With one final glance at the little photo frame which he held ya ja dogon numfashi kan ya wurga frame din cikin box dinsa ya miqe yayi zipping box kan ya fara jansa out of his room. Yana isa foyer din mighty mansion din suka ci karo da Begum who hadn't been herself tun life changing experience inda tayi going through daga sanda ta fara rashin lafia har zuwa saga din Al-Mubaraq to her dispute with her one and only son, the apple of her eyes. The incident had sure taken a toll on her dan duk wanda ya san Begum Sahar a da ya ganta ya san cewa ta sanja sosai ba kadan ba, that aura of superiority she always carried around seemed to have gone down a bit and usual smile da walwalar da ke dauke a fuskar ta a ko da yaushe yanzu babu. She was just living life but deep down she was hurting, conscience dinta na judging dinta for all she had made her son go through, for all the injustice she had meted on him.
"Khalifatullah...". Ta kira sunansa kamar yadda ta saba "Son, why're you with a box?". Ta tambaya.
Kallon ta yayi kan ya rufe ido ya fadi mata "I'm leaving...".
"What? Zaka tafi ka barni? Zaka tafi ka bar mamanka?" Ta fashe da kuka.
"Yes Begum. You won't accept my wife for who she is, you can't let go of the past and Allah ya san I love her, i can't do without her so I'm leaving". Ya fadi kan ya fara jan box dinsa. Kuka sosai ta zube a qasa tana yi.
"No please child. Don't leave me, karka tafi ka barni. I can't survive without you son, kai ne kadai tauraron da ke haskaka rayuwa na khalifa, I can't do without you". And listening to his mother's emotional breakdown broke khalifa. Samun kansa yayi between the devil and deep blue sea; on one side was his mother whom he loved dearly and on the other side was his wife, his better half, his Laylah. Allah ya san he can't do without either of the two amma kuma wa zai zaba wa zai bari?
Sakin box dinsa yayi ya nufa inda Begum ta zube a qasa sai kuka take. Zuquna yayi ya jawo ta jikinsa, ya dora kanta a chest nasa yana ta shafa bayan ta a hankula.
"I'm so sorry son. Don't punish me this way please. Let's go and bring your wife home, wallah i'm ready to accept her. I'm sorry for all the injustice, for everything". Ta fadi tana folding hands dinta "I'm sorry for all the heartaches, i'm so ashamed to call myself a mother but give me another chance please. To make things right".
"You'll accept Laylah?". Ya tambaya.
"I've already accepted her son. Tayi proving soyayyar da take maka na gaske ne, ba Uwar da bazata yi accepting a lady who put her own life at risk to save her son ba. Let's bring her home, let's live like the once loving family that we were". Murmushi yayi kan ya sake jawo Begum zuwa jikinsa.
"Now that's the Begum I know. Kind, compassionate and loving". ya dinga rarrashin ta a hankula. Sai da ya tabbata ta daina kuka tukun ya rakata har dakinta kan shima ya wuce dakin sa. Maida box din yayi ya ije kan ya fada bathroom yayi alwala ya fito yayi salatul nawafil to show his gratitude to subhanahu wata'alah. Kwanciya yayi ya dan huta bayan ya idda sallah. Sai around 3 pm tukun ya tashi yayi wanka ya sha kwalliya cikin wata shadda me dan bura uban kyau gashi ya sha dinki me kyau kan yayi sallan asr. Fitowa yayi ya wuce dakin Begum yayi knocking a hankula kan yayi sallama, sai da ya jira ta basa izini tukun ya shiga ciki. Juyowa tayi ta kallesa fuskar ta cike da fara'a, ita ma tayi ado. Her son was back... her Khalifatullah. Internally tayi praising subhanahu wata'alah kan ta miqe ta dau veil dinta ta ce masa ta shirya, su wuce suje su dauko daughter inlaw dinta.
°°°°°°°°°°
Can hospital kuma throughout ranar Yasmeenah ta rasa sukuni, gabanta taji sai wani mugun faduwa yike ta rasa me ya kawo hakan. Zuwan Leek hospital din ya dan Kwantar mata da hankali. Sun dan jima suna hira, Leek na taya Laylah shiri while Yasmeenah was packing their things. Balcony ta wuce to get the book she had left there the previous night sanda ta ji sallaman khalifa, sai dai he wasn't alone, there was another person with him; a lady, a lady whose voice was unmistakably familiar. Sosai Yasmeenah taji bugun zuciyar ta ya qaru, kamar she was running out of breath. A hankula ya tako back to the room and the moment her eyes fell on Begum ta saki salati. Begum wadda bata lura da presence din Yasmeenah ba sai lokacin da taji salatin ta juyo suka hada ido da Yasmeenah, nan ita ma gabanta ya fadi, da ka ganta ka san ta shiga wani hali na rudani, sun dade suna kallon juna, both of them rooted to their positions, kawai they were both in a state of shock. Mamaki sosai ya cika khalifa, Laylah and Leek.
YOU ARE READING
JIRWAYE✔
General FictionKhalifa Al-Haydar sunan da yake yawo a gari, sunan matashin mai kudin da dubban mutane zasu yi komai dan su ga fuskar shi. Layla the sensational lady, idan har akwai aji a karuwanci Layla ta fara bude shi. Labarin su ba kaman labari bane nayau da...