Babi Na Arba'in Da Uku (43).

3.2K 396 69
                                    

Taqabbalullah minna wa minkum. Eid Mubaraq everyone. Da fatan munyi eid lahia lau, Allah ya maimaita mana. Ya zancen naman sallah😉 Haphsertuh is waiting for her share😀😀. I'm so sorry for keeping you guys on the line. Wallah I got so busy with eid preparations, my girls birthday.... yaaaaaaaaayyyyy my twins clocked one on the 20th, mun zama ýan mata😁😁😁. And I suffered a huuuugggee writer's block wallah😢😐😯 amma Alhamdulillah I was able to update after Umm Fawad ZeenahKabir and Maryamyusra pestered and kicked my sorry a** into typing😂😂😂 this chapter is for you girls, i love you guys so so much, but I love fawad habibi more😛. Thanks for the motivation. It's the worst chapter I've ever written na Jirwaye, i hope you guys enjoy it. Cheers!

Babi Na Arba'in Da Uku

▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪

"Sir please ka zo muje".

"No, not until I see her".

"She must be busy with people, let's go". Da kyar Tariq ya jawo khalifa suka koma inda entourage dinsa ke jiran sa. By that time jama'a an fita masjid, an gama daurin aure gaba daya.

"Hello cousin". Juyawa yayi suka hada idanu da Nawfal.

"Nawfal". Ya fadi kan ya jawo sa jikinsa "Dude how did you manage to do everything".

"Not me but Mahmoud. He made everything possible". Nawfal be kai da gama fadi masa yadda aka yi ba wasu uncles dinsu suka yi approaching dinsu, abun mamaki har da mahaifin late wife dinsa, infact shi ya tsaya masa ma a matsayin wakil, some close friends including Al-Mubaraq duk ga su sun rufe khalifa sai taya sa murna suke ta yi. Masu hoto kam na ta faman dauka. Excusing kansa yayi the moment Mahmoud's figure came to sight.

"Hey". Ya fadi a hankula. Juyowa Mahmoud yayi ya kallesa da murmushi me fadi a fuskar sa.

"Ango ka sha kamshi". Ya fadi masa.

"Kaima haka angon Hidayatu ka sha kamshi". Ya fadi shima murmushin yike "It's safe to call you brother Inlaw, isn't it?". Ya tambaya.

"No". Mahmoud ya ansa shi fuska a daure. "Why brother in law when you can call me brother". Dariya suka tuntsure da kawai suka hugging juna each congratulating the other. "Now I'll do the warning, if you ever let her shed just a single tear.... I won't even cut off that which makes you a man rather I'll steal her away, right under your nose".

"I won't give you that chance. Never! She'll have all the happiness there is in this world, insha Allah". Khalifa ya dan jima kadan suna ta daukan hoto da mutane kan Mahmoud yayi masa sallama akan cewar he'll be leaving to go meet his bride while khalifa was whisked away by Nawfal back to the guesthouse, inda zashi ya shirya kan ya je ganin nasa amaryar. Su koh sauran baqi da suka zo domin khalifa wucewa farmhouse din old inlaws din khalifa suka yi inda aka hada musu wani dan get together.

The drive to the guesthouse was extremely quiet, ba wanda ke cewa kowa komi har suka isa. Khalifa na sauka daga mota direct bedroom dinsa ya wuce ya shiga wanka, kan ya fito Nawfal ya shimfida masa wani farin shadda sabo, wanda ya hadu sosai, da duk wasu accessories inda zai buqata. Sai bayan da ya gama shirin ne tukun Nawfal ya dawo dakin.

"How's everything going over there". Khalifa ya tambaya reluctantly.

"Fine, Alhamdulillah. Begum is on the verge of insanity, abunda ya faru ya mata zafi and she's still on her words". Nawfal ya fadi. "She's picking up fights with anybody in support of your marriage".

"She won't accept my wife, will she?". Ya tambaya idanunsa a runtse.

"She will..... eventually. Look khalifa you have to be strong. Jarabawa ne and I'm sure you'll scale through, we all will".

JIRWAYE✔Where stories live. Discover now