Salaam people! Thanks for the patience, i'm sure I've explained my reasons for the prolonged silence in the previous author's note I posted. Kuyi haquri, insha Allah the updates will keep flowing tho I've been experiencing some issues with wattpad. Suna deleting mun books dina, they almost gave me a heart attack day before yesterday, I had to send them an email before the error was finally rectified today and here I am with an update. Enjoy!
Koh da aka zauna dining din, gaba daya Laylah tayi zoning out of their convo, bata san hirar da suke ba. Abincin da ke gaban ta ma wasa tayi ta yi dashi, mind dinta na can Abu Dhabi tare da habibi khalifa. Ta rasa meyasa take haka, a rayuwa bata taba nacin son mutum haka ba.'Koh maita da rashin zuciyar duniya ya qare a kaina ne daga yau na rufe chapter dinka Al-Haydar'. Ta fadi a ranta.
Unknown to her, Mahmoud da ke zaune adjacent to her hankalinsa baya ko ina sai a kanta. Duk yana ta lura da body language dinta, wani irin abu yike ta ji na faruwa dashi, his heart was trying to narrate a new story to him. The feeling was quite alien yet it was calming yet disturbing in a sense. Da ya kalli direction inta sai yaji wani sanyi a zuciyar sa, gashi ita kuma bata ma san yana yi ba. Tana can tana nata abu. Ana haka ne wayar ta ta fara ringing, tana dagawa taga caller identity din sai da ta saki wani murmushi da ya sa zuciyar Mahmoud sumersaulting. Sabida tsananin kasaita irin na Laylah sai da ta bar call din ya tsinke aka kuma kira kan ta daga wayar.
"Babyyyyyyyyyy". Ta fadi cikin wani murya me tsananin dadi. Mahmoud harda choking saboda ji da yayi ta kira wani baby. Jawad ne ya kirata, friend dinta wanda mahaifin sa shine current senate president. Jawad ya dade yana bibiyar Laylah, duk da sanin asalin profession dinta be guje ta ba, ya nema suyi dating amma ita kuma a cewar ta it's a slap to her face ta fita da qaninta kasancewar ta girme Jawad da shekaru har biyu. Hakan be hana su mutunci ba.
"Na dawo England kawai nazo ganin ki Yasmeenah was telling me kin bar Abuja". Ya fadi cikin muryar shagwaba "ya zaki tafi ki bar baby dinki".
"Awwwwnnnn nan yola nike, banyi nisa ba ai. Yaushe zaka zo gani na". Ta ansa shi tana dan murmushi wanda sai da dimple dinta ya fito. Shikam Mahmoud tari sosai ya hau yi. Dagowa kawai Laylah tayi ta kallesa tana galla mai dan harara inda matar sa ke shafa mai baya, ita ma da mugunta take ta shafa mai bayan dun cike take dam da takaici, tun dazu take lura da yadda yike ta kallon Laylah. Ga wani shegen kyau da Laylar tayi wanda ita kanta zainaba as a lady sai da ta yaba da irin kyaun da figure da Allah ya ba Laylah. Gashi kuma ita ma'abociya gayu da gyaran jiki ce; haduwa versus wargajewa😁. Gama wayar ta ke da wuya Laylah ta miqe ta bar table din, a cewar ta gama cin abinci. Wucewa kitchen din ta yi ta fara arranging masu dessert a tray.
YOU ARE READING
JIRWAYE✔
General FictionKhalifa Al-Haydar sunan da yake yawo a gari, sunan matashin mai kudin da dubban mutane zasu yi komai dan su ga fuskar shi. Layla the sensational lady, idan har akwai aji a karuwanci Layla ta fara bude shi. Labarin su ba kaman labari bane nayau da...