Babi Na Sittin Da Biyu (62).

3.4K 318 44
                                    

Bayan tafiyar su khalifa, Leek was the first to grab her purse and exit. Koh kallon Begum wadda ta zube a qasa tana kuka bata yi bare Yasmeenah. Banging kofar tayi bayan ta fita. Sun jima suna zaune shuru duka ba abunda suke yi in ba zubda hawaye ba da kuma mamakin twist inda had just taken place in both their lives. Yasmeenah couldn't stop repeating the words that khalifa Al-Haydar was her own son while ita kuma Begum couldn't stop questioning how her daughter had survive da kuma yadda Yasmeenah ta riqe ta da zuciya daya.

Yasmeenah ce ta fara miqewa ta shiga bathroom inda ke dakin ta yi rinsing face dinta kan ta fito ta da purse dinta da dark shades dinta ta nufi bakin kofa. Har zata wuce sai kuma wani zuciya ya ce mata ta tsaya, juyawa tayi ta kalli Begum wanda har zuwa wannan lokacin bata bar position inda take ba a qasa.

"The deed has long been done, crying won't change a thing Sahar". Yasmeenah ta fadi a hankula "Get up, I'll drop you home". Ta sake fadi tana miqawa Begum right hand dinta. Dago kai tayi ta kalli Yasmeenah for about 2 minutes kan ta sa nata hannun cikin na Yasmeenah ta miqe. Tunowa da irin rayuwar da suka yi a baya ta fara, sai sabon hawaye suka fara gangarowa kan kumatunta. Bathroom ta wuce ita ma ta wanke fuskar ta kan ta fito ta bi Yasmeenah a hankula. Har suka isa parking lot din hospital din ba me cewa kowa komi. Key din sleek black BMW convertible coupe dinta ta ciro daga purse dinta ta buda motar suka shiga. Saukar da roof din motar tayi kan suka yi zooming out of the hospital. The ride was awfully quiet, ba me cewa kowa komi cikinsu, kowa da abubuwan da suke masa yawo a mind dinsa. A haka har suka isa Al-Haydar estate inda Yasmeenah ta sauke Begum kan ta dau hanyar nata gidan. Koh da ta isa shuru ta sama gidan, just as she expected. There was no sign of Leek, neither was there a sign of Laylah. Ta dade zaune a sofa din living dinta with both hands on her forehead kan ta ja dogon numfashi ta miqe ta wuce dakinta. Tana wucewa ta zube a qasa ta buda wani sabon chapter din zubdar hawaye. She had just found the son she had lost hope of ever meeting but her heart wasn't still at rest. Koh kadan bata so irin kallon da khalifa ya mata ba kan ya wuce, it was a look that held lots of meanings. She didn't like the fact that her Leek was hurting, for years bata da burin da ya wuce sanin asalin ta, wane mahaifin ta, su waye kuma ýan uwanta amma gashi rana yazo da duka questions dinta suka samu answer but yet she was sill hurting, her heart didn't attain the peace and solitude she thought she would after learning about who she really was, and Sahar, in her desperation tayi destroying not just one life but plenty; tayi destroying rayuwar ta, ta jefa kanta cikin a web filled with lies and deceit, tayi destroying rayuwar Yasmeenah wadda tayi pushing towards pimping, ta kuma yi destroying rayuwar diyar ta who grew up being called the product of an illegitimate relationship, ta wurga rayuwar khalifa cikin tashin hankali da rudani and most of all ta raba masoya biyu, ta sa Mumtaz mutuwa da baqin ciki, haka ma ta sa Yasmeenah farkawa Kullum tana wa mutum da be da hannu cikin all that happened to her Allah ya isa. How could just one person cause so much destruction.

Daren ranar ta kasa samun barci koh kadan, har sai zuwa bayan subh salaah kan barci ya kwashe ta a hankula ba ita ta tashi ba sai a little past 9 am. Robe din rigar barcin ta kawai ta dauka ta sanya kan ta fito daga dakin ta dun duba Leek, rabon da ta sa ta a ido tun yammacin previous day din at the hospital. Ta dan jima bakin kofar tana knocking amma shuru taji ba response, hakan ya sa ta tura kofar dakin a hankula luckily for her ta sama a bude. Koh da ta shiga bata sama Leek cikin dakin ba, her bed seemed untouched hakan ya sa Yasmeenah hanzarin duba bathroom amma nan ma was empty. Wardrobe inda ke dakin ta duba bata sama kayan Leek a ciki ba. Dawowa tayi ta zauna kan armchair inda ke dakin ta fara kuka mara sauti. Ta kai 15 minutes tana kukan takaici kan idanunta suka fada kan note inda aka rubuta using a sticky note aka liqa a mirror din dakin.

Sorry Maa,  i'm leaving. Can't handle the drama. Guess I'm still in denial. Don't worry about me, i'll be fine I promise - Leek.

JIRWAYE✔Where stories live. Discover now