'''GADAR ZARE!!!'''
_(IT'S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)_
~NA~
*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh
Gmail: Jiddarh012@gmail.com
Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh
*GARGAD'I*
'''MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA'''
~DEDICATED TO~
*AISHA A BAGUDO**BEST FRIEND FOREVER & EVER*
'''ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA'''
*~(UMMU AMAN)~*79
Sosai Linah ta dage tana k'ok'arin gamsar da mijinta,
amma se me yadda kasan k'ara masa kaimi ake yi,
ya zage sosai iya k'arfinsa yana kashe arna
tun Linah na k'ok'ari har ta gaji,
ta fara yi masa magana akan ta gaji,
amma kwata-kwata baya jinta,
ganin haka yasa Linah fara k'ok'arin kwatar kanta daga hannunsa,
shima jin tana neman zame masa yayi mata rik'on mutuwa,
yayi mata k'awanya da jikinsa ta yadda bazata iya zame masa ba,
aiko jin tana neman mutuwa yasa Linah zagewa ta shiga dukan Abraham hannu bibbiyu a k'arji,
amma a banza dan yadda kasan k'ara zuga shi take,
dan Abraham ya haukace, ya d'imauce ya fita daga hayyacinsa,
yadda kasan mahaukacin zakin daya shekara da bak'ar yunwa tana zabtar dashi,
rana d'aya ya samu abinci, haka Abraham ya koma, idanuwansa sun rufe ruf, kwata-kwata baya ji baya gani,
a haukace Linah take dukan Abraham tana ihuuuuun neman ceto,
amma a banza, tayi wujiga-wujiga fuskarta tayi jajir, hawaye da majina sun had'e mata sun kwab'e mata fuska,
shi ko bai ma san tana yi ba, wai kunu a mak'ofta,
lokaci d'aya numfashin Linah yayi fitar bargu daga gangar jikinta,
idanuwanta suka gaggafe.Su Abdul na isa gida ya zube a parlor,
Yasmeen ta wuce bedroom ta cire kaya ta fad'a bathroom,
Abdul na zaune yana kallan ball yaji kamar an tsikare,
ya mik'e dasauri yabi bayanta,
jin k'arar ruwa yasa shi binta cikin bathroom d'in,
ganinta tsirara a gabanshi jikinta jik'e da ruwa ya k'ara zauta shi,
ya nufe ta batare daya sani ba,
a hankali ya fara bi da ida, ya shiga sarrafa ta cikin kwarewa,
hannunsa yana shafa bayanta, a hankali ya rungumo ta baya,
ya zagaya da hannunsa cikinta yana shafawa zuwa mararta,
hab'arsa nakan kafad'arta, harshe yasa yana lasar wuyanta,
zuwa bayanta, Yasmeen ta runtsu idonta tana sauke ajiyar zuciya,
juyo da ita yayi suna fuskantar juna, amma har a lokacin idon Yasmeen a rufe yake,
bakinsa ya d'ora akan nata ya shiga tsotsa, daga nan kida ya canja. abinda ya kasance da Yasmeen da Linah haka ce ta kasance ga sauran dan har sumar dan su har sumar dasu akayi saboda k'arfin maganin.Zarah da Basma na can kwance rungume da mazajen su,
suna bacci cikin jin dad'i da kwanciyar hankali,
babu abinda ya shiga tsakanin su da mazajen su sai d'an abinda ba'a rasa ba na d'an lashe-lashe da tsotse-tsotse.Washe gari wajen 10:40, Basma da Ammar zaune a dinning table,
Basma ta kalli Ammar had'i da kallan gogon gold d'in dake d'auke a hannunta,
tace " wai ya naji shiru har yanzu ne?Shi da ya manta da abin, ya kalle ta cike da mamaki yace,
" shirun me?" Mutanen mu mana,
still idansa nakanta, yace " mutanen mu kuma?"Su wa kenan?
Ya tambaye ta kai tsaye,
baki tad'an turo, kafin tace " su Zaid & Abdul da Khamal da kuma Abraham mana,
dariya yayi yace " uhnnnn su Basma an san taka mugunta,
wato ke ashe gaba d'aya hankalinki yana kan su,
to bari mu kira Naseer muji ko sun kira su,
yayi maganar yana dialing number Naseer,
Naseer dake zaune akan sofa ya d'ora kansa akan cinyar Zarah,
suna maganar su Linah yaji wayarsa ta soma ringing,
yana ganin sunan Ammar yayi picking yana dariya,
yace " ko mutanen sun kira ka ne?Dariya Ammar yayi yace " muma abinda muka kira ku muji kenan,
dariya Naseer yayi yana kallan Zarah,
yace " oh ni su Ammar an san takan k'eta,
bari na kira su muji,
dariya Ammar yayi sannan yace " no ka bar su nasan dai dole a kira mu in ta b'aci,
Naseer zai yi magana yaji kira yana shigowa wayarsa,
a hankali ya zame wayar daga kunnensa ya duba,
ganin sunan Abdul yasa shi mai da wayarsa kunnensa da sauri,
yacewa Ammar " Abdul fa yana kira.Dariya Ammar yayi yace " d'aga ka had'a cmp muji,
d'aga wayar yayi sannan ya had'a,
Abdul yace " kai muna hospital fa,
dariya Basma da Zarah sukayi a lokaci d'aya dayake wayoyin a handfree suke,
Naseer da Ammar ma sukayi dariya,
Ammar yace " baka da lafiya ne?Yayi maganar yana danne dariyarsa,
"ban sani ba, cewar Abdul, gaba d'aya suka kuma yin dariya,
Naseer yace " kyale shi kaji Aboki na,
yanzu gaya min a wanne hospital kuke,
bafa ni kad'ai bane, har da su Abraham ma,
dariya suka k'ara kwashewa da ita,
Abdul yace " muna hospital d'in da aka kawo Basma, in kunga dama sai ku zo,
yana gama magana ya kashe wayar,
dariya suka kuma kafin Ammar yace " mu had'u acan,
Ok kawai Naseer yace.A k'ofar emergency room suka iske Abdul da Abraham suna safa da marwa,
da sauri suka k'arasa inda suke,
suka shiga tattaunawa, basu jima ba,
Zaid ya kira Ammar yace " Lubnah ba lafiya, su had'u a hospital,
dariyar su yaji gaba d'aya, kana Abdul yace " ai mu tuni muna hospital d'in sai ku k'araso,
Zaid baice komai ba ya kashe wayar, bai jima ba k'araso hospital,
da sauri nurse's suka shigar da Lubnah emergency itama,
Zaid ya kalle su yace " meke damun su?" Abinda yake damun Lubnah shike damun su,
cewar Abraham,
Zaid zayyi magana Fahad ya shigo hospital d'in da gudu d'auke da Kausar,
gaba d'ayan su suka kuma yin dariya,,
itama aka shigar da ita ciki,
Fahad yace " au dariya kuke yi?"To kuke san muyi bayan su suka jawa kansu,
cewar Naseer yana cigaba da dariyarsa,
Abdul yace " k'arfin mu suka raina shiyasa,
Zaid yace " aiko sunga k'arfin doki ganin idon su,
suna nan tsaye Khamal ma ya shigo da Fateeha,
dukkan su sunyi muguwar jigata sunyi buzu-buzu kamar ba su ba,
mazan ko sai dariya suke kamar ba gobe,
sai da sukayi 2 weeks kafin su warke sumul aka sallame su,
su Zarah sai dariya suke yi musu,
aiko Yasmeen ta k'uduri niyyar sake zubawa Zarah.Don't forget to vote, follow and comment
MOMYN ZARAH
YOU ARE READING
GADAR ZARE
RomanceA firgice ya mik'e daga inda yake zaune, yana kallon sauran abokanan nasa fuska cike da hawaye idonsa yayi ja sosai Buga kansa ya fara yi ajikin bango yana ihu yana cewa " sun kashe min kowa bani da kowa yanzu, zaman dirshan yayi a k'asa, yana ihu...