In baki karanta Jirwaye....... ke ba babbar yaya bace
In baki san Haphsertuh ba...... ke ba babbar yaya bace
In ba kya ehhh...... ke ba babbar yaya bace😎Kai gaskia ran Monday in naga Dj AB dole nace mai mu shiga studio yin remix😁 enjoy people.
▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪
Hawaye ne suka kufce mata data dago ta kalli kanta a mirror. Ta qura wa mirror dun ido, koh kiftawa bata yi, ga hawaye masu sanyi na ta zuba daga idanun ta.
Special make up artist inda tayi hiring ce ta dago ta Kalle ta "What's wrong? You don't like the make up?". Ta tambaya baki a tabe.
"Are you kidding me?". Laylah ta fadi tana dan goge hawaye a hankula da wani dan hankie "I love it. I look.... exceptional. I feel great, I just remembered something and it made me teary eyed".
"Oh come on, this isn't the time to cry, sit let me add a few touch ups". Ta zauna shuru make up artist din ta dan gyara mata make up din kadan. Ba wani abu bane ya sa ta kuka illa red lipstick inda ke bakin ta, da kuma Idanunta da suka sha kohl. Tuna can rayuwar ta a baya tayi, tuno mutum na farko da ya fara siya mata kayan kwalliya tayi, Mahmoud dinta.. Har ta shiga tunani taji an tabo ta an ce ta wuce ta shirya ta sa riga ta dawo ayi hairdo dinta. Miqewa tayi ta dau rigar ta wuce. Bayan kamar 10 minutes ta dawo tayi twirling tana tambayan make up artist din da hairstylist how she looks.
"Girl you look exceptional! Masha Allah". Make up artist din wanda balarabiya ce tayi commenting. Zama tayi aka yi styling mata kan ta into a nice loose bun, aka dan ban few strands din gashi ta gaba. Bayan an gama komi da komi ta miqe ta Qure ma kanta kallo a floor length mirror inda ke passageway na stairs din. Ta yi kyau ta hadu cikin wani burgundy coloured satin dress wanda ke da Cape a baya. Dress dinta was looking hot and at the sake time fairly modest. (Duk me son yaga dress in Laylah should slid into my dm na nuna masa. 2k ne kacal ba tsada😉) Tun asali Laylah ta kasance ba me cika son sa kaya da ke exposing jiki sosai ba. Takalmin qafar ta kuma wani black stiletto heel ne me kyau designer, sai wani dan diamond stud earring da ta sa a kunne wanda ke da zoben sa. Ta daga wata ýar baqar clutch wanda yayi matching da hair colour dinta da kuma colour din takalminta. Wani black fur jacket ta daura a saman dress din kan ta sauko.
A hankula ta taka har qasa inda Mr Yates ke jiran ta, shima ya sha kyau cikin wani black tuxedo masu kyau da tsada wanda ta siya mai. Tunda bata san kowa ba a garin shi ta ma tayin ya rakata dinner din as her date.
"You look stunning ma'am". Ya fadi bayan sun shiga mota.
"Laylah..... just Laylah. And by the way Simon, you're not looking bad either". Ta fadi cike da murmushi.
Suna isa gun aka buda mata mota ta fito sannan ta sa face mask dinta kan Simon ya riqo hannunta. Dama theme din party din kenan, kowa sai ya sa mask. Suna isowa kan a bari su shiga ciki sai da aka tambaya sunanta sannan ta nuna invite dinta kan aka basu table number aka kuma ansa jacket dinta suka wuce ciki. Qaton hall cike da jama'a from different walks of life, turawa ne, larabawa, Indians, Africans jama'a duk dai gasu iri iri kowa da date dinsa. Mazan duk sunyi kyau sun sha tuxedos su kuma mata kowa ta Qure ado cikin dinner gowns masu kyau da tsadan gaske ga kuma face masks iri iri kowa na sanye da, mostly duk face masks din idanun mutane suke rufewa, wasu kuma har zuwa hanci. Tunda Laylah ta shiga ake ta kallon ta, ana wondering wacece ita, diyar wani qusan ne koh kuma matar wani qusa ne. karya ne namiji ya Kalle ta so daga ya wuce, sai ya juya ya kuma mata kallo, rigar da ta sa ta matukar mata kyau gashi ya fito da figure dinta sosai.
Waiter na zuwa giftawa ta gun su Laylah ta tsayar da shi ta dauki cocktail drink tunda ita bata shan alcohol, shi kuma Mr Yates ya dau glass din brandy. Suna zaune suna dan hira jefi jefi suna dariya abunsu, suka juya suna kallon masu rawa. Dan kwanakin da Laylah tayi a Australia ta shaqu matuka da Simon dan hira suke sosai kamar sun dade sosai da sanin juna, kuma sakin jiki take yi in dai tana tare dashi. Sosai yike tuna mata da Abban ta in yana magana da kuma yanayin barkwancin sa. Gashi da kirki kamar me.
YOU ARE READING
JIRWAYE✔
General FictionKhalifa Al-Haydar sunan da yake yawo a gari, sunan matashin mai kudin da dubban mutane zasu yi komai dan su ga fuskar shi. Layla the sensational lady, idan har akwai aji a karuwanci Layla ta fara bude shi. Labarin su ba kaman labari bane nayau da...