Am sorry...👌

1.9K 624 57
                                    

Kuyi hakuri dayawa ku muna tare dasu a Manhajar Whatsp!

Kuma sun san halina da dabi'u na!

    Duk da ina da sauri fushi da fusata! Sai dai ina matuƙar son kyautatawa duk masoyana.

         
        Bana kaunar magana mara dadi ya fito daga bakina, idan zan mu'amalan ce ka, nakan mu'amalar ceka da Amana ne Yadda zaka gamsu ina tare da kai!

         Ban iya wulakanci ko kyaliya ba! Dayawa sun san cewa ko kirana suka yi ina bin kiran su, koda bana kusa ne!

   Amma wani abun da Allah ya daurawa D'an Adam shine gajen hakuri!

                     Ina dashi kina dashi kana dashi,! All muna dashi 👌 nayi jaman'i ne sabida maza da mata suna kewaye da labarin.

    Labarin KWARKWARAH! Ni kaina nasan nayi Maryam dauko shi badan kome ba sai tsayi da fadin da labarin yake kunshe dashi!

    Yawa da tafiyar hawainiyar da nake a labarin bawai nice nake hakan ba, zaren labarin ce take warware wa a hankali.

Da fari Kwarkwarah na kudi ne!

         A cikin mintinan arba'in na sauya salon na barshi a free!

         Ban sani ba ko anyi labarin shige Kwarkwarah, amma wallahi Ni kaina wani lokacin gazawa nake a labarin sai na kira UmNass itama Marubuciya ce ta gaya min abinda zan rubuta.

Labarin da tun daga farkon shi babu wani wayewa kawai al'adar Hausawa da masarautar ƙasar Hausa ce zallah.

       Idan ina rubutun shi, wani lokacin sai na kwanta nayi barci. Kafin na cigaba sabida labari ne mai matukar bukatar nutsuwa da kwanciyar hankali.

       Labarin baya bukatar Summary, wallahi tallahi a takaicen takaitawa idan zanyi labarin KWARKWARAH a 5000 words shine zan baku pages 150, idqn kuma zan yi 2000 words shine zai kai mu 200 Pages.

     Karku manta Ina da miji! Yara biyu! Gidana kome nawa ga bukatar fita uzurin zumunci, ayyukan gida 🤣🤦 idan ban ji haushin dan an bata min rai ba me kuke so nayi!

     Na zama mara zuciya nayi ta binku kuna gaya min magana!

    A'a nice mai rubutawa! Hakuri ya kamata kuyi dani!🙄🤣😜 Kuyi ta lallabani kamar Egg!

    Ko?🙄😹😹 Amma sai ace min munafuka! KWARKWARAH Is Free! Abu D'AYA MUKE So shine na kuɗi!

Kafin kace kwabo! Har an daina  Vote!

Bakusan wani Abu ba Ni  Wawuya ce! Da zaku gyara Vote! Each page ace zan ga 400 Vote! Wallahi da ban dauko Abu daya muke so ba, kafin shi da ban dauko Bahaushiyah ba.

Sai kuka nuna min ku zaku more Baiwata Vote kuma sai dai asalin masu mugun yina suyi min Why? Wallahi har mamaki nake, zanga 1.3 viem Amma vote 120 zuwa 200!

Idan da gaske kuna son na daina muku gangancin naga Vote Ni kuma Insha Allah zan baku surprised ......

Fatan Alkhairi..
Oum Muwaddah 🤫

K'WARK'WARAH....(ITAMA MATAR SARKI CE)Donde viven las historias. Descúbrelo ahora