💃💃
Finally made it to chapter 20🎉🎊 thanks everyone for the never ending love and support you shower towards Jirwaye. Haphsertuh appreciates y'all.▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪
Abdulmalik ya riga ta isa restaurant din dun haka ya zauna shuru yana ta danne danne a wayar sa har ta iso. Kanshin turaren ta kawai ya isa ya sanar dashi da isowar ta. Dago kai yayi ya Kalle ta yana murmushi.
"It's safe to call you babe, isn't it?"
"Not so fast mister". Ta fadi tana dariya.
Zama tayi suka gaisa kan waiter yazo da menu suka yi selecting abunda zasu ci. Har suka kusa gama cin abinci bata dago zancen ba shikuma Abdulmalik duk he's restless, ya qosa yaji response dinta.
"Sooo....". Ya buda baki ya fara magana. Kallon shi kawai tayi ta dan yi murmushi. Abdulmalik akwai rashin haquri, tunda ta iso ta lura da cewa ya qagu yaji answer dinta.
"In tambaye ka mana".
"Allah sa ina da ansar tambayar ki".
"Wani irin so kake mun?". Sai dai Abdulmalik ya dau lokacin sosai yana wasa da juice inda ke gabansa, yana ta juya juice din da straw inda ke ciki. "So na tsakani da Allah".
"Hmmmmm Laylah how do I explain how I feel to you? Without you my heart is always anxious. A da nayi tunanin after loosing my wife bazan taba son wata ýa mace ba a duniya not until I met you, komi ya sanja. Na rasa yadda nike jin ki a zuciya na". Sai da ya tsaya ya dan jan numfashi kan ya cigaba.
"I'm not saying all these to deceive you, koh kadan ban zo da yaudara ba. Subconsciously, my heart chose the path that leads to your heart, nayi nayi na danne zuciya na, nayi suppressing feeling din but i'm only human, I can only fight against destiny but never can I change it. Abu daya nike nema a wajen ki; amincewar ki, ni dai talaka ne, i'm not rich but I promise to treat you like a queen, sai kin zama abun kishi a cikin mata ýan uwan ki, under the sun I promise to be your shade, in the rain i'll be your umbrella, i'll be your best friend, your support system. I'll be your soldier and fight all your battles, i'll be a shoulder you can always lean on, duk madubin da ba fuskar ki ban kallo, duk abunda baki so bani so, duk wanda ya bata miki rai sai ya hadu da fushi na, ke kadai zaki zama tauraruwar da ke haskaka rayuwata and i promise the next lady i'll love this way will be our daughter insha Allah......". Be yi niyyar tsayawa amma hawayen da yaga tana zubdawa ya sa dole ya tsaya. Rarrashin ta ya fara tare da miqa mata hankie.
"Did I say something wrong?" Ya tambaya "I'm sorry.....".
"Shhhh". Ta sa hannu a baki "You talk alot". Ta saki ýar murmushi idanunta cike da kwalla.
"It feels so good..... The feeling of being loved. Na mance when last nayi feeling that way". Ta fadi mai tana goge hawayen da ke zuba a kan kumatunta. "I love you Abdulmalik, right from day one. Ban damu da class dinka ba, ban damu da rashin dukiyar ka ba, duk ba wannan bane a gabana amma sai dai I don't see a future for us. Bana tunanin zaka iya zama dani, bana taba tunanin zan taba samun acceptance from you after knowing my true colours. And it's a shame i'll lose the love and companionship of someone like you amma wallahi ka san cewa ba dun baka da kudi bane nake qin ka. Har ga Allah ina son ka amma.....". Bata kai da gamawa ba ta kuma fashewa da kuka. Be ce mata komi ba yayi shuru yana kallon ta kawai. Sai bayan kamar 10 minutes ya buda baki ya mata magana.
"What if I'm ready to accept you the way you are? Zaki yarda dani? Nifa Allah ban zo da wasa ba, so na gaske nike miki. Kinga dai ni ba yaro bane, bazan yaudare ki ba".
Murmushin takaici ta saki kan ta basa ansa "Abdulmalik kenan, I doubt you'll accept me after hearing everything".
"How about you try me. Wallahi I won't judge". Sai da tayi dogon nazari kan ta basa reply.
ŞİMDİ OKUDUĞUN
JIRWAYE✔
Genel KurguKhalifa Al-Haydar sunan da yake yawo a gari, sunan matashin mai kudin da dubban mutane zasu yi komai dan su ga fuskar shi. Layla the sensational lady, idan har akwai aji a karuwanci Layla ta fara bude shi. Labarin su ba kaman labari bane nayau da...