*💫⭐SHINNING STAR'S WRITERS ASSOCIATION⭐💫*
💍CIKAKKIYAR MACE💍
✍🏻 Real Rashida Bature
PAGE3️⃣2️⃣
Satina d'aya agidan malama zuwairiyya ana gyara ni Wanda inba kayimin kyakykyawan sanibane ba bazaka ganeniba don gyaran jikin ya matukar yimin kyau jikina se kyalli yakeyi ga wani sihirtaccen qamshi danake futarwa jikina yayi matukar laushi tamkar jikin jariri ni kaina na yaba da gyaran da akamin ,ga abubuwan danasha dakuma naci abun harsun haumin kai donma malama ta tsaya akaina don wasu abubuwan idan akaban har kuka nakeyi kafun naci haka zata d'aure fuska harse taga na cinye tas agabanta .
yau dana cika sati d'aya ciff agidan malama zuwairiyya itada sauran malaman center d'in suka had'u dukansu suka sanyani a tsakiya sukamin lacture me ratsa zuciyar me sauraro tare da koyamin wasu dabarun zaman gidan miji da yanda zan k'ara kula da kaina .
Nasha kuka kam kamar idona zai futa don harga Allah ban shirya ma rayuwan aure yanzu ba gaba d'aya ma banda tsarin yin aure a yanzu .
direban amjaad ne da kakus sukazo d'aukana ,malama zuwairiyya ne ta shiryani yanda ake shirya amarya idan zata gidan mijinta ,ta kama hannuna ta sanyani a mota sannan itama kakus tashiga muka tafi direct gidansu amjaad ta kaini gurin hajiya ta dank'a amanata a hannunta sannan muka nufi sashin mahaifiyar shi nan ma amana ta bata tare da rokonta duk abunda taga nayi ba dai dai ba amatsayin ta na uwa ta zaunar dani tamin fad'a karta barni amatsayin suruka godiya mom tayi na wannan karramata da kakus tayi sannan suka min nasiha kakus ta kama hannuna muka nufi motar da mukazo ba wani tafiya me nisa bane tsakanin gidan amjaad da gidansu don inkayi la'akari da gidan ahad'e yake sedai get din gidan tana ta bayane shiyasa se anzaga sannan kuma akwai karamar k'ofa da zaka shiga tanan amma mom tace se munshiga mota anzaga dani ,hakan kuwa akayi kakus ta umurceni nashiga da kafar dama tare da addu'a d'auke abakina munshiga babban falo Wanda yake d'auke da sashi uku na amjaad shine a tsakiya se na rumana se nawa daga gefe , sateera muka tarar zaune a falon tayi mana sannu da zuwa tare da yimana iso har cikin falona kakus bata ajiyeni a falon ba tana rike dani har cikin bedroom dina ta zaunar dani abakin gado itama ta zauna sateera ne ta gaida ita tana zolayata ban kulata ba domin idona ba abunda yakeyi se tsiyayan ruwan hawaye don haka tace ma kakus barita je gida zata dawo anjima ta tayani zama .
kakus ne ta duben tana me ruk'e min hannu tace tabbas khubra ba'a kyauta mikiba amma kiyi hakuri in sha Allahu zakiyi alfahari da wannan auren .kuka ne ya kwacemin, bata hanani ba nayi sosai cikin sigan rarrashi tace kisani khubra koban kawoki gidan aurenki yanzu ba dolene wataran na kawoki,munyi hakane don samun kwnaciyar hankalinki duk da nasan duk ranar dakikaji zakiji fargaba da tashin hankali amma inkinyi hakuri kika kwantar da hankalinki komai zai wuce tamkar ba'a yi ba,kuma da yardan allah kin shigo gidan aurenki kenan zaki zauna a karkashin mijinki kamar yanda kowace diya mace takeyi biyayya aure Allah yayi miki albarka ya dauraki akan duk wani mugu .
kuka nafashe dashi Ina me ruk'e hannun kakus na kasa cewa komi don kuka yaci k'arfina,mikewa kakus tayi tace barin duba tsarin falon kiyi kokari kiyi shiru kibar wannnan kukan bayida wani amfani tunda anriga da anyi , ta nufi falo kwanciya nayi face d'ina yana kallon cilin .
Kamshin turaren sa ne danaji take naji mummunan bugun zuciya tsorone ya kamani Ina me runtsa ido na don banson ganinshi a matsayin wai mijina ,ganin kauda kan danayi ne yabini da wani kallon banza.
lumshe ido amjaad yayi donjin azababban kamshi turare na wanda ya gauraye d'akin wanda yake nema ya sanyashi a wani hali .......daurewa kawai yayi ya k'arasa kusa da ita cikin tafiyar shi ta kasaita Wanda yake nuna cikar zatinsa ,Kara rintse idona nayi sosai don banison kallon shi.
Idonshi ya tsayar akaina ya tsareni dashi , kamshin sa ne naji ya cikamin hanci na tabbatar da yana gab dani don haka ko kwakkwaran motsi nakasayi ga gabana se fad'uwa yakeyi ,a b'angaren amjaad ma ji yayi nàshi gaban yana fad'uwa ga wani irin shà'awa me karfin gaske ne ta bijiro mishi najin turaren jikina ,Kara kallon yanda na kwanta akan gadon yayi take yaji wani iri ajikinshi,bàsarwa yayi tareda gyaran murya yace khubraaà!wani yarrrr naji ajikina na yanda yakira sunana ban amsaba sema k'ara kawar da kaina nayi gefe ,tsaki yaja tareda kara hade fuskarsa yace ki sàurareni da kyau in zaki nutsu garama ki nutsu don bazan d'auki wannan rainin kiba karkizo kike kiramin wani kato daban kirinka cewa Wanda kikeso ba wallahi bazan d'auki shirmeba garama tun wuri ki nutsu kimin biyayya kamar kowace matar kirki angaya miki nima nace Ina sonki ne da zakizo kinamin wasu magan ganu nadaban .Wani irin kukane yazomin dana tuna kuma fa Inna kyaleshi yaci bulus na share hawayen fuskata na dubeshi da idona dasuka kode don kuka nace tabbas kayi galaba akaina naganin kamin shigo shigo kasa iyayena suka aura maka ni ammà fa kasani Allah baya barci shi zaimana sakayya . kafad'a ya d'aga tareda cewa inkin gama kukan seki share hawayen don Kaka tawuce .ban kulashiba ya karaci yamutsa fuskar shi yayi waje ,bai dawoba se wajajen 9:pm lokacin nayi wanka harna shirya na dad'a gyara part d'ina ya shigo hannunshi rike da ledoji akan table din dayake cikin bedroom dina ya ajiye sannan ya duben ayanda nake zaune na takure kaina , bathroom ya shiga bai jimaba naga yafuto fuskarshi da ruwa yana gyara annun riganshi bai kalli yanda nake ba yace kitashi kije kiyi alwala kizo muyi sallah fuska babu walwala yayi maganar.
mikewa nayi naje na d'auro alwalar na tarar dashi har ya shimfid'a mana abun sallah guda biyu ,bayanshi nabi yajamu sallah raka'a biyu da qira'a me dad'in sauro ,bayan mun idar ya ringa kwaroro addu'a juyowa yayi ya dafa kaina yayi addu'a cikin harshen larabci tamkar wani sudais , mikewa yayi tareda nade abun sallah nima na mike na koma kan sofa na takure akai dubana yayi yace ki taso ga abun tab'awa don nasan bakici komaiba yinin yau ,Kai na girgiza alamar na koshi tasowa yayi ya mik'ar dani tareda cewa banison musu innace ayi to ayi kawai ,zaunar dani yayi tareda bude kajin da se tashin qamshi da tururi sukeyi ya zuba fresh milk a cup ya yago kazar ya sanyamin abaki ahaka yata bani har seda yaga nakau da Kai sannan ya kyaleni shima yaci bayan ya gama ya tattara gurin ,bayi na shiga na daurayo bakina na futo na koma kan sofa na kwanta a makure agun yajima kafin yashigo sanye da kayan barci ajikin shi masu santsi se tashin mayataccen kamshinsa yakeyi ,da ido yabini yace bazaki canza wannan kayan bane kika kwanta dashi ?cikin sanyin mirya Wanda yake cike da zallan tsoro nace dashi zan kwanta ,wani kallona yayi amma baiyi magana ba ya nufi wardrobe ya ciromin wasu kaya irin nashi sedai su na mata ne ya nufo gurin ya tsaya akaina yace tashi kisanya wannan kiwuce ki hau gado ,karba nayi ya wuce ya kwanta abakin gado nakuma na nufi bathroom domin canza kayan ,kaina na duba a madubin cikin toilet din kayan sunyi matukar yimin kyau kasu bawasu masu nuna jiki bane kuma suna da kauri don haka banwani ji nauyin futowa dasu ba tunda babu yanda suke nuna jiki don wandon ma me dogon kafa ne ,ahankali na iso tsakiyar d'akin na nufi kan sofan zan zauna kenan yace karki yarda naga kin hau kan gurin kiwuce kizo ki kwanta ,sim sim na wuce naje can karshen gadon na rakube na janyo hijab din jikina na rufe har k'afafuwana kashe wutar d'akin yayi duhu ya mamaye d'akin da d'a cure waje d'aya nayi ,can naji ya gangaro jikina ya juyo dani muna fuskantar juna ya tsuramin idonshi nikam kasa kallonshi nayi na na dukar da kaina nayi don bazan iya jurema wannan kallon dayakemin a lokacin , d'ago fuskata yayi tare da had'e bakinmu guri d'aya yana me yawo da hannunshi a sassan jikina cusa hannunshi yayi acikin kaina dayasha gyara lumshe idona nayi jikina yana rawa cikin disasshiyar murya yace relax baby ,hannu nasa na rike shi nashi hannun saboda yanda tsikar jika ya tashi ga wani feeling dayake tasomin daman tunda aka fara bani magun gunan nake jina abukace nace pls kabari baniso ,a raunane yace ni inaso don haka kibarni nayi duk wani abunda nakeso ,azafafe yake jagulamin jikina nasake cewa please ya amjaad kabari baniso , bakinshi ya Sanya anawa yanda bazan iya cigaba da magana ba ,rigar jikina ya balle buturan rigan ya Yar kijina ya dawo da hannunshi Kai yana wani irin gurnani tareda murzasu ya Sanya daya a bakinshi yana musu wani irin tsotsa gaba d'aya yafuta a hayyacinsa nima gaba d'aya nafuta a hayyacina Wanda banijin Kira , wani irin azababbiyar zafi naji ya tsanani Wanda yasanya na callara ihu Wanda ban shirya mayin hakan ba ,kuka nakeyi Ina yakushin amjaad amma duk abanza baisan inayi bama yajima yana abu d'aya gaba d'aya jikina ya sake nayi lakaf Ina amsar azaban zafin da amjaad yake haifar min bai barniba harsaida yasamu biyan buk'ata sannan ya mirgina gefe yana sauke numfashi a jire-ajire mun jima a haka Wanda ni bada zogi da rad'ad'i babu abunda nake ji a lokacin, mik'ewa yayi yashiga bayin ya jima aciki kafun ya futo ya shafa gefen fuska ta ido na runtse ,ya sake shafa gefen fuska ta yace baby tashi kiyi wanka banza namishi ,ya kamani ya d'agoni ya kamani muka nufi bathroom din ya kaini gaban abun wankan yace ki daure kiyi wanka ki gasa jikinki zakiji dad'i juyawa yayi ya barni agun haka na lallab'a nashiga ciki wani irin azaban zafine ya ziyarci k'asata na runtse ido ga gumin dana had'a ,bayan yayi sanyi ne na tsiyaye na sake zuba wani nasake shiga shima najima aciki sannan na sake ruwa nayi wankan tsarki na daura tawul nafuto Ina d'ingisawa na futo na tarar dashi yana gyaran gadon don harya sauya zanin gadon gaban mirror naje na dauki man danagani akai na fara shafawa hannunshi naji ajikina yana shafamin kaucewa nayi yace baby tsaya mana na temaka Miki ,nidai ka bari banisoIna buge hannunshi ,dariya yayi yace sorry baby na barki karasa ai ke abar alallaba ne .
Ina matukar jin dad'in comment dinku masoya na.
YOU ARE READING
CIKAKKIYAR MACE
General FictionLittafi ne na CIKAKKUN MATA wa da suka amsa sunansu CIKAKKUN MATA M , yarinyace wacce take da burin ganin kowace mace agarin tazamo CIKAKKIYAR MACE wacce zata iya sarrafa mijin ta ,ta tarairayeshi ,ta nuna masa tsantsar soyayya,wacce zata zamo tana...