Wai sai ga mu a chapter 50💃💃💃. I feel so proud of myself rn. And insha Allah we have just 10 chapters or less to go.I was feeling so lazy I couldn't edit. Read at your own risk!
▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪
Har ta gama saukowa daga stairs din idanunta a kan sa suke, she kept wondering how he could look so breathtakingly hot without even trying. Sanye yike da plain cream coloured button down shirt da black trousers, his lush ebony black hair well groomed.
'Nayi sa'a'. Ta fadi a zuci tana sakin masa wani murmushi. Tana gabato landing din stairs din ya miqa mata hannunsa ta kama. "You look great". Ya fadi mata "And there's someone who's so eager to see you". Ya fadi mata.
"Wane?" Ta tambaya. Durqusowa yayi gab da kunnenta before he whispered.
"Sirri ne". Dan dukan hannunsa tayi kan suka wuce bayan ta tsaya a garden where Yasmeenah was busy watering her plants ta fadi mata cewa zasu fita.
"So... what do you want to do on your birthday?". Ta tambaya.
"Have fun!". Ya fadi da wani murmushi which resembled that of a child who has just been gifted a jar full of cookies.
"How does an early dinner followed by shopping sounds?". Ta tambaya.
"Perfect!" Ya fadi "Dama I've already made us a reservation". Daga nan ba wanda ya sake magana har suka isa destination dinsu. Shi ya fara fita before ya zago ya buda mata door ta fito. He couldn't resist the urge to marvel at the perfect piece of art in form of a woman who stood before him, tayi kyau sosai in a faded blue Jean and black shirt and a matching sheila that covered her long and silky hair.
"God! I feel like the luckiest man in earth". Dariya sosai ya bata. Kamo hannunta yayi suka fara tafia amma basu kai entrance din chinese restaurant din ba ya juyo ya Kalle ta. "It scares how furiously you make my heartbeat... I love you alot!". Ya fadi placing a chaste kiss on her forehead.
"PDA? Seriously Abdulmalik khalifa Al-Haydar". Ta fadi with a mischievous smirk.
"What's PDA?".
"Anya daga generation dinnan kake kuwa". Ta tambaya with sarcasm "Public display of affection. That's PDA".
"Ohhh". Ya fadi a hankula, his mouth forming an O "I don't care! You're my wife and I can display my love at any time I so wish to". Dariya tayi ta ja sa suka cigaba da tafia.
5 star chinese restaurant ne wanda ya matukar haduwa, gaba daya setting dinsa ma na China ne; from the wallpaper on the wall to the kind of furnitures, instead of normal dinning chairs and tables, they had short tables with cushions sprawled across the floor. It was quaint yet chic with a homey feeling. Scent of soups and spices wafted all through the place. Riqe mata hannu yayi har zuwa private dinning room inda yayi reserving. Once in, wata waitress suka samu waiting on someone.
"Is that all master?". Waitress din ta tambaya.
"Laylah!". Fadeel yayi exclaiming his mouth filled up with dumplings.
"Young man, what did I say about talking with your mouth full?". Khalifa yayi correcting dinsa.
"Laylah! I'm glad to see you again". Ya fadi yana hugging dinta.
"I'm glad to see you too Fadeel". Ta fadi tana wasa da gashin kansa "How have you been?".
"Great! Do you know, I got that play station I wanted. Uncle Tariq got me the play station". Ya fadi cike da murna.
ESTÁS LEYENDO
JIRWAYE✔
Ficción GeneralKhalifa Al-Haydar sunan da yake yawo a gari, sunan matashin mai kudin da dubban mutane zasu yi komai dan su ga fuskar shi. Layla the sensational lady, idan har akwai aji a karuwanci Layla ta fara bude shi. Labarin su ba kaman labari bane nayau da...