💍CIKAKKIYAR MACE💍
✍🏻 Real Rashida Bature
PAGE1️⃣1️⃣
*Wannan page nakune matan group din CIKAKKIYAR MACE nabakushi kuyi duk yanda kukeso inajin dad'in sharhin ku*
Yinin ranar gaba d'ayansa amjaad yayisa cikin k'unci ne,d'aga waya yayi ya kanga akunnen sa zuwa can ya ajiye a gefe tare da sanyata a handsfree ana d'aga kiran naji yace
" kasanya an binciko min wannan yarinyar nan kuwa? "
haba amjaad ka kwantar da hankalinka mubi komai a hankali wai ma in anbin ciko maka ita me zaka mata? mtssss amjaad yaja tsaki matsalata da Kai kenan aiki nabaka kuma yazama dole kasa a dubomin ita ,relax abokina cewar safwan nifa kaf rubutun nan banga wani abun jin haushi ba aciki ai gaskiya ta gayamaka menene ba halinka ba acikin maganar tunda kasan duka halayyar ka ne to mezai dameka d'an hajiya ya k'arasa maganar yana dariyar zolaya .
Sam Kai bazaka ganeba tsaban ita idonta ya bud'e ta dubi tsabar idona ta rubuta min solo6iyo imagin harni zatacema ragon namiji hmmmm Ina matukar tausayinda shin a gidan ubanwa taga Ina ragontar oho ni bama wannan ba wani uban tane yagaya mata ana kirana d'an hajiya ?dariya safwan yayi yace kaidai kawai kace kana bukatar ganin baby face din mutuniyar kane kawai zakazo ka fake da zaka mata hukunci yafad'a cikin shakiyanci cilli da wayar amjaad yayi atake kuwa ta watse ya mike yana dunkule hannu yana zaga cikin office d'in don ba k'amin bak'in ciki maganar safwan ta k'ara masa ba .yau ta kama alhamis yau ne kuma d'alibai na zasu dawo hutun dana basu tun farkon da za'a faramin aikin ginin gidan gona don haka na tashi daga aikin gidan gona yau da wuri ,hajiya kakus na tarar a zaune a falo tana kallon tashar Africa tv3 nace wash my kakus nagaji ta duben yau harkin tashi daga aiki ne naga kin dawo dawuri? um na tashi inason yau na mana tuwo ne kuma kinga yau akwai karatu shiyasa ,to ki tashi kiyi da jikinki kar lokaci ya kure Miki ki mikomin ganyen Sena gyara inda kin gayamin tun tuni ai dana rage Miki aikin kafun ki shigo to kakus banison wahal dakene shiyasa ban gaya miki ba don ku yanzu abun lallab'awa ne kunriga da kun d'auko gangara innalillahi jama'a ku kawomin agaji yau na goya abunda zai kasheni yanzu khubra saboda kin gaji da ganina a duniya shine zakike burin ganin na mutu to inke kingaji dani ai "ya"yana basu gajiba don haka ki tattara ki koma sashin ubanki Amma ba ananba don na tabbata wataran sedai 'ya'yana suzo su tarar da gawata oh ni duniya ace duk wuyar danasha dake haka zakimin kallon kakus nayi tare da mik'e wa don nasan yau wuni guda cur abunda zata tayi kenan don haka nayi wucewa ta .
kitchen naje na juye ruwan zafin dayake kettle na d'aura akan gas sannan na d'ibi shikafar tuwo na wanke nabarta agefe ,Sena dibo kayan dazanyi amfani dasu na miyar ohaa ,na d'auraye stock fish na Sanya a tukunya na d'auko kifi banda na b'are tare da wankewa na zuba suma a tukunyar kan wannan stock fish din na wanke danyar naman saniyata itama na zuba akan kifinnan sannan na daura akan wuta na zuba ruwa enough yanda zai isa base na Kara daga bayaba ,Sena koma kan ruwan tuwona danaga ya tafasa Sena zuba shinkafar dana wanke aciki dayan tafarfasa Sena rage wutar na koma kan miyata naduba naga sunata tafarfasa Sena dauko danyar manja na zuba iya yanda naga zai isheni nabasu suka cigaba da dahuwa can na zuba dakakken kayan miya na tufe ban wani d'auki lokaci ba na duba naga namar da kifin sun nuna Sena d'auko gwaza ta Wanda na dafa sannan na b'are na daka Sena zuba akan wannan hadin kidin dayake kan wutar na sa maburgi na burga sannan na rufe kamar minti uku haka na bude naga yayimin dai dai kaurin danake buk'ata sannan na d'auko ganyen oha na zuba na Sanya su magi da kayan kamshi na rufe kamar na minti uku don ganyar bata da karfi na kashe wutar na duba tuwona naga shima yayi sannan na tuka na mayar dashi kan wuta don ya sulala amma na rage wutar sosai ,dana gama na kwashe komai na wanke komai naje na jera mana akan yar table din falon mu na shiga wanka ban jima acikiba na futo na goge jikina sannan na shafa humra da body spray dina na d'auko wata material black and pink na Sanya banwani yi makeup ba na shimfid'a abun sallah na tayar najima ina zaune akan abun sallah sannnan na mik'e tare da ninkewa na cire hijab d'in shima na ninke na mayar dashi cikin durowa falo na futo banga kakus a falon ba zama nayi Ina sauraren tafsir din da akeyi a tv gani nayi har karfe biyu takusanyi Amma kakus bata futoba tashi nayi na leka dakinta na hangota zaune akan abun sallah tana lazimi na k'arasa kan gadonta na kwanta har zuwa ta idar ta duben waishin khubra ban hanaki jira sena fito kafin kici abinci ace mutum yata zama da yunwa inkinga ban fito ba ai sekici abincinki innikuma na futo senaci Amma ace kata zama da yunwa kana jiran wani to kakus bagashi kin idarba nidai ki tashi muje yanzu inkika fara mita har dare bazakiji kin gajiba bata kulaniba sema jan casbinta tacigaba dayi ganin haka na mik'e nafuta na zuba mata nata abincin na kawo mata gunda take zaune nikuma na koma falo na zuba nawa na faraci ,na kusa gama cin abincin sega rabe yashigo da sallama ya nemi guri ya zauna yaname cewa wash wllh adda khubra nagaji gaskiya kina kokari na dubeshi nace yanzu daka zo nan Ina fatan ba'a lokacin aiki ka futoba ? a'a Adda wllh seda na duba lokaci naga lokacin tashina yayi kafun na fito yana maganar yana kallon plate din abincin hannuna ok ka temaki kanka dakake kallo na bakunci abincin rana a gidan gona ba? a'a kam nikam ban karb'a ba don shiyasa naketa sauri na iso nasan yanzuhaka kinyi abun dad'i , to aikuwa kayima kanka don banyi dakaiba kasani shiru yayi yana kallon tv na dubeshi nace kaje ka d'ebo a kitchen yanda zaiyima sannan na cigaba da cin abinci na har nagama nace idan ka gama kama aswat magana ta gyara rumfar karatun ashareshi agoge kujerun anjima zamu fara karatu gyadamin Kai yayi kawai nikuma na nufi d'akina.*****************
D'alibaina sun gama taruwa don a k'alla zasuyi su wajan ashiri aswat ne tazo take sanarmin antaru ni kawai ake jira nace Ina futowa sannan yazama dukansu matan suna wajen don tare dasu za'akeyin karatun tace to barin gaya musu .
Sallama nayi tareda duban kowa dage gurin sannan na d'aura da alhamdulillah dukan godiya su tabbata ga allah daya bamu aron rai damuka Kai wannan lokaci ,asatin daya gabata munyi lecture akan wacece ni to awannan satin zamuyi darasi akan tayaya zan zama CIKAKKIYAR MACE Wanda mijina zaiyi alfahari dani nazamo cikakkiya ako Ina batare da damuwar komaiba zamu fara da.....shigowar inna saratu da Inna zulai ne ya katsemin ganar dazanyi Ina me dubasu suka samu guri suka zauna shiru nayi na d'an wasu lokaci kafun na d'aura da cewa dayawan mu munyi sakaci da jikin mu zakiga yarinya ta taso batasan aske gashin hamma ta dana gabanta ba saboda iyayenmu sun watsar da yin hakan domin sukance wai ai yanzu sun zama d'aya da mijin seki samu rabonta da aske gashin hammata ma ta d'ibi wasu watanni masu yawa bare kuma uwa uba gashin gaba shikam ba'a maganar sa son shi yana lungu babuma me gani se megida shi kad'ai ne za'a bude masa a azbtar dashi da d'oyi don gashi yayi girma yayi tsayi tamkar ciwayan shinkafa , to bari kuji wllh duk gayunki inbaki gyara wannan guraren tofa kisani baki cika cikakkiyar mace ba domin tanan ne farko abunda megidanki zai shaida tsaftarki yar uwa kiyi kokarin ganin duk bayan sati biyu kike cire gashin gaba dana hamta inso samune dakinji sun fara futowa to nemi abun yankewarki kiyi karki bari yaga gurin da gashi ,sannan ki daure ki nuna ma d'iyarki mahimmancin cire gashin ke kanki zakiji dad'in jikinki Amma wasu zakiga ko ajikinsu to wllh kusani ba komai yin hakan zai jawo Miki agun mijinki ba se tsana don namiji zaiso dayayi ido biyu dake yasamu komai zam zam bayason yaci karo da komai ,shin 'yar uwa ke bakijin zafin gashinne ? karfa kimanta har jima megida ciwo gashin zaiyi to kina ganin zai juri kullum yazo biyan bukata se yaji ciwo to hakanma yana taka muhimmiyar rawa wajan dak'ushe sha'awar megida don haka nazo da sheving stick d'ari uku ne kowani guda d'aya ,zan gwadama kowa yanda ake amfani dashi ,sannan "Yar uwa kizamo me canza ma megida sunaye yanda zai ringa jinsa tamkar yaro kiyi kokari sunan soyayya ya zauna a bakinki bawai daga zaran kun haihu dashi shikenan suna ya dawo daga baban garzali se babban kallamu no Yar uwa hakan yana durkusar da soyayya a k'alla kiringa cemasa Habibi darling rabun raina abun farin ciki na da sunaye dai masu dadi inma zaki ce masa my goruba ne duk yana cikin part of love Amma a daure abar baban wane pls nace kar ace baban wane ba Amma kar yazamo shine din din din ,abu nagaba ki daure kiga kinyi kokarin gamsar dashi a shimfid'a bawai daga ya tab'aki ba ki langabe wai ke barci kikeji ko kingaji kibarshi shi kad'ai zaiyi aikin tofa kisani kin d'auko hanyar nakasa kanki ne don futtt zaki futa masa arai ,sannan idan kinsan me gidanki baya gamsar dake a shimfid'a to karki cuci kanki cikin kwantarda murya kice wane agaskiya bana k'oshi da Kai in yana da matsala ne zai gaya miki seku magance ta inkuwa haka yake to karki cuci kanki ki gaya masa mu muna bada maganin da zai jima baiyi realising ba don seyayi 2 days maganin ajinsa maza zoki tuntubemu pc idan kuwa kin masa maganar bai d'auki shawaranki ba to ki zo ki saya masa seki had'a masa jus ko kunun aya ko zob'o seki jefa guda d'aya a goran coca cola gi girgiza kibashi ya shanye tas inzaku basu ku basu da yamma zuwa dare maganin yabi jikinsu to da yardan Allah babuke babu sake complain din mijinki baya jimawa ko baya gamsar dake ammafa ku sani karki bashi yafi guda d'aya in sha Allah gobe zamuyi darasinmu na koya yanda zaku hada laimukan sha daga gida abunki sannan ga sheving stick kowa seta saya taje tayi amfani dashi adage da wanke baki duk da munyi a wancen lokacin allah yasa mudace sannan batun tashin megida abarci da yawan mata bamu iya tashin mazanmu abarci ba zakiga wata intazo ta tarar megida na barci seta kama bubbuga k'afarsa wai adole ita tana tashinsa abarci tofa kiyi hankali don wataran zai harbeki da kafar idan kin tarar yana barci ki ringa shafa masa tafin k'afarsa zaiji kamar Susan kule ake masa koki shafa sumar kansa ko ki ringa shafa kijinsa amma ki Sanya hannu ta cikin rigarsa ko ki Kai hannu maran sa kina shafawa har zuwa kan jijiyarsa to inkinyi kaha zakiga inya farka zaiyi kokarin janyoki ki kwanta kusa dashi zai kuma tashi Miki sumul dan Allah mu kiyaye .
Sorry yau nayi busy ne amin afwa .
Kar ku manta da vote and comment.
😘Rashows ce .
YOU ARE READING
CIKAKKIYAR MACE
General FictionLittafi ne na CIKAKKUN MATA wa da suka amsa sunansu CIKAKKUN MATA M , yarinyace wacce take da burin ganin kowace mace agarin tazamo CIKAKKIYAR MACE wacce zata iya sarrafa mijin ta ,ta tarairayeshi ,ta nuna masa tsantsar soyayya,wacce zata zamo tana...