💍CIKAKKIYAR MACE💍
✍🏻 Real Rashida Bature
PAGE3️⃣0️⃣
juyi rumana tayi tana rike maranta Wanda ya kulle ga azabana zogi dayake yimata ga wani irin masifaffiyar sha'awar daya daga mata hankalin , hawaye takeyi tana ruke da cikinta tana buga kofar d'akin ,don Allah amjaad kazo ko kad'anne kayimin wallahi mutuwa zanyi matukar kabarni ahaka ,bugun k'ofar takeyi kamar zata balle ganin hakan bazai fussheta bane ta koma kan gado dagudu ta baje ta fara biya makanta bukata da hannunta ganin Sam hakan baya mata yanda takeso ta sake mik'ewa azabure tayiyo k'ofar tana me kwallara ihu ko amjaad zai taimaka yazo yayi mata ,kwanciya tayi agurin tana birgima don gaba d'aya tafita a hayyacinta tana me danasanin shan abubuwan tada sha'awa datayi gasu masu masifar karfi ,ihu tasake kurmawa kamar wata zararriya tana soka yatsarta agabanta tana Kiran jamcy please kizo kimin wayyo amjaad zai kashe da wuya wallahi mugune ya barni zan mutu ,fuskarta yayi shakaf da ruwan hawaye ya hadu da majina ,tashi takuma yi tana zaga d'akin kamar me neman wani abu .
Amjaad kam barcinshi yasha hankali kwance Kiran sallah ne ya tadashi daga daddad'an barcin dayakeyi yashiga bayi ya dauro alwala yazo yatafi masallaci.
rumana kwance take a k'asan tiles tayi wata wujiga wujiga domin yanda taga rana haka taga dare fuskanta duk sun kumbura kama gado tayi ta mik'e da kyar tana me d'aga k'afa da kyar don haryanzu maranta yana mata matsanancin ciwo don ya rike tam ahaka ta d'ingisa tayi toilet.
bayan idar da salla gida amjaad ya dawo yashige d'akinshi ya koma ya kwanta bashi ya tashiba se wajajen 11:am wanka yayi ya shirya cikin wata yadi sky blue ya feshe jikinsa da mayen turaren sa ya futo falo kulolin abinci ya iske akan dining Wanda ya tabbatar daga cikin gida aka kawo musu tsaki yaja daya tunada rumana don shi harga Allah ya manta da ita agidan,zama yayi yacika cikinshi da abinci kafun ya zuba a plate ya mike yanufi d'akin da rumana take ya Sanya key ya bud'e ya shiga d'akin fuska ba annuri ya tarar da ita zaune akan kujeran mirror dinta tana ruk'e da ciki daga dukkan alamu daga wanka ta futo don jikinta da alamar ruwa sannan d'aure take da towel .
dangwara abincin yayi abakin gado batare da yayi magana ba yayi haryar futa a d'akin ,ta dubeshi cikin disasshiyar murya tace ka taimakamin ko kad'anne ka bani hakkina na matar ka don allah badon halina ba wallahi ji nakeyi kamar zan mutu marata kamar zata balle ,wani banzan kallo ya watsa mata yace hmmm maganinku kenan mazinata ,masu ha'intan iyayensu kina budurwa kije kibada kanki mana mijin daba mijinkiba ke kina tunanin kinci bulus kinci dadi awaje kina ganin mijin dakika aura zai raga Miki ne yasa kudinshi ya aureki kizo masa ziro ,ya kad'a Kai yace wallahi bakiga komaiba don ban fara girb'a Miki abunda kika shukaba don asannu zakigane shi kamun Kai ga diya mace abune me kyau ,domin shi namiji komai yayi ado ne ,hakki kuma da kike magana ai wannan yazama dole gareni tunda na auroki dole ne na baki duk wani hakkin ki amma fa kisani karkiyi tunanin wai zanbakine cikin dad'in rai sam Sam zan bakine kawai don sauke makaina nauyi kar Allah yakamani da tauye hakkin wani ya k'arasa maganar tareda banka màta harara yayi fucewarshi yanzuma key yayi kofar ya futa .
k'aramar k'ofar da zai sadaka da cikin gidan su ya nufa,sekuma yà dawo da baya yaje get d'inshi guri gate man ya rusu yagaida ogan nashi bayan amjaad ya amsa mishi fuska tamke kamar yanda yasaba yace banson ka budema kowa k'ofar gidannan duk Wanda yazo kace bamu gari , to shikenan alhaji zan kiyaye futa yayi tà karmar kofar senaga ya futo dashi dai dai sashin hajiya kakarshi ,Kai tsaye falon momy shi ya nufa ya tarar har yanzu da sauran yan buki Wanda basu gama wucewa ba gaidasu yayi ya mike yanufi cikin bedroom dinta ya tarar itada sateera ne tana bata aika , karasawa yayi yazauna abakin gadon yana duban mom yana me gaisheta ta amsa cikin kulawa tare da tambayar ya rumana ta tashi yace lafiya lw sateera ma ta gidashi kàfun ta mike ta tafi àikàn mom ,sundan taba hira yayi mata sallama yace zauje yagaida hajiya tace to Inka koma kagaiyar min da ita rumanan yace zataji .
Sashin hajiya ya nufa ba kowa a ciki se yajuyo magana a kitchen dinta dakuma bedroom dinta, kitchen din ya fara lekawa yaga me aikinta ne da siyama sister din khubra,gaisheshi sukayi ya amsa tare da mata murmushi ya dubi me aikin hajiya yace hajiya fa tace tana dakinta yau kafar ta ya motsa mata da ciwo ne shiyasa tace bari ta d'an kwanta ,Kai ya gyad'a mata tareda nufar d'akin hajiya bakinshi d'auke da sallama yashiga barci harya fara daukarta tajiyo sallamar shi ta amsa tana daga kwancen ya karaso ta gaban gadon yace yi kwanciyar ki hajiya Yaya jikin yanzu tace da sauki tunda wannan yarinyar ta tashafamin man zafi kafar tad'an rage zogi ,shine nàce barin zo na kwanta ko , to amma hajiya kinsha maganinki kuwa?Kai dai bari kasan in mutum ya tsufa komai sedai Allah yabaka lafiya kawai amma ai kaga naji dad'in kafar amma da tunda na tashi bani iya taka k'afar sosai yarinyar kirki khubra ita ta kamani ta d'an zaga dani taban abun Karin kumallo dana gama ta shafamin man zafi ta kawo tace nayi barci in sha Allah idan na tashi zanji dad'in jikin,itama nace taje ta kwanta tun asuba data tashi bata koma ta kwanta ba tanàtà d'awainiya dani ,to kasan abunka dasun horu a aiki ita dayar tace zata taya zulai girki ita kuma kubran tace to bari ta dan kwanta .

YOU ARE READING
CIKAKKIYAR MACE
Fiction généraleLittafi ne na CIKAKKUN MATA wa da suka amsa sunansu CIKAKKUN MATA M , yarinyace wacce take da burin ganin kowace mace agarin tazamo CIKAKKIYAR MACE wacce zata iya sarrafa mijin ta ,ta tarairayeshi ,ta nuna masa tsantsar soyayya,wacce zata zamo tana...