Cike da tsoron abunda Begum zata fadi Nawfal ya daga wayar amma koh da ya daga, sai muryar Ameerah kanwar sa yaji.
"Meerah? What are you doing with Begum's phone?". Abunda ya fara tambayar ta kenan.
"You have to come home immediately". Ta fadi, da kaji voice dinta ka san kuka take "Begum had a heart attack, we're at the hospital". Miyau Nawfal ya hadiye yana kallon khalifa dan ya san ba kadan ba, he'll be devastated in yaji abunda ya faru.
"How's she? Ya tambaya.
"In a critical condition. Tun dazu take ICU. No one's saying anything".
"Okay, okay keep calm. First thing tomorrow morning zamu dawo Abuja okay". Ya fadi yana kashe wayar sa. Dago kai yayi ya kalli khalifa before breaking the news to him. Ganin yadda expression din khalifa ya sanja lokaci daya yayi. Miqewa yayi bayan yace wa Nawfal ya wuce ya hada kayan sa.
"But dare yayi khalifa".
"I don't fucking care! Get your things ready". Ya fada kan ya sauka yana kwalawa Tariq kira. Yana fitowa ya fada masa cewa shima ya shirya sannan ya kira pilot dinsu, he didn't care what time it was, shi dai a maida sa Abuja a daren. Dakinsa ya wuce ya sa wani simple Yankee joggers da black tee shirt ya fito, lokacin both Tariq da Nawfal duk sun gama shiri. Gaba daya hankalin khalifa yayi gida, yama mance da wata Laylah bare ya fadi mata abunda ya faru. Sai da suka yi landing a Abuja tukun ya tuna kwata kwata he didn't inform her. Ya so ya kirata amma kuma sai yaga it was too early sai ya bari kawai.
Straight hospital suka yi inda suka tadda Ameerah da Saima zaune shuru. Ameerah ce ta fara dagowa ta gansu, daga ita har Saima duk tiredness was written all over their faces. Saima na hango Nawfal ta miqe kawai without thinking much about it ta fada jikinsa ta fashe da kuka.
"She's in a bad state". Ta fadi hawayen ta na sauka kan shirt dinsa. Shi dai khalifa koh ta kansu be yi ba, straight office din doctor ya wuce dan samun bayani.
"Shhhhh everything will be alright insha Allah". Ya rarrashe ta. Khalifa ya dade a office din doctor din kan ya fito. Duk yadda suka so da a bar su su shiga su ganta an hana, dole suka haqura. Gari na wayewa sosai Nawfal ya hada su Saima with Tariq a maida su gida su huta because they all were exhausted tun bare ma Saima who had faced alot that week.
Da ya gaji da kai komo a corridor din ICU ward din, zama ya dawo yayi a kujerun da aka jera by the corridor. Nawfal ne yazo ya zauna kusa da shi ya miqa masa coffee.
"Here, have some coffee". Sa hannu yayi ya karba ya fara kurba a hankula, none was uttering a single word. Tired of the dead silence which filled the ambience, Nawfal ya fara humming wani old song wanda suke yi tun suna yara.
"I have a joy in my heart....
And it's because my Maamah loves me..."Juyawa khalifa yayi ya kalli Nawfal with amusement. Memories din childhood dinsu ne kawai ya fara flooding mind dinsa. The first time Nawfal and his sisters moved in with them after the death of their mother wadda sister ce a gun mahaifin khalifa. Tuna lokacin da Begum would always sing that song to them kawai yike ta yi.
"I have a joy in my heart....
And it's because khalifa loves me
I have love in my life
Because my Nawfal adores me...". Haka Kullum a dinning zata ta yi musu waqan tana feeding dinsu. Begum tamkar nata ta dau Nawfal da sisters dinsa;Sarah and Ameerah. Amma kuma ta fi son Nawfal, it was too obvious. Bata taba nuna bambanci tsakanin sa da khalifa ba. Hakika ta riqe amanar Zulaikha."I have love in my life
Because my Begum loves me". Dariya dukan su suka yi. Khalifa ne ya fara magana.
ESTÁS LEYENDO
JIRWAYE✔
Ficción GeneralKhalifa Al-Haydar sunan da yake yawo a gari, sunan matashin mai kudin da dubban mutane zasu yi komai dan su ga fuskar shi. Layla the sensational lady, idan har akwai aji a karuwanci Layla ta fara bude shi. Labarin su ba kaman labari bane nayau da...