💍CIKAKKIYAR MACE💍
✍️Rashida Bature.
*Ina wacce mijinta baya gamsar da ita yana second zeyi realizing to ga dama tasamu ga maganin matsalar ki Yar uwa kisaya ma mijinki domin jin dadinki zaiyi kwana biyu yana aiki zai gamsar dake bake ba kukan rashin k'oshi,Ina namijin da baya gamsar da matarsa to maza zoka karbi naka cikin sauki ka wuce raini agun madam don seta raina kanta nemeni don karbar taka ,inbaku shirya ba please kubari sekun shirya banson hayaniya 07052100719 akwai na karfin sha'awa ga duk wacce batada sha'awa ko bayida sha'awa*
PAGE1️⃣9️⃣
Jikina yanzu kam alhamdulillah na ware sosai sedai har yanzu banajin dad'in bakina , zaune nake Ina fere mana doyan dazan mana faten sa don kakus tace shi take son Sha yau inayi muna hira da ita har nagama ferewa na wanke na koma kitchen nayi duk wasu abunda girkin nawa yake bukata sannan na dawo na gyara ganyen dazanyi amfani dashi na wanke na Kai kitchen na ajiye Ina kitchen din najiyo hayaniya a gidan gona,goge hannu na tare da daga tagar window din dayake kallon cikin gidan gonar ina kallon abunda yake wakana danaga ba wani serious abu bane, sauke labulan nayi nakoma naci gaba da aiyukana har nagama na gyara gurin ."Tafiya nakeyi ahankali wanda baisan tafiya taba zaice yanga nakeyi ,ammà azahiri haka tafiya ta take , a'a ranki shi dad'e barka da isowa ,juyawa nayi cikin sakin fuska naga security dayake lura da bakin gate ne yake mikomin hand sanitizer
juyowa nayi na karba na shafa a hannuna" najuya Ina tafiya tareda mustsuka hannuna batare da duban gabana ba , ummmm naji gyaran murya ta gefena .
"kaina na d'ago senaga amjaad ne a tsaye kauda kaina nayi tareda cigaba da tafiya ahankali don har yanzu jikina be gama warwarewa ba.
"da ido ya bini don baida kuzarin magana bare wata hayaniya don haka ya nufi office d'in sa .
"Office d'in manager na nufa, sallama nayi mishi tareda shiga ciki na nemi kujera na zauna,baba sannu da aiki , yauwa khubra kwana biyu shiru allah dai yasa lpia , murmushi nayi nace wllh alhamdulillah kwana biyu banji dad'i bane shiyasa ban shigo ba, ayya Allah yakara afwa mantawa nayi kwanaki dakika karbi number na ban karb'i taki ba Allah yasa kaffara ne amiin baba nagode.
"bayan mun gama lissafi nabar komai a hannun baba manager nace baba anjima direban zaizo ya dauka min kayan don ba gida zanjeba yanzu shiyasa bazamu tafi tareba , to shikenan Allah yakawoshi lpia amiin nagode baba .
" bakomai yata .
"Na rataya jakata zan tafi Kira yashigo wayar office d'in dauka yayi banji me akace ba har ya ajiye Ina daf da futa naji baba yace "yata d'an dakata .
juyowa nayi Ina dubansa yace oga ne yace kisameshi a office d'insa .shiru nayi kamar me nazari sannan nace baba don Allah kayi hakuri kace masa Ina sauri ne bazan samu zuwaba akwai gunda zanje ne kafun natafi gida .
"Wani yawu ya had'iye don tsoron abunda zaije yazo ,amma haka ya daure ya dauki waya yasanar da ogan nashi Wanda bece komaiba ya ajiye wayar .
"Get na nufa don futa a ma'ikatar jinayi an fusgo hannuna, arazane na juyo don ganin Wanda yamin haka ,fuska na tsuke tareda fusge hannuna Ina cewa ni gaskiya banison haka Kai baka jin wani irine ace mutum koda yaushe sedai kake kamani ,akoda yaushe kaso tab'a jikina yi kakeyi nidai baniso nayi maganar Ina murgud'a karamin bakina, ido ya zuba ma bakin tare dacewa banson hayaniya oya shige muje .
" to wai Ina zanje innaje ma me zanma da ka dage lallai senazo ?
"wani kallon banza ya watsamin yace ki biyoni office.
"ban motsa daga inda nakeba haryakai bakin office sannan ya juyo yaga har lokacin Ina yanda ya barni ,shiga yayi tareda turo kofar office d'in ,ganin ya bace ma ganina na juya na nufi get nayi tafiyata batare da najeba .
baba me zuma ya murje har wani kumatu yayi a kwanki biyu dayayi da inna saratu don ba karamin shagwab'a shi takeyiba ba laifi ta gyara halinta daman can daura ma kanta tayi ita aganinta ai sun girma babu batun wannan bata san ba'a tsufa ta wannan fagenba ,yau zata futa a girki ta dubi baba me zuma tace
"habibi ni Allah kamar a Kara mana kwanaki don agaskiya ban k'oshi dakai ba
"murmushi baba me zuma yayi yace Allah ko ?to ko zamuma zulai magana ne ta kara mana kwana yayi maganar yana kashe mata ido.
"Bayan rumana ta koma d'akinta waya ta ciro ta Kira aminiyar ta awaya bayan wacce takiran ta daga tareda cewa friend wai kina inane haryanzu bakizoba ?
Hmmm kedai laila bari kawai yau Ina cikin murna .
"Murna menene haka kawas ?
"Kedai bari kawai yanzu dady yake gayamin za'a Sanya ranar aurena da amjaad .wani irin ihu laila tayi tana cewa wayyo yau dole ne muyi till down don haka kibar komai a hannu na zan had'a komai dolene mu hada gagarumin part zansa ayi order condom zamu hole yau tanayi tana ihun murna , dad'i rumana taji shiyasa take masifar son kawarta ta aminta da ita ,tanada tabbaccin bayan iyayenta Babu me kaunarta sama da laila shiyasa komai nata tasani .
*Ina macen da bata jin sha'awa sedai kawai ayi sex da ita ?to maza zoki nemi naki domin inada maganin kukan ki tuntubeni 07052100719*

YOU ARE READING
CIKAKKIYAR MACE
Genel KurguLittafi ne na CIKAKKUN MATA wa da suka amsa sunansu CIKAKKUN MATA M , yarinyace wacce take da burin ganin kowace mace agarin tazamo CIKAKKIYAR MACE wacce zata iya sarrafa mijin ta ,ta tarairayeshi ,ta nuna masa tsantsar soyayya,wacce zata zamo tana...