💍CIKAKKIYAR MACE💍
✍️Real Rashida Bature.
PAGE1️⃣5️⃣
To Kaka zamu wuce se mun sake dawowa cewar safwan" to angode agaishe da alhajin madalla ta rakosu har bakin k'ofa .
"bazaka tambayeta yanda ake sayarda abunda sateera tace asayoba ?miye amfanin surutun ?
amjaad yayi maganar kamar bashi yayiba yana cigaba da tafiya ,juyawa safwan yayi don yasan bazai tam bayaba tunda ya fad'i haka ,juyawa yayi nace"kaka dan Allah kokinsan yanda zamu samu wani abun yara anace masa( cinnaka) ?"
nasanshi ai agidan nan ake sayarwa, ba yara kad'ai ke shaba har da manya ma suna Sha domin da madara akeyinsa ,ikon Allah ashe ma yana kusa damu muke neman gurin sayarwa cewar safwan juyawa tayi dai dai bakin kofar falonta khubra yi maza ki kawo musu cinnaka futowa nayi fuskata ba walwala nace nifa kaka babu aguna sedai kije ki karb'a musu agun siyama inbe kareba kinci gidanku nice zanje na karbo kinwuce kin karbo musu ko kuwa,baki na turo gaba Ina me shigesu na nufi cikin gidan gona na karbo roba biyar na kawo musu lokacin harsun iso bakin motarsu na mika ma safwan nace gashi kud'in ku 1250 ne don kowani roba kud'in sa 250 ne na kawar da kaina gefe murmushi safwan yayi yace dakyau yar hajiya ashe kema haka kike kamar dan hajiya dole ashe tafiya taku tayi d'aya ya zaro 1500 ya mikomin zan karba naga an fisge kud'in duban Wanda ya fusge nayi tareda aika masa da harara amjaad yace ke harkina da kunyar da zaki sa wasu kod'addun hanunki ki karb'i kudin baza'a bayarba ki fara lissafi Sena fanshe kud'ina dakika sata min wani kallo na bishi dashi nace sata Allah karya nunamin ranar da zansaci abun wani don haka ka rubuta ka ajiye seka biya wannan kud'in don bani asara kuma bazanyi sana'a wasu zauna gari banza suzo suce zasu karyamin jari ,tawowa yayi ya nufoni fuska had'e ganin ya nufoni kuska ba rahma na juya da sauri cikin gida .
Man mekayi ma yarinyar nanne dazu safwan ya wurgo ma amjaad tambayar yana me cigaba da tukin dayake
"Wafa"?yarinyar da muka barota yanzu ,sannan miyasa ka shiga musu gida sekace wani d'an gidan ?
harya cire rai da jin amsarsa sekuma yaji yace so nakeyi na nuna mata ita k'aramar mara kunya ce tasan har cikin gidansun zan iya shiga namata duk abunda naso ga iyayenta masu hankali da karamci amma ita Sam batada kunya ita ko nagida bata bariba bare nawaje suma yayun nata sekace wasu dolaye har hakuri suke bata mtssss yaja tsaki yana me kawar da kansa to wai amjaad angayama kowa irinka ne me girman kai dole ne fa su bata hakuri don akarkashin ta suke konine iya adalcin da zanyi masu kenan don basusan ya akayi ta kawo hakaba tsaki amjaad yakuma ja batare da yayi magana ba sema gyara kwanciya dayayi ajikin kujeran motar wato amjaad nifa yarinyar nan ta burgeni Ina matukar kaunar ganin mace ta tsaya da k'afafuwanta kaduba ka ga yarinya da ita amma harta iya tsara plan haka gurin ya burgeni ga tsafta ba laifi shidai amjaad bai sake bin ta kansa ba safwan ne ya sake duban amjaad to wai me zamuce ma abba ne gameda filin? d'aga kafad'a amjaad yayi batare da ya bude idonsa ba ahaka har suka iso gida safwan ya sauke amjaad batare da ya shiga cikiba yace zasuyi waya bari yakarasa gida .
************
Da sauri nashigo fuska ba walwala keeeee miye kika bata fuska wllh khubra kiyima kanki fad'a ace mutum bazai kula samari ba to so kikeyi mu jik'aki musha ko menene ?
to waini kaka cemiki nayi gurina suka zo wannan mara mutumcin ai ko zanyi samari bazanyi da irin wannan mara imaninba kuma nidai gaskiya kaka ke zaki biyani kudin cinnakan madarana donke kika sa nabasu na k'arasa maganar tareda shigewa cikin falon mu.*************
Inna saratu ne zaune acikin d'akin ta ta tasa shaving stick agaba tana nazari ta juya takuma juyawa tsaki taja tare da cewa wannan shegiyar yarinyar itakuma kalon nata karuwancin kenan kodayake daurin gindi tasamu da tsohuwar kakanta tayi takaita makarantar malama zuwairiyya dole ta iya zaro magana batare dataji kunyar masu take magana ba koda kuwa iyayenta ne ,mtsss takuma jan tsaki amma barin jaraba wllh inhar akasamu akasin hakan hmmmm tayi maganar tana me kad'a kanta mikewa tayi tashiga bayi ta d'auki shaving stick duk ta aske gashin hammata dana gabanta wani irin jan numfashi tayi tareda murmushi don agaskiya taji dad'in jikinta don wani iskane yake shiganta wanka tayi tareda durje jikinta bayan ta gama ta futo ta shafa manta ta Sanya wata yamu tsastsiyar dogon riga Wanda Babu guga daga gani tajima a ajiye.kira ta kwada ma siyama da take tsakar gida ta shigo da sauri shiru inna saratu tayi don tarasa me zatace ma siyama amma haka ta dauke tace ummm siyama nikamma nawa kikaji khubra tace kudin wannan maganin ma?
Inna wani magani ?siyama ta tambayi inna don neman Karin bayani mtssss Inna taja tsaki don bazata iya gaya mata dalla dalla ba cikin k'osawa tace wanda tace ana Sanya ma maza a abunsha mana ,au na gane amma inna me zakiyi dashi? tayi tambayar tana me duban innar ,ubanki zanyi dashi zaki gayamin ko zaki tsaya tsareni da tambaya Wanda ba'a muku tambaya sekun tsille mutum .yi hakuri Inna 1500 take sayarwa ke kikasan wannan inzaki gayamin da hausa kigayamin, innafa cewa nayi dubu d'aya da d'ari biyar ne shiru inna saratu tayi ta duben tace kuma har guda nawa ne aciki danaji wannan uban kud'in ? gaskiya inna bansani ba amma suna dayawa aciki kuma naji tace guda d'aya ake amfani dashi se bayan kwana uku in mutum nqda buk'ata seya sake amfani dashi kallon ta Inna tayi na tsawon lokaci sannan ta mike ta shiga cikin d'akinta ta dauko kudin ta kawo mata taje jeki karbo kuma wllh inji bakinki kince nina aikoki zakiga yanda zanyi dake sim sim siyama ta futo tana me gimtse dariyarta tare da cewa kaji inna yo inbance ke kika aikoniba wa zance ya aikoni tana me nufar sashin kakus .Ina kwance najiyo sallamar siyama abakin kofar d'akina nace shigo mana siyama ta karaso bakin gadona ta zauna ta mikomin kudin hannunta kud'in nabi da kallo kafun na dubeta nace kud'in miye wannan din?Adda Wannan maganin da kikace na mazane zaki bani ,ido na tsura mata kafun nace kiyime dashi? a'a adda khubra bafa nice zanyi amfani dashi ba innace tace nazo na siyo mata amma wai karnace ita ta aikoni , shiru nayi nace kije ki kiramin rabe tashi tayi taje takira rabe agidan gona suka tawo tare nace ke zauna kaikuma rabe kaje gurin Inna saratu kace itace ta aiko siyama da 1500 yace to tareda futa bai jimaba yadawo yace adda tace ita ta aikota ok zaka iya tafiya,sannan na jayo durowa kusa da gadona na d'auko kwalin maganin guda d'aya nasanya a bak'in leda na kulle na bata nace sauran ki kunce kuma sannan na karb'i kudin nakoma na kwanta .
inna saratu karb'an maganin tayi tareda cewa siyama zaki iya zuwa kiyi damuwar ki bawai kisani agaba kina kallo ba futa tayi inna saratu kuma ta futo tsakar gida ta nufi gunda suke kirki ta daura zob'o akan wuta ta dawo daki ta gyara kan gado tana cikin aikin ta futo tsakar gidan bata tarar da kowaba domin kuwa duk suna makaranta awannan lokacin ita ma siyaman don ta gama ne shiyasa take gida ,juyawa tayi ta cigaba da gyaran gadon data gama ta tattara d'akin ta dawo falon ta shima duk ta kawar da shirgin da suke babbaje agun kowanne ta mayar dashi muhallinsa sannan ta sharo cikin tazo ta share falon bayan ta futar da dattin ta dawo ta hau aikin goggoge duk wani abu Wanda yayi kura nan take gurin yayi fes dashi ta dubi falon takuma dubawa tayi murmushi tace gaskiya komai ashe yana son gyara don Allah dubi sekace ba d'akinaba ,futa tayi ta duba zob'o data daura akan wuta tasamu harya tafasa ta sauke tabarshi ya wuce sannan ta tace ta Sanya suga tasa a jug me murfi sannan taje ta bud'e d'aya daga cikin randar k'asanta taga ruwan ciki yana dayawa seta rage ruwan ta tsumbula wannan jug din aciki domin yasamu yayi sanyi , d'aki ta dawo tana jiran abincin data daura akan wuta ya k'arasa dafuwa ta zauna akan d'aya daga cikin kujerun ta tare da cewa wash don ji tayi duk gabobinta suna mata ciwon .misalin karfe daya baba me zuma yayi sallama ya shigo gidan ya nufi sashinsa budewa yayi zai shiga cikin falon take wani daddad'an kamshi ya mishi lale barhabun lumshe ido yayi tareda shiga ciki yana cewa ummm yau kuma wani d'an albarkan ne ya gyaramin daki haka Kai Amma Allah ya ma duk Wanda yayimin wannan gyara albarka,amiin yaji Inna saratu ta amsa mishi datake shigowa ciki a lokacin tana wani rausayar da Kai gefe, baki bud'e baba me zuma yake duban matar tashi yace eyyeeee me zanganj saratu wani farrrrr da ido inna saratu tayi tana me karasowa kusa gashi ta ajiye turen dayake hannunta cikin mak'ale murya tace
"barka da dawowa zawjy na "
wani irin kallo yabita dashi batare da yasamu bakin magana ba,bai gama futa daga wannan shock dinba yaji Inna saratu ta riko hannunsa ta zaunar dashi tace "oh zawjy zauna mana ka d'ebo gajiyar hanya sannu Allah ya karamaka yalwar arzik'i don kana kokari damu ,bata damu da mutuwar tsayen dayayi ba don daman tasan za'ayi haka don rabon babà me zuma da samun irin wannan tarb'an tun wajan shekaru sha biyar kowaccensu ta ballagazar da kanta ,abinci ta zuba masa a plate tare da bud'e goran coca cola Wanda ta dura wannan zob'on datasa aranda yayi sanyi da taga lokacin dawowar megidan yayi seta zuba a gora ta jefa maganin guda d'aya kamar yanda akace mata sanda ta girgiza sannan ta zuba masa a cup ta tawo gabansa umm zawjy nasan ka kwaso yunwa shiyasa na fara taryanka da abinci inkaci seka shiga wanka ruwan zafinka yana nan yana jiranka ta kashe masa ido .baki baba me zuma ya bud'e don shi ganin abun yakeyi kamar a mafarki,cup din takai bakinsa ya bude kamar wani soko ta zuba masa take ya shanye tas ta d'auko abincin shima ta fara bashi a baki tanayi nata masa murmushi tareda hira me dad'i ahaka babà me zuma be luraba yaba take abincin acikin sa tas ,ta d'auko ragowan zob'on ta sake tsiyaya masa shima ya shenye tas mika yayi cikin kasala yace "Kai Anya saratu irin wannan cikamin ciki da kikayi numfashi ma dakyar nakeyi fa , murmushi tamasa tace so nakeyi naga kayi b'ulele ne ,ta mike tana me rike da hannunsa tace taso muje na rakaka kayi wanka tashi yayi tana ruk'e da hannunsa sukayi bathroom din cikin dakinsa .
Afuto lafiya babà me zuma ango.
*INA KUKE CIKAKKUN MATA MASON GYARAN JIKINSU GAFA DAMA TA SAMU MUNADA CICCIBI DOMIN GYARAN GABAN MACE GABANKI ZAI CICCIKO YANDA ME GIDA ZAIJI DADIN GURIN SANNAN GA KARIN DAN DANO GA SAUKAR DA NI'IMA ZAKI GUNDIRI OGABA DON KOWANI LOKACI SO ZAIYI YAJISHI A CIKIN JIKINKI MAZA TUMTUBEMU TA WANNAN NUMBER DOMIN GYARAN KANKI 07052100719
INA MASU COMPLAIN DIN MAZANSU BASU JIMAWA INSUNA SADUWA DASU TO YAR UWA NEMI DOMIN SAMUN NAKI NA TABBATA SEKIN SAKE NEMANA DON SAKE SIYA 07052100719.
RASHOWS CE😘

YOU ARE READING
CIKAKKIYAR MACE
Narrativa generaleLittafi ne na CIKAKKUN MATA wa da suka amsa sunansu CIKAKKUN MATA M , yarinyace wacce take da burin ganin kowace mace agarin tazamo CIKAKKIYAR MACE wacce zata iya sarrafa mijin ta ,ta tarairayeshi ,ta nuna masa tsantsar soyayya,wacce zata zamo tana...