Babi Na Hamsin Da Biyar (55).

2.5K 315 62
                                    

Koh da ya bar hospital din gida ya wuce, dama gidan wasn't too far from the hospital. A da kan yayi aure, he lived together with Begum a Al-Haydar mansion amma after auransa da Saima, he moved out into an apartment wanda shima cikin Al-Haydar estate din yike. Qaton estate ne wanda ba abunda babu a ciki. Apartments ne masu uban yawa wanda ba kowa ke iya affording renting dinsu ba sai wanda suka ci suka kishi.  Daga can bayan estate din kuma, a wani secluded area inda ya ba sauran apartments din tazara Al-Haydar mansion is located, gida ne qato haddade, wanda daga gani ka san ba karamin kudi aka kashewa gidan ba. Hanyar shigar sa ma daban da na sauran apartments inda ke estate din, gun is extremely quiet and serene. Duk wani abu na more rayuwa akwai shi cikin Al-Haydar mansion.

Yana pulling over a driveway din gidan ya fito daga posh ride dinsa ya wuce. Key dinsa ya ciro daga pocket din wandon sa ya buda gidan ya shiga. As usual, everywhere was dark and silent. Kunna wutan yayi kan yayi proceeding to the sparkling clean kitchen din gidan dun shan ruwa. The dining was empty, he didn't expect her to cook for him afterall, infact baya tunanin ma ta iya wani irin girkin kirki, she didn't strike him as the type to cook. Tun bayan auran su wata biyu kenan, they had been living as mere housemates, magana ma sai taga dama take masa, in kuma ya mata ba dole ta ansa shi ba. Yana gama shan ruwa bedroom dinsa ya wuce ya watsa ruwa a sa kayan sa na zaman gida kan ya fito ya wuce kitchen. Pasta ya fara dafawa dan ya san tun safe da wuya in ta ci abinci, dan koh da ya duba sink, mug na tea kawai ya samu a ciki. In no time ya gama dafa pasta din with veggies and some cheese. Oranges ya ciro daga fridge yayi peeling kan yayi blending to make some orange juice, her favourite. Yana gama komi ya wuce dakin ta dan fadi mata ta fito ta ci abinci amma koh da yaje yayi ta knocking sai yaji shuru, she didn't answer kawai sai yayi assuming maybe she was taking a shower. Dakinsa ya wuce kan a few minutes after ya dawo door dinta ya sake knocking da ya kuma jin shuru sai hankalinsa ya fara tashi, a hankula ya taba qofar sai yaji qofar a bude, pushing door din yayi till it was fully open and for the first time he walked into her room. Shuru be same ta a dakin ba gashi yana ta kiran sunanta shuru kuma phone nata, car key and wallet we're all lying on her vanity table bare yace maybe ta fita ne. Tsaya yayi shuru koh zai ji motsi daga bathroom but still shuru without hesitation ya bude qofar bathroom din and there she laid, almost lifeless. She was in nothing but a short towel draped over her chest to her knees. Da gudu ya qarasa inda take ya durqusa gabanta yana kiran sunanta.

"Ohh my God Saima". Ya fadi kan yayi heaving a sigh of relief da yaga chest dinta na sama yayi qasa alamar she was still breathing amma it seemed she was still passed out. Kallon kanta yayi that was half immersed in the bathtub filled to brim with water, ruwan har ya fara sanja colour saboda blood dinta. Jawo ta yayi a hankula yayi laying dinta flat akan tile din bathroom din. First thing inda yazo masa mind yayi. Bending yayi till his breathe was fanning her face, ya runtse idanu kan ya dora bakin sa akan nata yana hura mata iska. After about 2 minutes sai gashi ta buda idanunta, zaro idanu tayi shima ya zaro nasa kan yayi sauri ya miqe daga jikinta.

"What were you doing?" Ta tambaya "Where you taking advantage of me".

"No stupid! I was giving you a mouth to mouth resuscitation". Cute lips dinta yaga sun dan forming "O" kan tayi yunqurin miqewa amma sai taji kan ta ya mata wani gum. "Wait! I've got you". Tunda ya daga ta in his arms be sauke ta koh ina ba sai kan lush queen sized bed inda ke bedroom dinta. Bathroom din ya koma ya dauko first aid box kan yazo ya zauna gefen bed din. "This might sting". Ya fadi kan ya dan yi dabbing wool inda was laced with spirit. A hankula ya dinga goge mata wound inda ke forehead dinta yana hura iska a hankula. Yana gamawa ya goge wanda ke elbow dinta, noticing yadda ta dinga wincing yayi hakan ya sa yayi inspecting hannunta.

"It's sprained". Ya fadi yana kallon ta.

"Hurts like hell". Ta fadi resisting the urge to cry.

JIRWAYE✔Where stories live. Discover now