*https://youtu.be/DdBeRHKmlsM*
https://youtu.be/lTLQrjZwANY
_BAHWA HAUSA NOVEL sunan Channel din_
Subscreb, like ,share and also comment , subscribe is free..ƘWARƘWARAH!!?
{ITAMA MATAR SARKI CE}
_HAZAKA WRITERS ASSO...._
https://my.w.tt/Qp8ZTGyf47
#MY ZAHRAH🌹
Gabaki d'aya Labarin sadaukarwa ce gareki😍
ZAHRAN-ADDA RAMLA5️⃣0️⃣
"Muna iya aron damuwar wani mu yafawa kanmu, amma bana aro suna dan niman suna."Zuba mata ido yayi, ganin yadda take magana kamar ba a bakinta yake fitowa ba.
A hankali ya tureta, sannan yace.
"Baki jin magana!" Ya rike kunnenta, rau-rau tayi da fusakarta dake rikon ba wani da karfi bane, sake mata kunne yayi tana dariya tace.
"Kawu! Ina so ganin Jannart!"Mik'ewa yayi tare da zuba hannun shi a cikin aljuhun shi, ya shareta, aikuwa ta shiga buga kafa a kasa, tana wani irin kuka tare da sakalci, cak ya tsaya bai tafi ba bai kuma juya ba.
"Ka gaya min, inda take zan je gurin ta ne!"
Ba iya cewa kome ba, domin har matan shi tsayawa suka yi suna kallon rab'ar tashi tayi tazo gaban shi tare da wasu gulmammun kwallar ta, tace.
"Kawuna! Ina Jannart take."Zaro hannun shi yayi daga aljuhun ya naɗe a kirjin shi, sannan ya bude baki dakyar yace.
"Bani son fitina!"
Daga haka ya wuce ya barta a gurin, fashewa da dariya Nanah tayi tana nuna ta da yatsuna.Wani dan karen murmushi tayi tana goge fusakarta tace.
"Shifa sakarai kullum tunanin shi shine akan dai-dai, amma ga mai hankali tafiya yake babu wai-waiye, da haka koda zamu yi gudu mukan yi Kuskuren haɗawa da sosa duwawu ne badan komai ba sai dan muga su waye zasu cimma na."Tana gama fad'ar haka tabar su a tsaye, suna kallon ta.
Kallon juna suka yi, sannan kowacce ta koma d'akinta.
---
A hankali Jaamal yake bin dakunan matan shi, daki na karshe ce Sarah, haka kawai yaji bazai iya rayuwar aure da ita ba.Sabida Jannart, bazai iya raya dare da ita ba,. Dan koda ya dare yayi bai nimeta ba itama bata yi azancin zuwa gare shi ba, kawai ta cigaba da zama cikin bayinta suna bata labari.
..... Washi gari da suka fito karyawa, anan sukayi ta kallonta, ganin daga d'akinta ta fito sai suka yi tunanin wato sune basu da matsayin da zai busu, shine ita ya bita, dan haka a gurin karyawan Nanah ta yadda rigima.
"Amma! Ya Jaamal kana ikirarin zaka mana adalci, Ya Jaamal nufa binka muka yi, sannan kuma kowacce mu sai da aka shaida kimar mu, ita kuma dake bata san me ake kira da kim...."
Zuba mata idanu yayi cikin nutsuwa, sannan ya dubi Sarah da jikinta yayi wani irin sanyi.
STAI LEGGENDO
K'WARK'WARAH....(ITAMA MATAR SARKI CE)
Narrativa StoricaA zanen da Alkalanin kaddarar su ya zana musu! Akwai Soyayya! Akwai Sadaukarwa! Dan haka zanen kaddarar su a hade take su Uku! Babu wanda ya isa tsallake na wani ba tare da ya faɗa na wani ba! Jaamal! Jannart! Sarah! Sun rayu akan abu daya! Kuma sun...