Babi Na Hamsin Da Daya (51).

2.3K 384 19
                                    

Kallon yadda ta kwanta in an uncomfortable position yayi kan ya dan shafa gefen fuskar ta a hankula, in an attempt to wake her up. Murmushi ta fara masa da ta buda ido kan ya miqe without wasting much time ya daga ta as if she weighed not more than a feather ya wuce da ita. Be sauke ta koh ina ba sai bathroom inda ke bedroom, dama already sun riga sun yi wanka, toothpaste kawai ya sa a toothbrushes ya miqa mata daya shikuma yayi using dayan. Ta mirror inda ke jone da basin suka ta kallon juna suna wa juna murmushi as they brushed their teeth. Suna gamawa ya riqo hannunta suka koma bedroom ta kwanta ya jawo comforter ya rufe mata jiki kan ya rage hasken dakin.

"Good night habibty". Yayi whispering to her ears a hankula after placing a kiss on her forehead. Desk inda ke wani side din dakin ya koma ya zauna ya kunna laptop dinsa ya dan fara aiki, yana duba financial records din businesses dinsa. He was very close to unfolding the mystery behind who was stealing his company's funds. Time to time yike dan Juyawa ya kalli fuskar matar sa who looked very peaceful in her sleep. Ya dade yana going through reports din har sai a little past 1 am tukun ya kashe system din yaje ya dauro alwala kan ya zo ya kwanta, dragging the comforter to cover him. A hankula ya matsa kusa da ita, softly shifting her more closer to him. Kiss ya sake manna mata a gashin ta before her muttered the words "I love you".

"I love you more. Now go to bed". Yaji ta fadi in a sleepy tone, much to his surprise. Sosai suka sama barci a daren ranar har sauran kadan su makara sallan subh. Immediately after praying kuma suka koma barci, dama khalifa was still jetlagged. A little past 8 na safe ne wayar sa yayi ta ringing. Da yayi ringing din farko yayi ignoring ya qi dagawa, aka kuma kira na biyu ya sake ignoring, sai a karo na uku Laylah ta miqe ta dan jijjiga sa a hankula ta ce ya tashi ya daga wayar, it could be an important for all they knew. Dan tsaki ya ja da yaga sunan wanda ke kiransa, picking call din yayi wondering what news Nawfal had to tell him da ya kasa haquri har sai sun hadu.

"Yes Nawfal". Ya fadi in a voice which clearly expressed his irritation "What! Gani nan zuwa yanzu nan". Yana fadin haka ya kashe wayar ya miqe a gigice ya fara shiri. Ita ma miqewa tayi ta bi bayansa asking him what the matter was.

"Begum is awake... She has regained consciousness". Yayi breaking news din. Even though she was happy for him, the news didn't stop her heart from breaking into a million shards. Ji tayi Jikin ta ya wani mutu dan ta san that could be the end of their lives together. Khalifa could never go against his mother, he loved her so much to do that.

"Zan bika". Ta fadi ita ma going into her closet tayi picking wani simple black abaya dress kan ta wuce bathroom to freshen up.

"No zahra, stay here. Zan je and duk yadda ake ciki I'll keep you updated".

"No! I'm going with you and that's final. I'm now your wife khalifa, your joy, sorrow and problems are now all mine too. Please stop depriving me of that right". Ta fadi in a voice which soothed him. Even though she wasn't sure what the outcome of her first real encounter with Sahar Al-Haydar would be. She only hoped for two things; that khalifa shouldn't be the one at the receiving end of his mother's wrath and for the odds to work in her favour. Letting out a deep sigh tayi dabbing a little powder a fuskar ta kan ta dan sa kohl sannan tayi wrapping dan medium sized sheilah inda abaya yazo da over her head to cover her hair. Shuru duka su biyu suka yi a mota, ba me cewa kowa komi. Kowa da irin saqar da zuciyar sa ke masa. Koh da suka isa Laylah bata sani ba, hankalinta yayi nisa cikin tunani, sai da ya dan sa hannunsa yayi squeezing nata softly tukun. Ba abunda yace mata face dan murmushi da ya mata kan suka sauko daga motar. Suna saukowa already security team dinsa were placed already all over the parking lot of the hospital awaiting his arrival. Nan da nan suka qarasa inda yike suka fara takawa zuwa entrance din hospital din. A nan suka tarar da tarin press people waiting for khalifa Al-Haydar's arrival.

JIRWAYE✔Where stories live. Discover now