3️⃣5️⃣

4K 494 69
                                    

ƘWARƘWARAH!!?

{ITAMA MATAR SARKI CE}

_HAZAKA WRITERS ASSO...._

ʍaɨ_ɖaʍɮʊ
օʊʍ ʍʊաaɖɖaɦ

#MY ZAHRAH🌹
Gabaki d'aya Labarin sadaukarwa ce gareki😍
ZAHRAN-ADDA RAMLAT🌹

𝘚𝘱𝘦𝘤𝘪𝘢𝘭 Greet 𝘵𝘰 𝘠𝘰𝘶
𝘈𝘮𝘪𝘯𝘶𝘐𝘴𝘢𝘩 𝘣𝘢𝘯 𝘴𝘢𝘯 𝘪𝘺𝘢 𝘢𝘥𝘢𝘥𝘪𝘯 𝘬𝘢𝘶𝘯𝘢𝘳𝘬𝘢 𝘥𝘢 𝘒𝘸𝘢𝘳𝘬𝘸𝘢𝘳𝘢𝘩🌺😘

Amma ban yi muku alkawarin posting Kullum ba, sabida uzurin gabana! Insha Allah! Duk bayan kwana biyu! Zaku sami Update da yamma ko da dadare..........

Kai jama'a an hanani cakat 🙄
3️⃣5️⃣

Tunda na wayi gari naji na tsani Daura, ba iya dauran ba hatta mutanen cikinta, bana son mu'amala da kowa.

Hada kayana nayi. Na fita daga gidan sarautar na nufi gidan su Aswad wanda sai da na b'ata sau uku.
A kofar gidan na same shi, kuka na saka mishi tare da cewa.
"Don Allah ka mai dani Lagos!"

"Shine matsalar ki?!"
"Eh, bana son garin nan"

Gyad'a mishi kai nayi, hawayen na zuba daga cikin su.

Tabbas kawu yayi sake reshe kama ganye.
"Toh kije gobe Insha Allah! Zaki bar garin nan! Amma karamar shawara, daga yau karki kuma nunawa duniya kina son wani. Gudun kar yayi miki irin abinda wancan mara mutuncin yayi miki."..

Gyad'a mishi kai, nayi tare da ce mishi.
"Nagode!"
A sanyayye na bar kofar gidan, tare da alkawarin na raba da Kawu har abada,

ban kuma zuwa inda yake ba, sai dai na tattara kowa na zuba a gefe, ko abincin da nake yi naki kai mishi.

. Washi gari.
Tun kafin asuba na fidda kayana, ko Fulani banyiwa sallama, ba na nufi gidansu Aswad wanda muka hadu dashi a hanya, kayana ya saka a cikin mota sannan muka bar garin. Dake shatar motar yayi.

Karfe ɗaya yayi mana a garin kano, daga nan muka tickets guda biyu ya saya mana na gurin zama, sai jana da hira yake. Amma na kasa sake jiki dashi.

Har jirgin mu ya tashi jirgin kasa fa,
.......

A cikin Daura hankalin kowa bai kawo bana gidan ba sai bayan wani, lokaci da Jamal ya iso nima na ban kai mishi abinci ba. Nan aka shiga dakin nima na aka samu wasikar da na bari

Bashi akayi ya fita, amma zuciyar shi zafi take ace zan bar garin bai sani ba, toh ina naje. Dan na raina shi,(🤔☹️😿😒 da kai nake JAMAL)

Yayi tsaki yafi a kirga sannan ya tattara ya zauna tare da bude takardan.

𝘈𝘮𝘪𝘯𝘤𝘪𝘯 𝘈𝘭𝘭𝘢𝘩 𝘺𝘢 𝘵𝘢𝘣𝘣𝘢𝘵𝘢 𝘢 𝘨𝘢𝘳𝘦𝘬𝘢 𝘠𝘢 𝘬𝘢𝘪 𝘔𝘢'𝘢𝘣𝘰𝘤𝘪𝘯 𝘢𝘭𝘬𝘩𝘢𝘪𝘳𝘪! 𝘈 𝘤𝘪𝘬𝘪𝘯 𝘴𝘩𝘦𝘬𝘢𝘳𝘶𝘯 𝘥𝘢 𝘯𝘢 𝘩𝘢𝘥𝘶 𝘥𝘢 𝘬𝘢𝘪 𝘣𝘢𝘯 𝘵𝘢𝘣'𝘢 𝘫𝘪𝘯 𝘬𝘪𝘺𝘢𝘺𝘺𝘢𝘳𝘬𝘢 𝘣𝘢? 𝘴𝘢𝘪 𝘵𝘴𝘢𝘯𝘵𝘴𝘢𝘳 𝘬𝘢𝘶𝘯𝘢𝘳𝘬𝘢 𝘥𝘢 𝘣𝘦𝘨𝘦𝘯𝘬𝘢! 𝘠𝘢𝘥𝘥𝘢 𝘯𝘢𝘬𝘦 𝘫𝘪𝘯𝘬𝘢 𝘪𝘥𝘢𝘯 𝘬𝘢𝘯𝘦𝘮𝘪 𝘯𝘢 𝘴𝘢𝘥𝘢𝘶𝘬𝘢𝘳 𝘥𝘢 𝘙𝘢𝘺𝘶𝘸𝘢𝘵𝘢 𝘥𝘢𝘳𝘢𝘫𝘢𝘵𝘢 𝘢 𝘨𝘢𝘳𝘦𝘬𝘢 𝘻𝘢𝘯 𝘪𝘺𝘢 𝘣𝘢𝘥𝘢𝘯 𝘬𝘰𝘮𝘦 𝘣𝘢, 𝘴𝘢𝘪 𝘥𝘢𝘯 𝘴𝘰𝘯 𝘥𝘢 𝘈𝘭𝘭𝘢𝘩 𝘺𝘢 𝘫𝘢𝘳𝘢𝘣𝘤𝘦 𝘯𝘪 𝘥𝘢𝘴𝘩𝘪 𝘢𝘬𝘢𝘯𝘬𝘢! 𝘒𝘢𝘺𝘪 𝘩𝘢𝘬𝘶𝘳𝘪 𝘬𝘢𝘳𝘰 𝘯𝘢 𝘧𝘢𝘳𝘬𝘰 𝘥𝘢 𝘻𝘢𝘯 𝘬𝘪𝘳𝘢𝘬𝘢 𝘑𝘢𝘮𝘢𝘭! 𝘉𝘢𝘸𝘢𝘪 𝘥𝘢𝘯 𝘣𝘢𝘯 𝘨𝘢𝘯𝘪𝘯 𝘨𝘪𝘳𝘮𝘢𝘯𝘬𝘢 𝘣𝘢𝘯𝘦, 𝘈'𝘢 𝘴𝘢𝘣𝘪𝘥𝘢 𝘪𝘯𝘢 𝘴𝘰𝘯 𝘴𝘢𝘯𝘢𝘳 𝘥𝘢 𝘬𝘢𝘪 𝘬𝘶𝘴𝘬𝘶𝘳𝘦𝘯 𝘥𝘢 𝘬𝘢 𝘵𝘢𝘣𝘬𝘢!

K'WARK'WARAH....(ITAMA MATAR SARKI CE)Donde viven las historias. Descúbrelo ahora