Chapter 38

484 46 0
                                        

*💫⭐SHINNING STARS WRITERS ASSOCIATION💫⭐* 

'''{The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers}.'''

💍CIKAKKIYAR MACE💍

  ✍🏻 Real Rashida Bature.

PAGE3️⃣7️⃣

nifa jamcy duk ba wannan bane abunda yadamen ,Sam amjaad baya gamsar dani ne,nikuma kinriga da kinsan irin jaraban sha'awa ta ,ina tunanin kawai zan koma harkata ce ,don naga alama so yakeyi ya kasheni da horon abarshi, sha'awa ta taru tayimin yawa .

Eheem yauwa yanzu naji magana ...jamcy ta fad'a taname rausayar da kai tareda sake wani munafikin murmushi,daman inbanda abunki da nacinki da d'aurama Kai wahala ga maza can Wanda suka damu dake masu jini ajika karfafa,masu manyan abubuwa amma kika lak'e ma wani amjaad ai ga irinta nan.

àjiyar zuciya rumana tayi tareda cewa bazaki gane bane jamcy, amjaad ya had'u ne, daban yake acikin sauran maza ,tunda nake mu'amula da maza bantab'a had'uwa da namijin daya iya shiga jikin mace ba ,matsalata daya ne dashi shine baya isata,duk da amfani da condom dayakeyi inzai kusanceni hakan baya hanani jin zak'insa ta, k'arasa maganar tana me lashe baki kamar wata tsohuwar mayya .

to tunda kin dawo hayyacinki seki bud'e wayarki wanda ake samunki don nima na huta da jaraban kiranda sammani gidan kud'i yakemin, duk yabi ya rude na rashin samunki da bayayi ,nifa jamcy yau  bazan iya barci ba batareda naji ankaini cikin gajimare ba ,ga amjaad din ma da zai ragemin zafin ko Yaya ne yau banice dashiba .uhm Allah ya sauwak'a ,ni shiyasa Sam rayuwan aure bata gabana ,domin duk abunda za'ayi min agidan auren gashinan Ina samu awaje ,shiyasa lokacin dakika nace sekin auri amjaad na hanaki kikak'i ai ga abunda yajawo miki,ke ba halin abiya miki bukata se ranar ki ta zago mtsss, nikam tashi muyi mufita banson kayan haushi.

                ********

kwance tashi babu wuya awajan Allah aurenmu harya kai wata uku dayi .

amjaad ne yafito daga wanka ya samen zaune abakin gado nayi shiru alamar tunani ,hannun dana dafe fuskata dashi ya ciremin ,yace yaya dai  "yan matana?sauke ajiyar zuciya nayi tareda sauya fuska cikin shagwaba nace baby kakus nakeson gani , nayi kokari har wata uku banganta ba sedai waya kawai damukeyi ni Allah gida nakeson zuwa na k'arashe maganar Ina me zubo da hawayen sangarta .jawoni jikinshi yayi yana jijjigani kamar yanda akema yaro in ana lallashi ,I know baby kinyi hakuri yanzuma hakurin zaki karayimin domin akwai abunda nake shirya miki ne kinji my sugar.

bubbuga k'afana nafarayi a k'asa Ina kukan da yake tsuma amjaad Ina cewa nidai o'o kawai akaini gun kakus nagaji da rashinta ko ka d'auko min ita , oh baby kiyi hakuri sauran fa kad'an nidai banison kad'an din kawai kakaini kakus .....ban karasa màgana taba naji bakinshi anawa ,sanda yaga na nutsu tukun ya cire bakinshi, yace baby kinason kisani sake wanka ko ? yayi maganar yana d'agomin fuskata ,ido na runtse don bazan iya kallon cikin idonshi ba ,lakacemin hanci yayi tareda mik'ewa ya bud'e durowan dayake jikin gado ya d'auko wasu takardu ya mikamin,kallonshi nayi alamar tambaya yace duba ki gani ,dubawan nafarayi kamar yanda yace ,na farko naga admission ne ,me dauke da sunana daga jami'ar  ATBU ,se na biyu kuma takardan mota ne ,na uku  kuma form ne na koyan tuki na kamfanin sall auto ,dubanshi nayi da alamun Karin bayani ,ganin yanda nayi ya fahimci abunda nake nufi ,ya kamo hannuna yace ,nayi nazarin me zan baki kyauta don ganin yasaki farin ciki kamar yanda kika shayar dani farinciki na kawomin budurcinki dakikayi amatsayin matata ,na rasa dame zan sakamiki ,komai na sharad'a zan miki senaga ya kasa , to duba ga yanda kikeson kiwo ,shine nace barin baki gudumawata na sanyaki a makarantar da zaki samu ilimi akansu ta yanda zaki kawo cigaba ma gidan gonarki ,sannan naje gidan gonar na samu alhaji mukayi shawaran abarma Kamal da jamal ragamar komai muka tsara na Sanya an hade duka filin abba na manya guda uku dasuke jere agun duk anjigar dashi an gyara harta kajin anxuba komai da ake bukata ,sannan ajikin company na,na Sanya an bud'e k'aton shago an futar dashi kamar room and falo ,nayi hakanne don bada sarin kwai ,sannan da saida frozen chicken, in kajinki sunyi kwai dibowa kawai za'a keyi ana kawowa shago base kin sayo awani guriba, sannan anan din zakifi samun masu sari damasu sayan danyar kajin asauk'ak'e, don cand'in yayi nisa ba kowa bane zaije harcan ,se abu nagaba wannan takadan mattar kine dana siya miki keda rumana amma make nafara bayarwa yanzu Inna futa itama zanbata nata ,wannan kuma takardan form ne na gurin da zakike zuwa akoya miki naso na koya miki to amma aiyuka sunmin yawa ga company ga aikin office d'in abba daya barmin kafin yadawo daga tafiya, dafatan zaki maida hankali ki koya sannan kicire tsoro don samun ki iya dawuri ,so nakeyi sekin iya seki tukamu muje gaida kakus asabuyar motarki .

CIKAKKIYAR MACEWhere stories live. Discover now