Chapter 25

462 47 2
                                        

💍CIKAKKIYAR MACE💍

  ✍🏻 Real Rashida Bature

PAGE2️⃣4️⃣

Haba habaaaa!! tabawa yanzu fisabilillahi ace har yanzu bakisan ki gyara kanki ba , shekaru kusan ashirin da daya da aure amma wannan wanka bakisan kiyi ba ,keda wanka tamkar akuya da ruwa ,Sam ace dan mutum kike amma bakison wanka .ko ruwa aka kai miki donkiyi sekije ki wanke hannu da fuskar ki sauran ruwan ki shekar kiyi futowarki .
fisabilillahi kin kyauta ma kanki kenan ?
yakai hannu k'irjinta ya murza yace dubi don Allah dubi mand'on datti bak'in k'irin ,inbanda tashin wari da hamami babu abunda kikeyi to wallahi barin gayamiki magana ta karshe yazama yau kinyi rashin wankar karshe inkuwa kika k'iyin wanka to Ina me sanar dake karki doso inda nake don ko kinzo wallahi bazaki kwantamin a d'aki ba kizo ki kumbura min ciki da hamami.

"wani taikaici ne ya lulleba Inna tabawa zuciyar ta na mata wani irin zafi ta dubi mijin nata yanzu wani sabon wulakancine ka tsiro dashi kome ?
ai da kasan da warin nakeyi amma kullum kana manne dani don muguwar jarabanka,se yanzu don ka gaji Dani zakawani fake da wari nakeyi ,da kake maganar wanka naga ai jikina ne ba jikin waniba ,don haka seka rabu dani ni banyi niyar wanka ba ranar dana ga dama zanyi bankumaji wani warin dakaeyi ba sharrine irin taka tayi maganar tana me watsa mishi harara .

wallahi turrr da kazama irinki waike hakan kin baje a gado kina jiran nazo na tsotseki ne ko?

to saurara kiji duk yanda nakai dason jin dad'i na  wallahi bazan tsotso makaina cutaba la la la haram ,kuma yanzu base anjima ba kitashi kije kiyi wanka ki durje duk kijinki da guraren dakikasan nafi son tsotsa kiba gun muhimmanci .
"Hararan shi tayi ta sauko daga kan gadon cikin kunar rai tayi fucewarta daga d'akin tayi sashinta ta kwanta .

"bayanta baba me zuma yabi da harara yana me cewa ai munsa k'afar wando daya dake kenan wallahi tunda ke a duniya baki da mak'iyi se wanka kina diya mace amma bak'in kazanta yayi maki yawa ,gyara kwanciyarshi yayi tareda addu'a ya shafe jikinshi yaja bargo .

"tsaki Inna tabawa taja tareda saukowa daga saman yalolon katifarta Wanda yake yashe akan wata gadon katako data fara karyewa don wahala,fulas dinta ta taba taji da ruwan zafi aciki sedai bayi da yawa haka ta dauka tana tura baki tayi bayan gidan d'akinta Wanda yake cakame da shirgi ta surka ruwan ta mayarda fulas din d'aki taja wata doguwar kwafa ,ba laifin kabane nina Kai kaina wallahi dabadin yanda nake jina amatseba da ba abinda zaisani na koma maka amma bakomai zan rama ne ,tashige cikin bayin ta kalli ruwan ranta na mata Babu dad'i don tsakani da Allah ta tsani wanka haka tayi wankan tana hawaye ta gama ta mayar da kayan data cire sannan ta futo ta ja kofar d'akin ta ta rufe tanufi d'akin mijinta .

"Cikin barci baba me zuma yaji ana lalub'anshi  yayi carab ya rik'e hannun dayaji yana shafan maranshi yace wanene nan?
tsaki Inna tabawa taja cikin kufula tace waye kake ganin zaima haka inba niba wacece kake ganin zata iya sarrafaka inbani kwararriya ba ?

"hannunta ya mayar mata kan cinyarta tareda juyowa yana fuskantar ta yace kinyi wankar ne ko Yaya?

"cikin turo baki tace nayi mana .

"shin shinata baba me zuma yayi yace kindan rage ,seki koma can kema ki kwanta don barci nakeji banson hayaniya .
"bala'i to wallahi baka isaba kasan bazaka biyamin bukatata ba kasani naje nayi wankar da banda niya, yanzu kuma kace barci zakayi to wallahi da sakel yanda naje na durje jikina haka zakazo ka durjeni kaima .

"wani kallo yayi mata Wanda yasa tayi shiru batare da ta karasa maganar taba yace aike kikaja kome namiki ,ke bakisan illah kikeyi ma kanki miji ya shinshina tsami ko wari ajikin iyalinshi bakisan hakan  na dak'ushe sha'awa ba ?tun dana doso da hancina jikinki naji tashin da bemunba naji abuna ta kwanta lakaf don haka banda sauran sha'awa atare dani yanzu sedai ki tari wani lokacin sekiyi kokari ki gyara inba hakaba toki sani kullum hakan ne zata kasance dake ya juya yacigaba da kwanciyarshi.

CIKAKKIYAR MACEWhere stories live. Discover now