak'usheshi tareda dukanshi amma gayannan yaki barina ya jima yana shafani harda zura hannunsa ta cikin rigana ya shafo albartatun falanina ya matse sanda nace wash hawaye masu zafi suna tsiyayomin afuskata gashi ya rikemun baki se tsotsa yakeyi yaki barina sanda ya gaji don kansa ya sakeni tare da turani gefe na fad'i agurin ya duben da idonsa Wanda gaba d'aya sun canza launi yace duk randa kika kara kirana da ragon namiji ki sani ba wannan zanyiba asalin mazan takan zan nuna miki don Sena sauke Miki nauyi na kinji seki banbance rago da ba rago ba shashasha kawai sannan kikuma tabbatar da kin rushe wannnan haukan dakika gina acikin filinmu nanda kwana uku inkika bari na dawo baki rusheba senasa an rushemun gurin gaba d'aya mikewa nayi Ina me zubarda hawaye duk da jikina b'ari yakeyi na fara tafiya sanda nazo daf shiga sashin kakus na dubeshi nace inbanda ragwanta babu abunda kasani in ka isa kanason ka nuna Kai wanine dakanka yakamata zakazo ka rushe bawai kasa wani ya usheba d'an iska solo6iyo kawai Wanda be iya komai ba sedai amasa na arta aguje cikin gida don ganin ya fara tawowa cikin zafin rai hakan yayi dai dai da karasowan safwan gurin biyo bayana yayi don besan hanyar Ina nabiba se ganinsa yayi a haraban cikin gidan kakus Wanda yayi dai dai da futowarta taga menene ya biyoni nashigo haka da mugun gudu kuma ban tsayaba se dakina na turo kofa shima safwan a lokacin yakawo cikin gurin kallo kakus tabisu dashi sannan ta juya tana kallon kofar danabi tasake juyowa tana kallonsu .
Rashows ce
07052100719
Vote please

YOU ARE READING
CIKAKKIYAR MACE
Fiksi UmumLittafi ne na CIKAKKUN MATA wa da suka amsa sunansu CIKAKKUN MATA M , yarinyace wacce take da burin ganin kowace mace agarin tazamo CIKAKKIYAR MACE wacce zata iya sarrafa mijin ta ,ta tarairayeshi ,ta nuna masa tsantsar soyayya,wacce zata zamo tana...