Zaro idanu yayi looking from the revolver in Al-Mubaraq's hand to Laylah who had just pushed him away and got shot instead. Be gama registering abunda ya faru ba kawai ya kuma jin qarar harbi, Al-Mubaraq ya kuma sakin mata wani bullet which pierce right through her back to her chest. Jini ke fita bakin ta, da kadan jikinta na kaiwa qasa, da gudu khalifa ya rugo ya kamata in his arms suka yi qasa tare. Kallon ta kawai yike idanunsa sunyi jazur, tari take a hankula in banda jini ba abunda ke fitowa daga bakin ta, haka chest dinta, 2 places inda bullet din ya same ta sai zuba jini suke. Ihun da Begum ta fara shi ya fitar da khalifa out of his gaze. A guje ya miqe ya cafko Al-Mubaraq da ke shirin guduwa. Wani ihun takaici ya saki kan ya kai masa wani fatal blow da ya kai sa qasa, the gun in his hand falling off. Duka khalifa yayi ta kai masa, punching anywhere not giving a heck, yana hawaye yana ta kai masa duka but soon the tables turned, Al-Mubaraq ya samu ya kai masa wani nushi, dama already khalifa was weak. Tunda ya kai masa nushin yayi ta kai masa duka, mostly on his head.
"Karyar ka kace zaka bata mun aikin da ba dau 30 years ina preparing for". Ya fadi yana kai masa wani blow to the nose. Qasa khalifa yayi ya zube a yayin da Al-Mubaraq ya samu damar daga bindigar sa yayi aiming dinsa towards khalifa who laid almost lifeless on the floor. "Sahar habibty...". Ya kira sunan Begum wadda in ba kuka ba ba abunda take ta faman yi "How would it feel to watch your only son die". Ya fadi da wani irin murmushin mugunta a fuskar sa. "Oh yes son, the other times I was just telling your mother about how I took the life of your aunt. Strangled her to death in her sleep and how I made her husband die in an accident". Dan tsayawa yayi kan ya cigaba da maganar sa "And yes, karku damu da Nawfal, i'll know how to handle him". Laylah kam wadda idanunta har sun fara juyawa direction din khalifa ta kalla, shima ita yike kallo amma miqewa ya gagara.
"I love you". Ta fadi a hankula idanunta na rufewa. Shima kallon ta yayi idanunsa na faman zubda hawaye.
"I love you more.... till eternity". Qarar harbi kawai ya qara resonating through the four walls that made up the room. After wannan shot din, about 5 more gunshots were heard. Zaro idanu sosai Al-Mubaraq yayi, jini na fitowa daga bakin sa kan ya zube a qasa. Bullets duk ya masa fata fata da chest. Dropping gun din Nawfal yayi before slumping to the floor to cry his heart out about what he had just heard. Medical team ne suka rugo da gudu zuwa dakin kan aka fara daga su khalifa into the emergency unit of that ward, Begum har zuwa lokacin was in a state of shock. Shikam Nawfal police ne suka zo suka tsaya masa a kai trying to him kan Tariq ya qaraso kusa ya ce musu he was not going to answer to any of them without his lawyers present. Shima Al-Mubaraq shiga aka yi aka fita da gawar sa, har aka bar floor din, Nawfal be bar kallon stretcher inda aka dauke gawar sa a kai ba.
Zuwa wannan lokaci, gaba daya labari ya zaga. Reporters sun cika waje suna neman news. Headlines din koh wani channel was carrying the news about the murder of the Al-Haydar family.
Yasmeenah was sitted in the living room watching the news when she read the headlines, nan gabanta ya fadi da taga what it said "...... The new Mrs Al-Haydar shot to....". A rude ta miqe ta wuce sama ta zuba wani jallabia ta daga key din motar ta ta kama hanyar hospital din, giving Laylah's brother a call on her way.
¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤
Zaune suke shuru cikin mota, Tariq na tuqi while Nawfal na zaune shuru ba abunda yike cewa. Koh da suka isa sauka yayi daga motar ba tare da ya cewa Tariq komi ba, koh sanda Tariq yace masa zai wuce da motar nasa sai kashe gari da safe ya aiko masa dashi be ce komi ba sai daga masa kai kawai yayi. Saima da ya bari tana barci ya sama ta farka zaune shuru a armchair inda ke living room dinsu. Miqewa tayi da taga yadda ya shigo, his crisp white shirt stained with splashes of blood. Qarasawa tayi inda yike amma sai taga ya wuce ta kawai zuwa bedroom dinsa, binsa tayi har zuwa dakin ta samu ya zauna qasa shuru. Matsowa tayi kusa dashi ta dora hannayenta biyu kan cinyar sa.
YOU ARE READING
JIRWAYE✔
General FictionKhalifa Al-Haydar sunan da yake yawo a gari, sunan matashin mai kudin da dubban mutane zasu yi komai dan su ga fuskar shi. Layla the sensational lady, idan har akwai aji a karuwanci Layla ta fara bude shi. Labarin su ba kaman labari bane nayau da...