Chapter 44

404 44 0
                                    

💍CIKAKKIYAR MACE💍

✍🏻 Real Rashida Bature

*SHINNING STARS WRITERS ASSOCIATION* 

'''{The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers}.'''

PAGE4️⃣3️⃣
"Jamcy ce gurfane a gaban amjaad, fuskarta tayi jazur tsaban bugub da tasha a hannun muta nen amjaad.

Sunkuyowa yayi kusa da fuskar"ke a tunanin ki zaki b'oye ma ganina ne?

"ke a tunanin ki zaki tsira ga hukunci nane?

"tabbas kin shirya ma karb'an duk wani hukunci dazan miki.

"tabbas bakisan koni wanene ba,but yau zan fayyace miki koni d'in waye .

hannu ya mik'a d'aya daga cikin yaransa ya saka mishi wata aska irin na masu yanka carpet me shegen kaifi.

"ido yama yaran atake biyu daga ciki suka tawo kusa da jamcy d'aya ya rik'e kanta yayi baya dashi fuskarta yana kallon sama,d'ayan kuma ya rik'e wuyarta.

"Hmmmm yarinya naki wasane ,inaga daga kaina kin baro kisake sharri ma matar wani .

"Cikin zafun nama amjaad ya kawo wuk'ar dai-dai fuskar jamcy zai fara mata aiki."girgiza kanta takeyi don ba bakin magana an toshe da slatop,hawaye ne yaketa am baliya a fuskarta jamcy.

"baki amjaad ya mele tare da jan wuk'ar  a fuskarta ya zana mata.

"wani irin rad'ad'i ne ya ziyarci k'ok'on kan jamcy,take tasake zazzafan futsari ajikinta.
"amjaad bai sarara mata ba sanda ya zane mata fuska tas da zanan yarbawasannan ya matsa gefe .ruwa yaron sa ya watsama jamcy a fuska domin ta farfad'o daga suman datayi.
"a furgice ta farka daga suman wucin gadin da tayi, fashewa da kuka tayi duk da muryanta baya futowa amma hakan bai hanata kuka ba.

"hannu ya mik'a yaron sa daya bashi aska d'azu yanzuma shiya mik'o ma amjaad wani k'ullin laida fari,kuncewa amjaad yayi ya nunama jamcy yace"da gani nasan kinsan miye wannan,
inkuma baki saniba yanzu zaki sani.
"Nufota yayi yana me kunce laidar,kai take girgizawa alamar bada hak'uri,"no karfa ki damu wannan ba komai bane illa gishiri zan shafa Miki ne agurin don yayi saurin warkewa yanda zakifijin dad'in zuwa sharri ma ma'aurata.
"wani irin sandarewa jamcy tayi lokacin da taji amjaad ya manna mata gishiri agunda ya zana mata da wuk'a,karkarwa kawai jikinta yakeyi,idon nan yayi jazur don azaba da rad'ad'i da fuskar ta yake mata.

"matsawa yasakeyi bayan yagama manna mata gishiri a zanen yarbawan daya mata.

"ku tub'emin ita tas karku barta da komai a jikinta illa pant.

bayan sun gama ya dubeta yace"waya biyaki yace kima matana wannan aikin?
" d'aye slatop d'in bakintan yayi da k'arfi yanda zataji zafi .

"cikin dasasshiyar muryanta tace"please amjaad kamin a fuwa wallahi babu Wanda yasani .
              "Ok "
"wato kinason ki cemin ra'ayin kanki ne yin hakan kenan?

kanta ta  d'aga.

"Kin bud'e min baki kin min magana ko senaci ubanki dawani azaban.....yayi magana a tsawace ,don shi ganin kukan tama dad'a tuno masa da irin kukan da baby shi tayi takeyi ,don haka yake k'arajin ransa ya b'aci sosai.

"wallahi amjaad ba Wanda ya sani nice nayi haka don ka saketa tabar  k'awata ita kad'ai a gidan ka don bani son a bunda zai b'ata mata rai,Kai kuma kafi so khubra shine nayi hakan don kaji ka tsaneta ,don ko rumana ma batasan nayi hakan ba.

duban yaron da yake d'aukar photo yayi yace"zaka iya fara aikin ka yanzu ya koma gefe yana kallon su tareda bata umurnin irin style d'in da zatayi don so yakeyi in za'a had'a photo yabada kala yanda zaija hankalin me kallo.

kala goma cif akayi sannan yace "inaso kibani pic d'in babban mutum a wayarki ,don nasan bazaki rasa ma'amula da manya ba.

"Kuka tasa tana me had'a hannayen ta biyu guri d'aya "amjaad na tuba na bika nabi Allah , wallahi in kamin haka se sun kasheni don Allah ka barni ,hakan ma  dakamin zaisa na nutsu na daina , wallahi nayi nadama don Allah kayi hakuri.

"Ganin zata b'ata masa lokaci ne ya sashi sa yaron sa ya bincika mishi jakan ta.wayar ya ciro  ya mik'a ma amjaad,bai karb'a ba yace"bata ta sa password ta bud'e,inta bud'e ta fara goge photo data sa akama khubra se ka karb'a ka bincika mana mugani.

"sunayen man yan daya ga photo su a wayar ya fara gaya  ma amjaad , murmushi amjaad yayi tareda karb'an wayar ya tsaida photo guda d'aya tare da mik'a ma yaron da yake had'a photo yace kamin aiki da wannan ,ido yaron ya futar waje don ganin hoton wanda za'a had'a dana jamcy,jin-jina girman abun yakeyi da tabbatar da lallai amjaad zai had'a babban boom acikin garin bauchi,yace aranshi"ashe jamcy kin tab'o tsuliyar dodo me fuddake se Allah,d'aukar hoton yayi ya tura a laptop d'inshi ya mik'a ma amjaad wayar, sannan ya mik'a mata wayar yace"inason kafin ya fara aikin kiyi masa transfer din 300k yanzu ,ya juya yace ma yaron ka gaya mata account number da zata tura kud'in,yaro me had'a hoto jiki na mazari ya gaya mata number account d'in, ba'a jimaba kuwa sega karar shigowar sak'o a wayar sa.
duban amjaad yayi yace"kud'in sun shiga,Kai ya d'aga yace"kud'in aikin ka kenan don ita ce zata biya ka dama,sannan Ina jamaka kunne daka guji aikata mummunan abu ,domin shi sharri d'an aike ne asannu zai dawo maka wataran.

"Nagode yallabai ."

"bai jima ba ya kammala aikin da amjaad ya sanya shi ,juyo da fuskar laptop d'in yayi ma amjaad yana nuna mishi aikin. murmushin gefen fuska amjaad yayi yace"ga new sim card ka Sanya inason ko wata kafa na social media ka tura tareda wannan rubutun yanzu,sannan ga wata number zan baka ka tura ma masu number duk abunda ka yi aikin su yanzu.
dorina amjaad ya ciro se maik'on man gyad'a takeyi yacema yaransa "ku mik'e min ita ,tana turjewa tana komai suka mik'e ta,wasu suka kama hannayen ta sawu suka kama k'afafuwarta ,dorinan yashiga tsala mata tana ihu tana rok'on sa amma sam amjaad bayaji don haryanzu beji ya wuce da abun datama baby shiba na had'a abar da yafi k'auna tareda wani k'ato . seda yaga jini yana futa a d'uwa-wunta sannan ya sarara mata .
"yace so nakeyi a kwana kin nan ki kasa moruwa ,wannan nawa ne saura ki saurari abunda zakiji anan gaba don na tabbata yanzu haka an baza nemanki agarin nan .

tattara yaransa yayi sukayi waje ya dubi yaron shagon photo yace"zaka iya tafiya nagama dakai.

"Nagode yallabai Allah yajikan mahaifa ,kuma don Allah Ina kara baka hakuri wallahi bada sona akayi hakaba ka yafemin .

"Sanin haka danayi ne yasani na kyaleka amma da ya tabbata son abun duniya ne ya jaka ka aikata hakan hmmm ya kad'a Kai ba tare da ya k'arasa ba yace" zaka iya wucewa mu zamu shige....

CIKAKKIYAR MACEWhere stories live. Discover now