Jirwaye has yet again made another lover and this chapter is all hers, gaba daya, halak malak😁 I hope you enjoy the chapter habibty (Zaynab Askira). A little warning: I wasn't in my full senses when I typed. Was a wee bit high on coffee, a wee bit high on sleep and I didn't edit so read at your own risk.
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
Zaune take akan wheelchair, jikinta sanye da blue hospital wear wanda ya zame mata abun sawa for the past 2 months. Daga nan inda take zama a balcony din dakinta take hango duk abubuwan da ke faruwa a harabar hospital din da sauran wards din, kasancewar most wards had large glass walls and windows.
"Hayati". Murmushi sosai tayi a lokacin da taji muryar sa. Juyo da wheelchair din tayi to face him shikuma qarasowa yayi har zuwa inda take a nan balcony din, hannunsa riqe da bouquet na white lilies. Murmushi ya tsaya yana mata, zuciyar sa cike fal da farin cikin ganinta cikin annushuwa. Da alama dai she was doing well, tun ranar da ta yi regaining consciousness dinta khalifa ke bata kulawa na musamman. Duk abunda tace tana so shi yike mata.
"Are they for me?". Ta tambaye sa.
"Ohh i'm sorry". Ya fadi yana miqa bouquet na flowers din "They're for you".
"Thank you". Ta fadi tana kallon yadda yike ta dariya kamar wanda ya yi winning lottery.
"Now tell me habibty. How have you been?". Ya zuquna to her height ya tambaya yana dan matsa hancin ta. Dariya tayi kan ta basa ansa.
"I'm good Mr Al-Haydar and you?".
"I'm now good... After seeing you habibty". Ya ansa ta yana wasa da yatsun ta. Lura yayi da mood dinta, kamar she wasn't too happy ranar kawai sai shima ya sama kansa da jin ba dadi. Zama yayi a armchair inda ke balcony din before ga juyo wheelchair dinta to face him. Gira ya fara daga mata asking her what the problem was.
"I'm tired of being confined to this room". Ta fadi kamar zata yi kuka.
"What, you don't like it here?".
"Na gaji ne. I'm always in this room, always in this dress. Even the balcony seem to have lost it's beauty and serenity. The meals here tastes awful. I miss my legs". Ta fadi tana kuka "I want to walk again, I want to experience the feeling of walking on earth. I want to see the sunset. I want to dance in the rain. I want to go home khalifa".
"Shhhhh". Ya dora kanta bisa kafadar sa "You'll do all those habibty. Just a few more weeks and you'll be up and about insha Allah, then we can move somewhere quiet, somewhere serene, somewhere where it's just you, me and us".
"Should I be at the hospital till then?". Ta dago kai tana kallonsa. Dan murmushi ya mata kan ya matso da kansa ya hada goshin sa da nata. "You look cute when irritated but I look way more cuter when smiling happily. Ki daina damuwa, you'll leave this place soon insha Allah". Ya fadi kan ya sa hannu ya goge hawayen da ke kan kumatunta. Wayar sa da ke aljihun wando sa ya fara ringing ya miqe ya fita daga dakin to answer the call kan a few minutes after ya dawo yace wa Laylah yana zuwa zai je qasa to get something. Isan khalifa yayi daidai da Shigowar motar Nawfal harabar hospital din. Tsayuwa yayi patiently har Nawfal yayi parking motar. Da gudu Fadeel ya fito cikin motar ya nufi inda mahaifin sa ke tsaye.
"Hey little man! How was Bahamas?". Ya tambaya yana masa murmushi. With everything that had happened in the family and for his safety khalifa ya sa aka tura Fadeel can Bahamas for a couple of months inda ya zauna har sai da suka tabbatar da cewa there was no more danger neither we're there the likes of Al-Mubaraq tukun aka dawo da shi.
"It was awesome!". Ya fadi happily. Gaisawa kawai Nawfal suka yi da khalifa sannan ya miqawa Fadeel backpack dinsa da ya bari cikin motar kan ya koma ya shige motar sa ya wuce.
YOU ARE READING
JIRWAYE✔
General FictionKhalifa Al-Haydar sunan da yake yawo a gari, sunan matashin mai kudin da dubban mutane zasu yi komai dan su ga fuskar shi. Layla the sensational lady, idan har akwai aji a karuwanci Layla ta fara bude shi. Labarin su ba kaman labari bane nayau da...