Babi Na Sha Biyu (12).

2.4K 275 4
                                    

Yawwa, least I forget, I made some adjustments to the earlier chapters. In kun tuna a baya anyi stating age din Laylah as 24, that has been changed to 26😊 and a wannan chapter din tunda suna Australia ne ya kamata ace foreign currency zanyi using amma sai naga ga kowa ya san exchange rate ba so I'll just use the Nigerian naira and kobo. Thanks.

▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪

Auctioning ceremony din na fara wa Abdulmalik yayi waje, ba shi sama bare qasa amma da yike shi ba wani important personnel bane a gun ba wanda ya damu. Shikuma yana fita museum din inda suka yi parking cars dinsu ya wuce bodyguard ya buda mai mota ya shiga ya zauna yayi connecting wireless earpiece to kunnensa kuma laptop inda ke gabansa wanda a ciki yana ganin duk abunda ke faruwa a ciki domin communicating da Nawfal.

Ana ta auctioning kaya amma ba wanda yayi striking Abdulmalik kamar wani comb made of gold. A can cikin auditorium din, host din na bada brief history din comb din.

"The comb belonged to a queen, the wife of the Rajah of a Mughal empire during the 19th century. It's the only one in the whole world, none like it. Hand carved with 24 carat pure gold..... It was found in a tomb in India" daga karshe ya fadi starting bet "And the starting bet for this comb is 2 million". Tunda ya fara maganan comb din kawai Abdulmalik ya ji iya so ya siyawa begum. Dama birthday dinta is round the corner.

Nan da nan wani hamshakin me kudi daga India ya kara million daya aka kudin da aka fadi. Saura kiris a siyar mai sai ga muryar Laylah Jaan.

"4 million".

"Nawfal add to her price, now! Kar ka mun gardama". Yina gama magana Nawfal ya kara million daya akan kudin. Maganar sa ke da wuya wani bature ya kara million 2. Yana karawa yace wa Nawfal ya kara million daya a sama, kudin ya tashi a 8 million kenan. Nawfal na sa kudi Laylah ita ma ta qara million daya.

'Is she this wealthy' ya fadi a zuciya amma a fili yace "Let's see how far this goes".

"Nawfal you must get that comb!". Ya fadi "ka qara 3 million". Yana qarawa ba wanda ya kuma sa kudi. A haka ya siya comb din a naira million goma sha uku.

Wani murmushin satisfaction ya saki daga nan kuma bai kuma siyan wani antique piece ba har auctioning event din yazo karshe. A lokacin ne ya koma ciki. Basu wani dade ba suka wuce ba tare da ya kuma ganin Laylah ba.

Tun ranar, Abdulmalik be hadu da Laylah ba sai after 2 days ya ce wa Tariq ya shirya zasu Jk guesthouse. Suna zuwa suka shiga har gidan da mota. Masu aiki suka masu masauki aka kawo musu refreshments kan aka je kiran Laylah.

"Ma'am, someone from khalif group of companies here to see you". Laylah na jin haka ta dako tsalle daga kan gado, har da back flips dinta.

"I'll be out in a jiffy". Har da dan rawar murnan ta ta shirya tsaf kan ta fito. Tana ganin Abdulmalik ne da wani wanda bata san sa ba ta dan saki ýar murmushi.

"Hey". Ta fadi tana karasawa inda suke. Sai da suka gama gaisawa Tariq ya kawo excuse in zai fita ansa waya daga nan be kuma shigowa ba. Dama yayi haka ne dan kada ya ji zancen da uban gidan nasa zai yi da ita.

"This is for you, from boss". Ya fadi kan ya miqa mata bottle din wani hadadden wine.

"For me? A vintage wine for me?". Ta fadi cikin mamaki. Godia tayi ta ansa kan ta aika one of masu aikin gidan a kawo mata wine glasses biyu. Ana kawowa tayi popping cork din ta zuba wine in both glasses ta tura mai daya ta dau daya. "Sooo, since we're now friends can we get to learn more about each other?". Ta tambaya cikin muryar ta me sanyi shikam dama Abdulmalik ba san tafia da wuri yike ba sai kuma gashi tayi making things easier for him da ta ja sa da hira. Jefi Jefi suna dan satan kallon juna.

"Sure why not. Amma ke zaki fara".

"Ni? Why me? Aah nikam, ni kai zaka fara".

"Toh shikenan" ya fadi kan ya saki dan murmushi ya gyara murya.

"I'm kha.......". Har ya kusa tona wa kansa asiri sai yayi saurin wayincewa da tari ya kuma gyaran murya.

"I'm Abdulmalik Aliyu. From jigawa state, actually iyaye na migrants ne from Yemen, Babana gaba da baya iyayen sa ýan can ne a can aka haife sa amma suna yara suka yi migrating to Nigeria, ita kuma mahaifiyata Babanta ne kawai dan Yemen, mahaifiyar ta ýar jigawa ce".

"No wonder kake da kyau". Ta fadi cike da fara'a. "Ina jin ka".

"Ummm i'm the only son kuma nima ina da yaro...". Tsayawa yayi ganin yadda face dinta ya sanja zuwa fuskar mamaki.

"Ke..Ken...kenan kana da aure?". Ta tambaya cikin inina.

Sai da yayi dariya me qara kan ya ansa ta "Aah, i'm a single d....". Be gama magana ba ringing din wayar sa ta katse su. Dama akwai ýar madaidaiciyar phone da yike using when he's undercover. "Excuse me please" ya fadi cikin wani low voice. Miqewa yayi ya fara ansa call din, Al-Mubaraq ne ya kira cewa ana neman sa urgently to sign on some documents. Yana gama wayar ya juya ya Kalle ta.

"I'm so sorry buddy, wallahi boss na nema na but I promise to make it up to you". Ya fadi ya mata murmushi. Sai da ta raka shi bakin mota sannan ya buda pigeon hole din motar ya fito da wasu envelopes biyu, daya brown dayan kuma irin dan medium sized invite envelope. "From boss" kawai yace mata ya shiga mota suka wuce.

Tana shiga ciki ta buda envelopes din kawai sai ihun murna aka ji ta saki tana tsalle kan gadon ta. Envelope din farko wanna gold comb din ne a ciki da short note a jiki *Khalifa Al-Haydar* shikenan abunda aka rubuta baa ce komi ba. Na Biyu kuma invite ne zuwa dinner inda aka hada wa Khalifa Al-Haydar wanda ke gabatowa. Sai da ta gama rawar murnan ta kan ta dau waya ta shiga Skype. Yasmeenah ta fara nema. Yasmeenah na dagawa koh gaisawa basu yi ba ta fara mata zuba.

"I'm going to khalifa Al-Haydar's party". Ta fadi.

"Ke haba, zuba mun labari na sha".

"I think i finally has his attention".

"Yau nike jin gist ma he'll soon be in Nigeria for his mom's birthday bash".

"His mom's birthday?". Laylah ta tambaya "kutumar uba! Toh wallahi no doubt Nawfal is khalifa Al-Haydar".

"Meyasa kika ce haka?" Yasmeenah ta tambaya nan Laylah ta fara bata labari daga mail inda ta tura mata wanda aka ce ana tunanin Nawfal ne khalifa zuwa zuwanta gida Mr Yates inda matar shi ke fadi mata Nawfal kamar shine khalifa Al-Haydar ga kuma lokacin da ta ga Abdulmalik a shopping mall yace mata da boss dinsa yazo wato Nawfal, zai siyawa mamansa birthday present.

"Shegiya Jaan! Dadina dake brains, ga kyau da kwakwalwa me ja. Amma wannan ya ma raina wa mutane hankali". Dariya Laylah tayi kan ta nuna mata gold comb inda ya aiko tare da invite zuwa dinner.

"Qure wanka zakiyi, ki saci hankalinsa, ki tafi da imaninsa". Har ta buda baki zata fadi wa Yasmeenah abu amma kawai sai ta mata sallama.

Kwanciya tayi shuru a zuciyar ta tana ta fadi ma kanta this will be her last assignment. Khalifa Al-Haydar will be her last bait. She has achieved almost all her goals. It's high time she bade prostitution goodbye.

▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪
Sorry for the late update and for the short chapter. Wallah I haven't been myself, migraine headache ya tasa ni gaba ga stress din school, these days it's either i'm measuring or drawing😢😢. Amma insha Allah there'll soon be another update, maybe tomorrow. Na san kowa ya qagu ya ji labarin Laylah, her past life and how she found herself in prostitution, sannu a hankula duk zan baku labari. Thanks for supporting Jirwaye. Xx

JIRWAYE✔Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang